You are on page 1of 13

Matsalolin Shugabanci a Yau

Ahmad Bello Dogarawa


Shashin Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
abellodogarawa@gmail.com - +2348026499981

8/29/2010

A.B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Shimfixa
Allah (TWT) Ya umurci Musulmi da haxuwa kuma Ya hana su
rarraba da savani. Allah (TWT) Ya ce:
][Aal Imraan, 3:103


][Anfaal, 8:46



Duk lokacin da mutane suka haxu, akwai buqatar xayansu ya yi
jagoranci kuma ya shugabanci alamarinsu
Aliyyu ibn Abi Xaalib (RA) ya ce:

An ruwaito cewa Umar ibnul Khaxxaab (RA) cewa:

Al-Ghazaali ya ce:

, Abdullah Al-Qaliy Ash-Shaafiiy ya ce: A cikin littafin



A.B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

8/29/2010

Maanar Shugabanci da Manufarsa a Musulunci


Shugabanci a Musulunci ya qunshi damar da wanda ragamar
jagoranci ke da ita ta yin umurni da hani ga jamaa, bisa
manufofin Shariar Musulunci wajen ba da tsaro da kariya ga
addini da kyautata alamuran rayuwar duniya
An ce



Ibn Taimiyyah ya ce:

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, August 29, 2010

Hukuncin Samar da Shugaba a cikin Alumma


Farilla ce ta kifaya a kan alumma a samar da shugaba na bai xaya, haka
kuma wajibi ne shugaba ya samar da mataimakansa
Al-Mawardi ya ce:

An-Nawawi ya ce:

Ibn Taimiyyah ya ce:

Ibn Taimiyyah ya qara da cewa:

( : )
Hasanul Bannaa ya ce:


Imam Ahmad ibn Hanbal

4

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, August 29, 2010

Dalilan Samar da Shugaba a cikin Alumma


Tsai da Shariar Allah a
cikin qasa

Tsara alamura da
kyautata gudanarwa

Haxuwar alumma a kan


madaidaiciyar kalma

Tsare garuruwan
Musulmi daga maqiya

Ba da tsaro da kariya ga
larurori biyar
Sunday, August 29, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Larurorin da Shugaba ke ba Tsaro da Kariya

Addini
Hankali

Dukiya

Rayuwa
Nasaba da Mutunci
8/29/2010

A.B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Hanyoyin Samun Shugabanci


Zave daga mahankaltan da aka ba su damar kwancewa da qullawa (
) , kamar yadda ya kasance ga Abubakar da Uthmaan da Aliyyu
(RA)
Maye gurbin shugaban da ya shuxe ta hanyar ayyanawar da mai barin
gado zai yi wa wani, kuma mahankalta su amince, kamar yadda ya
kasance ga Umar (RA)
Qwacewa da qarfi (ko da kuwa ta hanyar juyin mulki ne) kamar yadda
ya kasance ga wasu halifofin Banuu Umayyah da Banuul Abbaas
Ibn Hajar a cikin Fathul Baari ya ce:


Al-Uthaimeen ya ce:

:

Shin zave ta hanyar quriar dimokaraxiya ya shiga cikin xayan
waxannan?
Sunday, August 29, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Hukuncin Neman Shugabanci


Asalin neman shugabanci abu ne da aka hana a Musulunci

][Ahmad; Bukhari; Muslim
][Muslim


Amma idan alamura za su lalace idan ba a nema ba, ko dai saboda ba
wanda zai yi kwata-kwata ko kuma ba bu wanda ya dace a ce ya
shugabanci mutane, za a iya nema
][
, Abdullahi Gwandu ya ce: A cikin littafin

Al-Munajjid ya ce

.
8

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, August 29, 2010

Siffofin Shugaba da Haqqoqin Shugabanci


Malamai sun bayyana sharuxxa da siffofin shugaba a Musulunci. Amma
kuma sun yi ittifaqi kan cewa idan aka rasa wanda ya dace, dole ne a samu
mai dama-dama ya yi shugabanci.
Al-Ghazaali ya ce:


