You are on page 1of 29

RENON

TUNANI
\
\
t 1
\ l
DAGA:
Kwamtin H Gwa don Walafa Lttfan Hau da Fiatnc.
RNON TA
DAGA:
Kwamitin Hi Gwiwa don Wallafa Littafan Hu d Fitc.
KWAMITIN HA' DIN GWIWA DON WALLAFA UTTAFAN HAUSA
DA FILATANCI
-/ A(
UNESCO, 1989.
AUU AN DA KE CI
Godya
j
1. ZuwaGa Mala
1
2. Tsirowa BaIri 2
3. Rua Da Yami 5
4. Ciwo 7
5. Rikioa 8
6. Iska 9
7. Bakan-Gizo 11
8. Ruwan Sama 12
9. Tsawa DaWalRiya 14
10. Halayen Yalwar Shuka 16
Il. Zaizaya
18
12. Mazarin-Ruwa
21
GODIA
Iungiyar Majalisar 'Dinkin Duniya Mai Kula da Tarbiyya, Kimiyya
da Fasaha (UNESCO) ta auki llauyin gabatar da wallnall littaf Renon
Tunani, don taimakon yara 'yan makaranta su kaifafa tunaninsu ta ilmin
halila na kimiya. Mutallell da suka taimaka wajel bayar da shl war
wari da gyare-gyare, su ne:
Dr. Ibrahim YafO Yahaya, na Kano,
Malam Ada Marran, da
~
Malam Lawali Malam Musa, da
Malam Issaka B. Liman, da
Malam Bube Eggo, da
Malam Hassan Adamu, da
Malam Abdu Mijingini, da
Malam Abubakar Mahaman, dukkansu na Yamai.
Sun gudanar da tarukansu na yin wannan aiki a KarRashin inuwar
CELHTO ne, a Yamai, a shekarar 1989.
Malam Tahir S. Abdallah na Kano shi ne ya zama hotunan.
Kwamitin Hain Gwiwa
don Wallafa Littafan
Hau d Fi1atanci.
1 . Zuwa Ga Malami
1 . Mene ne Lura? Mene ne Bincike'
Yin la'arkari da wani abu ko fahintar wani abu, shi ne lura: misali:
cewa: na ga Abdu, amma ban lura ba da irin rigar da ya sayo, ko ban
fahinta ba da ra'ayinsa. Mai bincike na neman sani ko Rara sani kan wani
abu. Bincike na tare da lura domin ita ce matakinsa na farko. Misali mai
binciken ire-ire tsiro na somawa da lura da tsirrai.
2. Matakan Yin Bincike.
Ana bincike kan komi: kan abu mai rai, ko marar rai, kan tarbiyya,
ko tarihi, kan wata hikima -musamma kan duk abun da yaro ke jan
hankali. Ana iya bincike cikin makaranta, ko gida, ko duk wurin da ake
samun abun bincike. Kayan aikin bincike na farko su ne abun da Allah
ya ba mutum na lura: ido, kunnuwa, hanci ... musammanjikinsa -. bayan
wacannan kayan akwai wacanda mutum ya Rera cewa da wani kayan
awon tsawo ko yauni, ko na yawan ruwa da sauraTSu.
In an amince da ana bincike domin Rara sani, ya kamata mai bincike
ya soma Rayyade manufarsa; me za a lura da shi in an cfauki niyyar bin
ciken wani abu? In an lura da wannan abin samun bayani sosai kan wan
nan tambaya?
