You are on page 1of 2

Surah 87: Al-A’la - ‫سورة األعلى‬

‫بسم هللا الرحمن الرحيم‬
[87:0] Bismi ALLAH, Alrahman, Alrahim.*

[87:1] Ka tsarkake sunan Ubangijinka Mafi daukaka.

[87:2] Wanda Ya yi halitta, sa'an nan Ya fasalta.

[87:3] Wanda Ya yi qaddara, sannan Ya shiryar.

[87:4] Kuma Wanda Ya fitar da makiyaya.

[87:5] Sa'an nan Ya mayar da ita baro mara nauyi.

[87:6] Za mu karantar da kai; saboda haka ba za ka manta ba.

[87:7] Sai abin da ALLAH Ya so; Ya san bayyane da abin da yake boye.

[87:8] Kuma za Mu nuna maka hanya mafi sauqi.

[87:9] Saboda baka, ka tunatar; watakila tunatarwa za ta yi amfãni.

wannan yana a cikin litattafan farko. kuma ba zai rayu ba. [87:11] Kuma shaqiyyi. [87:19] Littaffan Ibrahim da Musa. [87:15] Da ambaton sunan Ubangijinsa. zai nisanceta. . [87:14] Lalle ne wanda ya tsarkaka ya rabauta. [87:16] Lalle ne. kun shagala da rayuwan duniya. [87:12] A sanadiyar haka zai shiga wutar da ta fi girma. [87:13] Wurin da ba zai mutu ba a cikinta.[87:10] Wanda ke tunani zai tuna. [87:18] Lalle ne. [87:17] Alhali kuwa Lahira ita ce mafi alheri kuma mafi wanzuwa. sa'an nan yana yin sallah.