You are on page 1of 1

Kin kasance a inda zanje bakya Nan amma kina cikin zuciyata.

koda ace muna tare ko bama tare kece ta farko danake tinani kece ta farko acikin
zuciyata.

tasirin dakikai akaina shine aduk lokacin dana ganki se naji farinciki ya mamaye
zuciyata, murmushi ya bayyana a fuskata.

my love zanyi kewarki sosai, dan ji nake 21 days din dazanyi kamar shekara ne,
SBD Na shaqu dake.

zanyi kewar abubuwa dayawa game dake amma mafi girman su shine rashin jin
muryarki.

fatima soyayyarki ta mamaye kowane gurbi acikin zuciyata, there is no space for
any other girls.
Aduk lokacin da zuciya ta kasance cikin yawan tinani gangar jiki bata iya aiki
sosai.

ganin Murmushin ki na karamin kwarin guiwa sosai I love you.

You might also like