You are on page 1of 3

Labarin ya fara lokacin ina

makarata ina SSS1 amatsayin


health prefect na
makarantarmu . Ni mutum ne
mara san surutu sosai wata
rana ina aji muna karatu sai
wata yarinya yar JSS3 taxo
tace ana principal yana
kirana . makarantarmu private
school ce wacce ta hada maza
da mata yayan masu hannu da
shuni da kuma irrinmu yayan
masu rufin asiri ,a lokacin
naje kiran principal sai yace
mini naje na duba jsss3 naga
meke faruwa ance wata

You might also like