You are on page 1of 2

[12/28, 3:01 PM] Ayuba Kust: *Tafsirin Baqara Darasi Na 195*

[Surat Al-Baqarah 233]

Cigaba A Cikin Ayar -

‫ف ولا تلك ول ر ولف ن وثفدس مإ ر ولا لوثسوعوها ولا تلوضا ر ور ووالمودةد مبوول ومدوها ووولا ومثوللودد ل وله مبوول ومدمه وو و‬
( ‫عولى ال ثووامرمث ممثثلل‬ ‫عولى ال ثومثوللومد ل وله مرثزلقله ر ون وومكثسووتلله رون مبال ثومثعلرو م‬
‫وو و‬
‫) ذوذلموك‬

*HUKUNCE-HUKUNCEN SHAYARWA*

- Shin Mutum yana iya zama Muharrami idan ya sha nonon mace da girmansa.

- Ra'ayin Shaikhul Islam Ibn Taimiyyah a cikin wannan mas'alar.

- Macen da aka saka ciyar da ita da tufatar da ita lada ne ga shayarwar da zata yi.

- Hikimar da ta sa ake
jingina D'a ga Mahaifinsa.

- Shayar da Yaro tana wajaba a kan dangin miji (magadansa) idan Mahaifi ya mutu.

- Babu inda Shari'ah ta tilastawa mutum nauyin da ba zai iya ba.

- Ma'anar kalmar "Al-mauludu lahuu".

- Wajibcin uba ya ciyar da D'ansa bayan ya girma idan akwai larura.

- Da wacce dukiya ake ciyar da Yaro bayan Mahaifinsa ya rasu?

*Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo*

Daga Masallacin Usman Bn Affan G/Qaya Kano

30/4/1441= 27/12/2019
[12/28, 5:09 PM] +234 808 067 9579: Attention!

While writing any date in the upcoming Year 2020, we should write in its full
format, e.g. 31/01/2020 and NOT as 31/01/20; because anyone can change it to
31/01/2000 or 31/01/2019 or in between any year to his/her convenience and
advantage!

_
This challenge will persist only in the Year 2020!

So be cautious about this: don't write_ 20 _and also don't accept it while
receiving any documents and/or instrument of value from anybody whether corporate
or an individual!
Please be guided!!.
[12/28, 9:07 PM] Auwal A Mudassir Kust: *Office of The Public Relations Officer II*

*Students Representative Council*


*SRC KUST WUDIL*
*SRC Media-Crew*

28th December, 2019.

This is to inform general student of K.U.S.T Wudil that; *you can now print out
your exams card from today 28/12/2019 to 31/12/2019*. Failure to do so, a student
will not be allowed to sit for his/her examinations.

Thank you !

*Signed* :
Sen. Umar Aliyu
*Sec, SRC Media-Crew*

For:
*Public Relations Officer II*
Comr. Gaddafi Aminu

You might also like