3. Yin Bincike
Yin bincike na son tsari: in an Rayyade manufa sai a tsaida matakan
shi: cewa da hanyoyin da ya kamata a bi, da kayan da za a yi amfani da
su. An iya tambaya daga mene ne za a soma? Mene ne mat sauRin lura
ga yaro? Ba da amsar irin wacfannan tambayoyi ta bambanta da abun
da ake bincikawa. Misali: in ana son binciken ire-iren dabbobi ana iya
somawa da dabbobin gida a ci-gaba da na daji. Cikin dabbobin gida, ana
iya lura da masu haihuwa kuma da masu yin Rwai, musamman, malami
zai soma iyakance abubuwan da yara za su lura da su sashe-sashe. Bayan
wannan, sai a soma yin bincike dalla-dalla. Misal.i, bincike bisa wata dabba
na sa a jawo hankalin yara bisa jikinta fanni-fanni cewa da kai, da Rafa
fuwa da sauransu, kuma a lura da kowane fanni shi cfaya. A shafa jikinta
domin sanin irin gashinta; a ji kukanta, a nemi sanin halayenta. An dai
gane da lokacin da ake wannan irin bincike ana amfani da kayan bincike
iri-iri da suka kamata.
Bayan sani ko Rara sani, gurin da ake son cauka cikin horon yin bin
cike shi ne a kawo yaro ya iya amfani sosai da kayan aikin da Allah ya ba
shi, ko wacanda mutum ya Rera.
4. Bayan Bincike
Bayan ayyukan bincike, malami na lace abin da aka samo. Ana iya
tambayar yara su faci duk ab un da suka lura da shi, ko dalla-dalla ko a
taRaice. Musamman ana son yin baya ni kan bincike. Ana iya yin hoton
wasu abubuwa. A Rarshe z a rubuta sakamako da aka samo saboda
maganin mantuwa.
5. Tlani.
Lura da cewa bincike na da babban amfall ga mutum. Shi ne tushen
sanin kimiyya kuma d shi ake bunRasa shi.

_ Ll!:a dabincie
_
na s wlyewar kai. Horon yara bisa waan--<bi'o'i
wajibi ne a duniyarmu ta zamall.
Wannan muhimmancin na bincike don kyautata tunall da lura shi ne
ya sa aka wallafa wannan littafn don a yi amfani da shi a makarantu wa
jen renon tunanin yara da sanya su su lura da abubuwan da ke kewaye da
s da idon basira, su yi masu fahimta ta haliRa, ba ta ji-ta ji-ta ba.
Muna fat a malami zai bi duk matakan da <_ka tsara wajen koyar w
lura da fahimtar-jigogi goma sha daya da aka shirya darussa kansu don yara
su yi musu kyakyawar fahimta.
2. Tsirowa Ba Iri
1. Waoannan ji-ta ji-ta, gakiya ne?
(a) 'Ya'yan oera n tsira cikin tsumma ko tsaba.?
(b) Kasmn shauu na RyanR:yasar buzuzu?
(c) Ruwa ke haihuwar Kwaron nan da ake kira dan Allah (ko
damuna)?
(d) Hankaka ba ya yin Kwai, da Kwan wal tsuntsu yake haihuwar
'ya'yansa ?
(e) Zakara na yin Kwai?
2
~~~- . = =~ ~*
, " ,
,
f
'
" ,
3,
Yi tunani bisa buzuzu.
a. (b) Kashin shanu na haihuwar buu
- Buzuzu abu ne ko Kwaro?
- Buzuzu na da rai?
- Sake waca1an tambayoyi bisa kashin shanu
- Ba shakka, in kashin shanu na iya haihuwar ma ra toyana
iya haihuwar maraKi.
3. Jarraba ka Rara kiyayewa.
-'Dauki kashin shanu, ka binne shi kamar yadda buzuzu ke yi.
- Kwace ma buzuzu nashi kashin shanu, ka be shi kamar
yin farko.
~
- Yi la'akari da wurin da wani buzuzu ya binne nashi
- Ka kula yau da gobe da duk wacannan ajiyar.
- Me ya auku?
(a) wajen ta ka ajiyar?
(b) wajen ajiyar buzuzu?
4. Ka kiyaye fa buzuzu ya yi wata dabara.
(a) Ya zuba Kwanshi cikin kashin shanu.
(b) Kashin shanu abinci ne na cf iyan bu.
S Sa ka kuma kiyaye:
(a) Kashin shanu ba ya haihuwar cfan buz.
(b) Mai rai duk ba ya tsira daga wani abu maras rai.
