You are on page 1of 1

MASUBI KUJI

VERSE 1
Masubi kuji, kuji jawabi mai dadi, ma dadi 2x
Watarana war haka muna shakata a sama,
Zamu zauna da yesu, muyi Magana fuska da fuskaYanuwana
yabo ne zamuyi 2x
CHORUS
Zo-zo-zo mataye duka, kuzo mu hada kan mu 2x
Zo-zo-zo masubi duka, kuzo mu hada kan mu 2x
VERSE 2
Kai wanda ka sa zuciya a duniya menene zaka samu 2x
Ke wanda kin sa zuciya a duniya menene zaki samu 2x
CHORUS
Zo-zo-zo mataye duka, kuzo mu hada kan mu 2x
Zo-zo-zo masubi duka, kuzo mu hada kan mu 2x

VERSE 3
Idan fa mun hada kai a duniyan nan lalefa akwai nasara,
Amma fa shaidan ya shiga tsakaninmu akwai wahala,
Idan fa in mun rabu daya-daya, shaidan zai samu hanya,
A ina ne begenmu, begenmu yana sama 3x

You might also like