Haka nan sun bayyana haqqoqin da shugaba ke da shi a kan mabiya da
haqqoqin da mabiya ke da shi a kansa. A cikin littafin , Burjaas ya
yi naqali daga littafin na Ibn Jamaaah Al-Kinaaniy:
Haqqoqin shugaba
Xaa; nasiha; taimako; kiyaye haqqoqinsa da girmama shi; farkar da gafalarsa;

ankarar da shi game da haxarin makusantar da ke zagon qasa; sanar da shi halin
mataimakansa da wakilansa; haxa kan jamaa; kyakkyawar addua; haquri da
shi; da kare martabarsa bisa gaskiya da adalci

Haqqoqin da ke kan shugaba


Tsare martabar musulunci; kare addinin gaskiya; tsai da alamomin Musulunci

( ;) adalci; tsai da nauoin jihadi; xabbaqa Shariar Allah; kyautata


duniyar alumma da kula da dukiyarsu da yin tsuwurwurinta da amfani da ita ta
hanyoyin da suka dace

Sunday, August 29, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Halin da Shugabanci ke Ciki a Yau


Nazari game da yadda shugabanci ya ke a yau na nuna abubuwa guda
biyu: shugabanci a tsakanin Musulmi ko sauran qungiyoyin addini; da
kuma shugabanci na bai xaya a tsakanin jamaar qasa.
Babu cikakken jagoranci a tsakanin Musulmin Nijeriya, hatta a mataki
na qungiyoyi ko masu bin aqidodi mabambanta, illa iyaka wasu sun fi
wasu dama-dama
A qasa baki xaya kuma, alamarin shugabanci ya shiga cikin
mawuyacin hali: rashin daular Musulunci da za ta tabbatar wa
alumma da . Abu mafi haxari kuma a qarqashin wannan matsalar
shi ne rashin ittifaqin malamai a kan hanyar da ta fi dacewa wajen
dawo da tsarin shugabanci na Musulunci. Waxansu ma suna ganin
cewa mafarki ne kawai tunani a kan .

Sunday, August 29, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

10

Halin da Shugabanci ke Ciki a Yau


A qarqashin tsarin dimokaraxiyar ma, duk da lalacewarta, shugabanci
na cikin matsala. Da yawa daga shugabanni da wakilan jamaa a
siyasance suna wakiltar kawunansu ne kawai, kuma babu ruwansu da
dokokin ma da suka naxa su a kan muqamansu:
Rashin kyakkyawan wakilci da jagoranci nagari
Maguxin zave

Rashin girmama doka


Sanya wakilci a hannun waxanda ba su cancanta ba

Kusantar da mutanen banza, da nisantar da mutanen kirki bisa maaunin alaqar siyasa
Rub da ciki da yin watanda da dukiyar alumma, da sace ta, da amfani da ita ba bisa

qaida ba
Alqawuran qarya, da kuma cin amanar alumma da qasa
Raina hankalin jamaa
Amfani da muggan makaman zalunci wajen danne alumma: jahilci da talauci
Qoqarin zubar da mutuncin masu mutunci
Yaxa nauoin varna a cikin qasa
Amfani da addini ko vangaranci wajen cin ma buqatun kai

Sunday, August 29, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

11

Baitukan Muhammad As-Saadiq Muqallas sun zo ciki littafin


:

12

" "

"
"



"


"

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, August 29, 2010

Ina Mafita ga Musulmi?


Ci gaba da karantarwa da faxakarwa
Nasiha da shawarwari da addua ga shugabanni
Tsai da `yan takara bisa tsarin cancanta da qoqarin xaukar
nauyinsu

: .
]Haakim daga Umar (RA)[
Tunani game da mutum ba jamiyya ba
Kyautata tarbiyyar alumma, musamman matasa da mata
Tattali na ruhi
Addua
Sunday, August 29, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

13

You might also like