Shin yaya ka gani, ji-ta ji-tar nan ta farko gaskiya ce?
4
3. Ru6a Da Yami.
1) Dukan abinci da aka Ki kulawa da shi yana sauyawa, bare nama da
ke sauyawa, yana wari, yaa sakin wani tsami. Wannan sauyawar
ce ake ce ma RuSa ko Yami i kamar fura c ko nono.
Am, ko ka yi la 'akari 'a ana iya kare wan ruar ko yamin
har zuwa wani lokaci?
To, yanu sai mU ga i dalilan rba da yami da yada ake iya
kare su.
2) Ru6a ko yami.
(a) Dalilan:
(b) Jaraba ka kiyaye
- Ka zuba nono cikin wani kwano k aje. Ci Ial k
dan, wannan nonon z yi yami.
To, iska ce da ke bug nonon din, t s wa yami.
alkwal + Oksijan Asidi + Ruwa
Abu m yami
Ida ana son a gaggauta yan, s a aun nonon da ruwa, daidi da da
da cikin wani kwano.
Ci kwan biyu ko uku, z a lura da wata ya-yana daga s-s&
5
Id aka duba wannan yanar cikin mudubin kambamau, sai a ga k
wasu 'yan karare jejjere, kuma liliRe ga "fatar yana".
Waanan su ne ake kira mikorob ko Rwayoyin -cuta.
Iska da ke bugun nonon, ko lemun tsami, ko alkol, shi ke s su yami.
(c) Kara Jarrabawa ka kiyaye.
Ajiye nono a sarari. Cikin 'yan awoyi idan ka dawo, z ka iske
wani sashi na nonon ya daskare ya zama cuku. Nonon ya kaa
ke nan.
(d) Dubarori na hana lalacewar abinci
Idan ana son a adana abinci, sai an yi aya daga cikin wan
nan dubarorin.
1) A kare abin da ke sa warin (su ne damshi, zafi ko iska ...... )
(II) Ana iya adanon abinci in an busar da shi ko ga rana, ko in a
gasa, ko in an shanya shi
Wannan dubarar ce ake yi ga:
Kwayoyi, ko garin hatsi ko na masara,
Wake
Nama da kif
ltaccl magani
6
(III) Adano ta sanyayawa
Sanyi na bana Raruwar mikorob, amma ba ya kasbe su. Watau ana
iya adana abinci cikin sanyi bar lokacin da za a ci shi; kamar yanda
ake yi da frji,
(IV) Adano ta Rumshewa
Idan abinci bai riga y laloc. ana iy.tma shlwa Ruse shi
cikin abin da ba ya wai I yami; kamat; nol i, ko cikin trd
. . .. saboda iska.
" `-m
.
(V) Abincin gwangwani na da kyau idan gwangwanin bai yi kumbur
ba, marufn na da wuyar bucf awa, kuma idan abincin na da dacf in
Ramshi.
4. CIWO
1. Mutane da dama na tsammanin wasu mayu ne ke aiko masu cu ta su
maida su makaf, ko kutare, ko mahaukata da sauransu. Wurin wasu
mutane ko, cuta ba ta da dalili, yin Allah ce. Wasu kuma suna cewa
iskoki ne.
2, Ga wasu tambayoyi da za k iya yi.
(a) Wurio makahi
.Cikinsu akwai wanda ya yi cutan nan mai sunan ado?
.Akwai wanda ya dace yana ciwon ido?
.Akwai wanda ya zauna inda ke da Rudaje masu sa makanta?
.Bayan ka samu amsa, kana iya kyayewa cewa makanta tana da
dalili.
7
(b) Wurin masu tarin shila
.Tambayar su in ba su zauna ba tare da wani mai wannan cuta .
. In ba su dace ba suna tarin da ba su yi masa magani ba .
.In a wani lokaci ba su yi rashin abinci issashe ba ko zaman shan
giya, ko zama cikin wani wuri maras tsafa.
Bayan ka samu amsa, kana iya kiyayewa cewa tarin-shiRa (tamasala)
yana da dalili.
