You are on page 1of 2

MENENE CAKUDUWAR MAGUNGUNA? TA YAYA ZA A GANE MAGUNGUNA MASU CAKUDUWA?

Magunguna anyi sune da nufin magance cututtuka da kuma Magunguna da suke cakuduwa da juna suna da yawa sosai.
karin koshin lafiya. Amma, yadda akayi amfani da su na da Saboda haka aikin famacist (likitotin magani) ne su duba
matukar tasiri a yadda za suyi aiki a jiki ko ta yadda akeso kuma su ilmintar da kai ta yadda za kayi amfani da magani.
ko akasinsa. Duk lokacin da akayi amfani da magani fiye da Kuma su tabbatar da cewa ba kayi amfani da magungunanka
ɗaya, akwai damar cakuduwa tsakanin su. ta hanyar da ba zai bada zarafin cakuduwa ba. Hakkinka ne
a ilmintar da kai.
Cakuduwar magunguna wani yanayi ne wanda wani magani
ko abinci ko sinadari ke rinjayar da aikin wani magani. MISALIN CAKUDUWAR MAGUNGUNA.
Akwai nau’o’i fitattu guda uku:  Maganin Karin jini ba zayyi aiki ba idan aka haɗaye
shi da shayi, madara, ko ƙwai a lokaci daya. Amma
1. Magani da magani (tsakanin magunguna biyu ko fiye kuma vitamin c ko lemu na kara masa karfi da aiki.
da haka).  Ja da yallow ba zayyi aiki ba idan aka haɗaye shi da
2. Magani da abinci (tsakanin magani da abinci ko abin jelusil na ulsa ko madara ko multivite.
sha)
3. Magani da ciwo (tsakanin magani da wani ciwo) WASU HANYOYI NE ZA KA BI DON KIYAYE KANKA DAGA
CAKUDUWAR MAGUNGUNA?
YAYA CAKUDUWAR MAGUNGUNA KE FARUWA?
 Ka bada sunayen magunguna da kake sha ko ka sha a
Kowani magani da yanayin sa. Akwai hanyoyi daban daban
baya.
da magunguna sukan hadu da juna. Yana iya faruwa nan
 Ka bar shaye- shayen magunguna barkate
take a lokacin da akayi amfani da mugungunan tare ko
 Ka tambayi likitan ka ko likitan maganinka game da
bayan wadansu kwanaki. magungunan ka. ‘Yancin ka ne a yi maka bayanin su
MENENE SAKAMAKON CAKUDUWAR MAGUNGUNA?
Cakuduwar magunguna na da fuskoki biyu. Masu amfani da Domin neman ƙarin bayani kana iya samun mu a
masu illa a jiki ko anyi nufin faruwar su ko ba ayi nufin haka Dakin bayani akan magunguna na FMC keffi
ba. Muddun anyi amfani da magunguna masu haduwa ko ta waya 08116726502
dajuna, ana iya samun karuwa ko raguwar aikin ɗayan su ko
fiye da ɗaya wanda zai iya zama mara tasiri ko mai tsanani
ko mai barazana ga rayuwar mutumin.
DRUG INFORMATION UNIT
PHARMACY DEPARTMENT
FMC KEFFI

HADUWAR MAGUNGUNA DA JUNANSU


DA KUMA WASU ABUBUWA

Magani

Kwayoyin
Magani Ciwo
Abinci ƙarin lafiya

Sakamako
DRUG INFORMATION UNIT
PHARMACY DEPARTMENT Raguwa a aikin Karuwa a aikin Mumunar
magani magani cutarwa
FMC KEFFI
08116726502
diufmk@yahoo.com

You might also like