You are on page 1of 18

Kyawawan Xabiu a Musulunci

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

]Gabatarwa [a
o Allah Ya aiko Manzon Allah (tsira da amincin Allah su
tabbata a gare shi) don Haihuwa arziqi ne, kuma niima ce da
ta dace da xabia, da yanayin xan Adam.
o




][Baqara, 2:151
o




][Aal Imraan, 3:164

][Jumuah, 2

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Tuesday, May 08, 2012

Gabatarwa [b]
o Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) shi
ne shugaban masu kyawawan xabiu, kuma da ma an aiko shi
ne don ya cika halaye na gari
[Qalam, 4]
o
o

[Ibn Saad]


: o
[Tirmidhi]
o Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya
kasance ya na roqon Allah (TWT) Ya kyautata xabiunsa,
kamar yadda ya kyautata halittarsa
[Tirmidhi] o
o
[Muslim]
Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Gabatarwa [c]
o Wannan ya sa Anas (RA) ya ce
o

[Bukhari; Muslim]
o Kuma Barraa ibn Aazib (RA) ya ce

[Muslim]

o
o Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya
yi umurni da kyautata muamala ga mutane, kuma ya yi wa
xaya daga cikin Sahabbansa wasiyya da kyakkyawar xabia
[Tirmidhi] o
[Abu o
Yaalaa; Silsilah Saheehah, 4/576]
Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Falalar Kyawawan Xabiu [a]


o Abu mafi nauyaya mizanin mumini
[Abu Dwud da o
Tirmidhi]
o Xaya daga cikin abubuwan da suka fi shigar da mutane
aljanna
: o
[Tirmidhi]
o Daga cikin abubuwa guda huxu waxanda Manzon Allah (tsira
da amincin Allah su tabbata a gare shi) ya ce idan mutum na
da su, kada ya yi baqin ciki a kan duk wani abin duniya da ya
rasa.
o
[Ahmad]
Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Falalar Kyawawan Xabiu [b]


o Babbar alama ce ta xaa da biyayya, da kyautata muamala
[Muslim] o
o Mafi alhairin kyautar da Allah ke yi wa bayinSa
[Xabarni] o
o Xaya daga cikin abubuwan biyu da ke wadatar da abokan
zama
o

[Bazzaar]
o Xaya daga cikin ayyukan da ba bu kamarsu
[Abu o
Yaalaa; Silsilah Saheehah, 4/576]
Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Falalar Kyawawan Xabiu [c]


o Xaya daga cikin abubuwan da ke qara albarkar rayuwa
o
[Muslim]

Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Matsayin Masu Kyawawan Xabiu [a]


o Mafi cikar imani
[Tirmidhi] o
o Mafi alhairi a cikin mutane, kuma daga cikin zavavvu
[Muslim] o
o Suna daga cikin mafi soyuwar bayi a wajen Allah [Hkim]
[Bukhari: Al-Adab] : o
o Suna kai wa ga darajar mai azumi da rana, kuma ya raya
dare
[Abu Dwud] o

Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Matsayin Masu Kyawawan Xabiu [b]


o Su ne mafi kusa da Manzon Allah (tsira da amincin Allah su
tabbata a gare shi)
o
[Ahmad; Ibn Hibbaan]
o Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi)
ya lamunce masu wani gida a qololuwar aljanna.
o

[Abu Dwud]

Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

]Kyawawan Xabiu a cikin Alqurani [a


* *
o *





*
*

* *





* * *





][Muuminuun, 1-11

10

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Tuesday, May 08, 2012

]Kyawawan Xabiu a cikin Alqurani [b


*

o



* *

* *


*
*





* *




][Furqaan, :63-76

11

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Tuesday, May 08, 2012

Kyawawan Xabiu [a]


o Daga cikin kyawawan xabiu da ya kamata Musulmi ya
siffantu da su, akwai:
Taqawa
Dagewa a kan bauta wa Allah
Juriya
Dauriya
Yafewa
Haquri
Kyauta da ciyarwa
Sadaukantaka
Sauqin kai
Kyakkyawar muamala
Tausayi
Rahama
Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

12

Kyawawan Xabiu [b]


Soyayya da qiyayya a kan gaskiya
Adalci
Riqon amana
Faxin gaskiya
Cika alqawari
Tuba
Sadar da zumunta
Kyautatawa
Qanqan da kai
Kunya da kawaici
Kamewa
Sakin fuska
Gudun duniya (zuhudu)
Natsuwa
Tunani game da halittun Allah (tafakkuri).
Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

13

]Sakamakon Masu Kyawun Hali [a


o :
. :
:! . :
. :
][Nasaai
o : !
. : . : !
. :

][Ahmad
o : : . :
!][Nasaai; Haakim
14

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Tuesday, May 08, 2012

]Sakamakon Masu Kyawun Hali [b


o
][Bukhari
o :
][Ahmad; Bukhari; Muslim

15

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Tuesday, May 08, 2012

Haxarin Munanan Xabiu


o Rashin siffantuwa da kyawawan xabiu na kai mutum ga
tasirantuwa da munanan xabiu
o Munanan xabiu na
Hana mutane kai wa ga nasara
Haifar da rashin walwala, da rashin aminci da yarda ga waxanda
ke da su.
Sanya ma su shi su zama abin qyama a cikin mutane.

o Munanan xabiu na da hanyoyi guda uku:


Zuciya
Harshe
Gangar jiki

Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

16

Haxarin Munanan Xabiu


o Ta hanyar zuciya a ke yin munafinci; da hassada; da
qiyayya; da mugunta; da jiji da kai.
o Ta hanyar halshe a ke faxin magana ba tare da ilmi ba; da
cutar da musulmi ta hanyar cin naman mutane; da shaidar
zur; da qazafi; da qarya; da annamimanci; da vatanci; da
izgili; da tonon asiri; da gori; da batsa; da jayayya a kan
varna; da yabon mutane ba bisa qaida ba; da kururuwar
mutuwa; da tsinuwa; da waqa.
o Ta hanyar gangar jiki a ke taqama; da nuna raini ga mutane;
da girman kai; da nuna isa; da cutarwa ta zahiri; da algushu;
da mummunar zamantakewa.
Tuesday, May 08, 2012

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

17

Daga Qarshe
o



...


o
o

18

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Tuesday, May 08, 2012

You might also like