3. Bisa kowace cuta kana iya yin irin wacfannan tambayoyi. Ka kiyaye
cewa cuta duka na da dalili mai kawa ta.
S. R I K I'DA
Ka kiyaye da wasu ciya ba su yi kama da iyayensu ba.
1. Ma : wane Rwaro ne ke zama:
Kwacfo?
Malam batata? (lilli ko bucfe-littaf)
Sauro?
Kuda ?
2. Jarraba ka kiyaye
.'auki wani abin zuba ruwa
8'
ma dan grma, ka rufe shi da wani Ryalle ma!. raga,ko gdan sauro .
Cika shi da ruwa, sn an ka tsoma kwadi 2, macce da namiji.
WSa ka kiyaye yau da gobe ka ga abin da z auku cikin kwana 6 ko 7
zuwa wata 2 ko 3.
.Da farko za ka iya ganin Rwai lullue da wata yana .
. Rwayaye din nan zasu RyanRyashe wasu Rwari da ake kira taluba
mban, kamar yadda za ka gani a hoto n l.
.Kwarin nan za su sake kamannu su zama kwadi kamar yadda kake
gani bisa hoton nan.
'an ruwa shi ne ke zama kwao
3. Kara jarrabaw k kiyaye
.'Dauki guntun nama da Ruda
ya yi wasa kansu, ka rure shi
cikin wani gwangwani .
. Ka kiyaye da shi yau da gobe
har 'yan kwanaki.
Kana iya ganin abin da zai auku .
. Kwan Ruda n RyanRyasar tsutsa da ke zama Ruda.
4. Malam batata (lilli, bue-littaf) ko saura na irin waannan rikie-rikie
in sun haihu
Ka kiyaye cewa /wan wasu Rwari ba su RyanRyasar 'ya'ya masu
kama da iyayensu.
6.ISKA
Ka sani da:
.Ganyen itace na motsi ko da yaushe .
. Kirjinka na tashi, kuma yana sauka kowane lokaci.
.Ba a iya dacfewa hanci da baki suna rure.
Mene ne ke sa haka nan?
9
+
T
. '-
1. Jaraba ka kiyaye
.Zuba ruwa cikin wani kwano
.'auki buta wadda ba kome a ciki ka
kifa ta cikin ruwa kamar hoto na 1 .
. Ruwa na shiga cikin ta?
.Sunkuya ta a hankali, ka yi 'yar
Karamar Kofa.
Me kake gani?
Ka iya kiyayewa da:
- Buta ko kwa1ba da kake gani kamar ba
kome cikinsu (kangaye) suna cike da iska.
10
Ta ko'ina ka juya, kana iya numfashi .
Iska tana ko'ina kewaye da kai.
Iska ce ke motsa ganyen itace.
Da Iska kake numfashi.
2. Da me da me ne ke cikin iska?
Ka lura da sandunan rana da ke shigowa daga tagar cfaki.
Watau hakukuwa da kake gani ba su kawai ne ba iska ke cfaukowa.
Iska na cfauke da wasu Rananan Rwari da ba ka iya gani sai da
kambamau.
Cikin wacfannan Rwari, wasu na sa miya ko [ura ta yi tsami; wasu
na kawo cuta iri-iri in sun shiga jiki.
1. Bakan Gizo
Wai gaskiya ne cewa bakan-gizo da kake gani idan hadari ya taso, wani
dodo ne yake zuwa ya shanye ruwan cikin hadarin?
"
-
11
Me ya sa ba a ganin bakan-gizo da dad'dare?
1. Jarraba ka kiyaye
-Ka gumtsa ruwa cikin baki sannan k watsar da shi cikin sandu
rana.
-In ka yi la'akari sosai, za ka ga bakan-gzo ya hadu.
-Ko kuma ka dauki mesa ta ruwa, ka fesa ruwa daidai inda sandunan
rana suke. In ka yi haka ma za ka ga bakan-gizo ya hadu.
