ManzonSa, to, lalle, ya rabanta, babban rabomai girma."
Bayan haka: Lalle, mafi kyawun magana, (shine) littafin Allah, kuma mafi kyawun shiriya, (itace) shiriyar Muhammad (tsira da aminci sutabbata a gare shi). Kuma mafi munin al'amura,(su ne) abubuwan da aka qago (a cikin addini).Domin dukan qagaggun abubuwa (waxanda basu da asali a cikin Alqur'ani da Sunnah) bidi'ace, kuma dukan bidi'a vata ce, kuma dukanvata (makomanta) cikin wuta.Bayan haka:`Ya`ya kyauta ce daga Allah (Mai tsarki daxaukaka)
, kuma ni’ima ce da ta dace da xabi’a,da yanayin xan Adam. Wannan ya sa xan Adamke jin daxi, ya yi farin ciki, idan aka haifa masa`ya`ya. Hakan nan, yana roqon Allah Ya azurtashi da `ya`ya, idan bai samu haihuwa ba.
Haihuwa arziqi ne
, kuma tana daga fa’idodinaure. Su kuma `ya`ya, ado ne
da aka qawatawa mutane sha’awarsa
. Fatan kowane mutumshi ne ya samu `ya`ya nagari, masu albarka,masu biyayya, masu tausayi; waxanda za sutsaya makwafinsa, su cike gurbinsa, su ci gabadaga wurin da ya tsaya, idan Allah Ya xauki
3
Ahzaab, 33:70-71
4
Shoorah, 42: 49 – 50
5
Aal Imraan, 3:38
6
Nahl, 16:72
7
Kahf, 18:46
8
Aal Imraan, 3:14
2