You are on page 1of 3

KARATU NA 1

HIKIMAR SULEMANU 3:1-9

Batun Karatun: (Afokirifa 46) Ya yi na'am da su kamar hadayar konawa.

Amma ruhohin adalai suna a ikon Allah, ba ko wahalar da za ta same su. A ganin wawaye, ai, sun mutu
mudus, barin duniyarsu ya zama rashin katari, kauracewarsu, ta zama halaka, amma a ainihin gaskiya
cikin jin dadi suke.

Ko sun sha horo a idon mutane, sun tabbata za su sami madawwamin rai. Tun da ya ke an dan hore su,
za su amfana gaba da kima, gama Allah ya jarraba su, ya ga sun kai bante, ya amince da su Kamar
zinariya a makera, ya gwada su, ya yi na'am da su kamar ; hadayar konawa, A ranar tashin kiyama za su
haskaka, za su ci nasara kamar wuta da sabi. Za su shara'anta al'ummai, su mallaki jama'a, Ubangiji ne
zai zama sarkinsu har abada.

Wadanda suka amince da Allah za su gane gaskiya, amintattu za su zauna da shi a cikin kauna, domin
tsarkakansa suna samun alheri da jinkai, wadanda ya zaba ma, yana kula da su.

WANNAN MAGANAR ALLAH CE.

R. MUN GODE WA ALLAH!

MAIMAICIN ZABURA

ZABURA TA 116:5-6,10-11,15-16 [115)

AMSHI: Don haka nake tafiya a gaban Ubangiji, A duniyar masu rai.

1.Ubangiji mai jinkai ne, mai alheri,

Allahnmu mai rahama ne.

Ubangji yakan kiyaye kasassu,

Sa'ad da na shiga hatsari ya cece ni.

(AMSHI)

2. Na dai yi ta gaskatawa, ko da ya ke

Na ce,"An ragargaza ni sara.."

Sa'ad da na ji tsoro na ce,

"Ba wanda za a iya dogara gare shi."


(AMSHI)

3. Mutuwar daya daga cikin

tsarkakansa,

Abu mai daraja ne!

Ni bawanka ne, ya Ubangiji,

Ina bauta maka yadda mahaifiyata ta yi,

Ka ya'ntar da ni

(AMSHI)

SECOND READING

A reading from the Letter of Saint Paul to the Romans 6:3-9

Brethren:

Do you not know that all of us who have been baptised into Christ Jesus were baptised into his death?

We were buried therefore with him by baptism into death so that as Christ was raised from the dead by
the glory of the Father, we too might walk in newness of life. For if we have been united with him in a
death like his, we shall certainly be united with him in a resurrection like his.

We know that our former man was crucified with him so that the sinful body might be destroyed, and
we might no longer be enslaved to sin. For he who has died is freed from sin. But if we have died with
Christ, we believe that we shall also live with him.

For we know that Christ being raised from the dead will never die again; death no longer has dominion
over him.

THE WORD OF THE LORD.

R: THANKS BE TO GOD

GOSPEL ACCLAMATION

ALLELUIA ALLELUIA!!
Come, O blessed of my Father, says the Lord; inherit the kingdom prepared for you from the
foundation of the world.

ALLEUIA!!

GOSPEL

A READING FROM THE HOLY GOSPEL ACCORDING TO JOHN 11:21-27

At that time:

Martha said to Jesus, "Lord, if you had been here, my brother would not have died. And even now I
know that whatever you ask from God, God will give you. Jesus said to her, "Your brother will rise again.
Martha said to him, I know that he will rise again in the resurrection at the last day." Jesus said to her, "I
am the resurrection and the life; he who believes in me, though he die, yet shall he live, and whoever
lives and believes in me shall never die. Do you believe this?" She said to him, "Yes, Lord; I believe that
you are the Christ, the Son of God, he who is coming into the world."

THE GOSPEL OF THE LORD

R. PRAISE BE TO YOU LORD JESUS CHRIST

You might also like