2. Kammalawa.
Bakan-gizo na haduwa in ruwa ya ratsa sandunan rana. Saboda haka
sai da rana ne kawai ake ganin bakan-gizo. Ba a ganin sa da daddare.
Idan ka lura, sai a lokacin rana ne ake ganin bakan-gzo cikin hadari.
Idan da yamma ne, bayan rana ta fadi, ko da safe kafr rana ta fto, ba z
a ga bakan-gizo ba,
8. Ruwan Sama
Kaa da dabbobi ne kawai ke shanye ruwan tafkuna?
1. Jarraba ka kiyaye
-Zuba ruwa cikin war kwano, ko
wata Rwarya.
Il
hanya shi a ra wurin da kome
ba ya taa shi.
-Lokaci zwa lokaci, je ka duba.
Ruwa ya Raru?
-Kana iya gane abun da ya auku?
Kana iya kiyayewa da wannan
halin wajen tafuna da koguna.
2. Kara jarrabawa Ka kiyaye
-!auki ruwa cikin kwano.
-!ora shi kan wuta.
Me ke tashi daga bisa, in ruwa ya yi zf?
-Tara wani kwano da bai da zaf daga
sama. Me ke aukuwa? ka kiyaye:
HayaRin ruwa na zama ruwa in ya haau
d wani abu mai sanyi. Ana
cewa hayaRi ya "anRare [daskare]


1 '
\ ' _ 1
.
1

o
_

-

. ~ ~- ~ - ~
3. Yaya ruwan sama ke sauka?
-Kamar yadda ka gani cikin jarrabawan da
ka yi, ruwan da ke kwance a fli (cikin raf
ko teku) yana tafiya sama kamar hayaRi.
-In wannan hayaRi ya hacf u da wata iska ma
sanyi, sai ya RanRare ya zama gajimari (girgije).
-Lokacin da wannan ga|imari ya hacfu da
iska mai zafi sai ya zama ruwa ya sauko.
13
4. Yn gajimari cikin kwalba.
-Sa ruwan zafi cikin wata kwalba.
-Zuba garin alli kacan.
-Matsa famfon iska kamar haka.
-Taushe murfin, ka sa iska har ka ji tsauri.
-Saki murfn ya yi tsalle ya dira.
Me ya auku?
Idan ka lura za ka ga yadda gajimare
yake hacuwa, ya kuma tashi ya yi yawo.
9. Tsawa (cida) Da walKiya.
Kowa ya kiyaye da tsaW: na tare d wal1iya; amma mutane da yawa
na cewa, Allah ne ke ba da umumi wajen mala'ikan ruwa, har yana sa wa
ya doki maras gaskiya da aradu.
Lalle Allah shi ke yin kome, amma ana iya yin tunani kan wacannan
abubuwa.

""
hoton batir n coila gefe n () waya () batir (+ )
1"
1. Jarraba ka kiyaye.
-Tauki batir (na cocHa ko mota) daya,
ka hada gefe na (+) da gefe
na (-) da wata waya kamar haka.
-Me ka gani?
-Me ka ji?
-Abin da ka gani da abin da ka ji, su ne kamannun walRiya da tsawa
da suke aukuwa a lokacin hadari.
Masanan il min kimiyya sun kiyaye da cewa:
Gajimari na dauke da lantarki na (+) da lantarki na (-). Lokacin da gaji
mari mai lantarki na [+) ya hadu da gajimari mai lantarki na (-) sai a ga
walKiya, a kuma ji tsawa.
.- e
Saboda h

ske ya fi saurin tafya ne ake ganin walJiya da farko, daga baya


kuma a JI tsawa.
gai imari (+ ) ga j imari( -) walJiya
Ka kiyaye:
WalKiya da tsawa halin zaman lantarki ne. Kamar yadda ka gani, ka kuma
ji /okacin jarrabawa.
15
10. Halayen Yalwar Shuka.
1. Ka san abin da manomi ke yi domin ya ci babban amfanin Doma?
-Manomi na zaoen iri.
-Yana son saukar ruwa mai amfan
-Yana nome gonarshi
-Yana sa mata taki
-Yana yaRi da miyagun Rwari.
2. Jarraba ka kiyaye
(a) Shuka sa da ruwa:
-Zaoi iri mai kyau.
-Tauki Rorai 2 ko kanoni 2
ka cika da Rasa.
-Binne iri cikin kowane
kwano ko Rwarya kama
haka:
-Nemi oan fli wurin da ba
mai taoawa, ka aje su.
-Zuba ma oaya ruwa a haali,
safe da marec.
Bayan kwana biyar lua
da su biyun.
16
Me ya auku?
Ka kiyaye shuka sai da
mwa
(b) K zabi irinka
-Tauki kwanonin ka 2,
ka sake zuba masu Rasa.
-Binne iri mai kyau cikin
aya, ka binne iri maras kyau cikin
wancan.
--Zuba ruwa a hankali cikin kowane
-Aje su wurin farko, ka riRa
ba su ruwa safe da marece
-Bayan kwana 5, auko su ka duba.
Me ya auku?
Ka kiyaye da amfamn zafn iri?
c) Yawan ruwa na kahe shuka
-Tauki kwanoninka 2 ka binne
iri mai kyau cikin kowanensu.
-Ba shukar ka aya ruwa a
hankali kamar yadda ka
saba, safe da marece.
-Tayar kuma cika mata
ruwa da yawa, ko da yaushe.
Bayan kwana biyar ka
lura da su.
Me ya auku?
Ka kiyaye da cewa yawan ruwa na Bata shuka. Kar ka manel
kyawon shuka, iri zaBaBBe da ruwa daMai gwargwad.
3. Me ke sa shuka ta tahi da kyau?
-Sake aukar kwanoninka 2
ka shuka iri mai kyau a
kowanensu.
-Kara taki cikin aya.
-Ba kowanne ruwa sfe da maree a hankli
Bayan mako 2, lura d shukarka.
Me ya auku?
17
Ka kiyaye: Taki na sa shuka ta yi kyau
(b) Hasken rana yana da amfani ga shuka.
-Dauki kwanoninka 2, zuba Rasa mai taki;
shuka iri mai kyau cikin kowannensu.
-Kai kwano Gaya fUi, wurin da ka saba
ajewa. Sa kuma wancan a Gaki wurin
da babu hasken rana.
-Ba da ruwa a hankali ga kowace
shuka sare da amarece.
-bayan mako 2, lura da shukarka.
Me ya auku?
Ka kiyaye: shuka na son hasken rana
(c) Ka san amfanin yi wa shuka noma?
-Cikin yawonka, ka yi la'akari da gonar da
ta samu noma, da wadda ba a noma ba.
-Tashiu shukarsu Gaya ne?
Wacce gona ta f ba da sha'awa?
(d) Miyagun Rwari na wahalar da shuka
-Cikin gonarku ta hatsi ko ta wake,
nemi Rwarin da ke ata yabanya.
Tambayi sunnansu ga manoma.
-Tambayi malamin gidan gona maganin waGannan Rwari .
^ "'
Il. Zaizaya
Ko ka yi la'akari da cewa iska, da ruwan sama na sake fuskar Kasa yau d
gobe?
1. Saboda me ya kamata a yi wa kasa kariya?
Kiyaye da abin da ke cikin kasa
--Tebi Rasa cikin wani kwano, ka
zuba ruwa mai yawa, ka motsa.
-Aje kwanon ya can jima.
-Tsiyaye ruwan sannu-sannu.
18
Me ke da saura cikin kwanon?
-Ka kiyaye da cewa cikin Rasa, akwai Rwa
a_ cRasa, d_aJaki, da wacansu tarkace.
-Kwayar Rasa tsantsarta, ita ke Rasa.
-Taki da sauran tarkace suke tasowa 8ama.
2. Mene ne cikin Rasa da ke amfanin shuka?
Jarraba ka kiyaye.
-Yace takin da ke cikin kwanon nan haka.
-Nemi wani kwano, ka zuba wata
Rasa, ka shuka iri mai kyau shi ma.
-Aje kwanonka wurin da shukarka za ta
yi kyau. Kar ka mance ka ba d ruwa.
Bayan bakwai biyu ko uku, dubi shukarka.
Tana da kama daya?
Ka kiyaye: -Kasar da ke sama-sama, ita ke cfauke da taki.
Saboda da haka ya kamata a kiyaye da ita.
3. 'Barnar iska da ruwan sama kan fuskar Rasa
(a) 'Barnar ruwan sam a
--Zuba ruwa cikin wani kwano
mai Rasa kamar haka:
Ka kiyaye da: ruwa na tafya da
Rasar nan ta sama mai amfani.
(b) 'Banar iska
-Bayan ka aza kwanoninka biyu
kamar farko, dauki famfon ba da
iska ka hura iska kan kwanon sama.
19
Ka klyaye d: Iska na zaizaye
fuskar Rasa, ya auke takin da
k.e kt.
4. Yaya ake tare ruwa da iska domin kar su zaizaiye Rasa?
(a) Jarraba ka kiyaye
Nemi kwanoni 2
M Ci kwano na l,
shuka irin hatsi ko wake

Bayan yabanya ta tashi (ta fto),


oora kwano na 2, kamar yadda
aka nuna a wannan zanen:
# Zuba ruwa da bututu.
Ruwa n jawo Rasa kamar Carko?
Ka kiyaye: Sayun (saiwoyin)
tatuwa na hana ruwa ya zaiziyi Rasa.
- Ganyen itatuwa na hana iska ta share Ras.
Dalilin waoannan amfanonin na itatuwa,
ya kamata ka Rara kiyayewa da itatuwa.
Cb) Ga wau irin saTo na kokowa (ko yaU) da uizayu ia:
20

Sa/on Kariya
Salon kariya na tare iska. -
Salon madatsi
Korama
madatsi
Madatsi n rage larfn _ruwa.
Noman ga
Noman gangare na han. Rasa ta zalzaye.
12. Marn-Ruwa
Ko ka yi maakin hikimar mazarin-ruwa? Wurare da dama cikin
birni, ana ganin wani famfo na ban-ruwa. Yana juyawa shi kaai tskanin
shuke-shuke, ya wats ruwa ko'ina. Wannan famfon shi U mu kira
mazrin-ruwa.
Da wace iri hikima ake yin amfani cikin mazrin rwa?
2\
1. Jaraba ka kiyaye
(a) Ruwa na da Radi ko da kwance yake.
g
'Dauki butar roba ko ta laka,
ka huda ta wuri uku.
g Rufe hudojin nan da wani abu.
M Cika wannan buta da ruwa
sannan ka buce hudojin.
@ Ruwa na furzowa daga kowace
huda saboda Rarfn matsin
ruwa jikin butar.
LaUe, da ba abin da ke matsa
ruwan nan, da ba z fto ba
daga buta.
Ka kiyaye:
q Ruwa na matsuwa jikin abin da
ke cauke da su.
2
Karfin ruwa da ke furzowa daga kowace huda
oaya ne?
Karfi n ruwa da ke furzowa daga Rasa ya f na
sama.
2. Mahaukacin gora
@ 'Dauki wata mooa ta roba.
M Ka yi mata wata huda da za ka
rufe. Cika ta da ruwa.
@ Danna ta kan wata toto
(totuwa).
TaUara wannan kayan, ka
sa su cikin wani daro ka
zuba ruwa.
Cire marfin huda.
ene ne ya auku?
Kr matsin ruwa ya tu ra totuwa
da moda: mahaukacin-gora ke nan
3. Mazarin ruwa
'Dauki bututun Rarfe mal
dungu biyu kamar haka .
. Yi masa huda a tsakiya
TUfe kuma inda ruwa zai bi .
. Saki ruwa d Karf ko daga
famfo, ko daga wata mesa.
Ka 1era mazarin-ruwa.
23
Printed by Gaskiya Corporation Limited. Zaria

You might also like