You are on page 1of 24

Wajibicin Lazimtar Sunna

Da NisantarBidi'a
Da HarshenHausa
rytitl/i'r*tlt,l l.*lt-
"l
o f . T o l A 1 t. ty : ,' 5 ti l } 1 r-..b
Kassr Saudi Areblyn
Daga Littattafan Dn Ma'aikrtar Harhokin Addinin
Musulunci, Da Wakafai, De Kuma Wa'azi Da Shiraarwa
Ta Buga

Waiibicin LazimtarSunna
Da NisantarBidi'a
Da HarshenHausa

Tarjamar

AbdullahiAbubakarAl Fakihi

Offishin Bugn Takardu Da YadasuNa Ma'aiktar Suka


Dauki Neuyin Kulewa Da Bugunsa
l4l9 AH
-rt t t t t r+1*1t rt;.;*Jt 6t;1
;-rlr rlrii io'u;t {i.1llr i*(r i-,#
n' ,* ;,1*lr +" .j! Jt
*.ir!'
,r"\)\ Jf .,illl a;*Jt p;J -,,r)
p-,\Vx\T r raYt
1q1.-Tt-Y.t-o ..lJ-l.t
(L-'.&t a;iJtt
"ra..ltl
driJr -i fy*Yl # 1!t-T rii*Ir
Jor/t-t
rq/trvr r\Y,\ f-rrt

t q/t l vY :gt.tq)ldJ
tt1.-tt-l . f -o: dJr.l.;
Codiya ta 'rabbataga Allah, w-andaya cika mana
addininmu, kuma ya cika Ni'marsa, kuma ya yarda da
musulunci shine Addininmu, sannan tsira da aminci su
tabbata ga bawansakuma manzonsamai yin kira zuwa
ga yi wa Allah biyayya. kuma mai tsoratarwa kan yin
Shishshigi da Bida da Sabo, Allah ya yi dadin tsira a
gare shi da danginsada Sahabbansada wanda ya tafi a
kan tsarinsu ya bi kuma shiriyarsa har zuwa ranar $a
kamako.

Bayan haka.
Hakika na karanta maganganun da Jaridar Idarah
Alurdiyya ta watsa wacce take fita sati sati, a garin
Kanfur a Jahar uttafaradesh cikin shafinta na farko
wanda ya kunshi bayyanar da kiyayya ga masarautar
Saudiya da rikon da take yi wa Addini, da kuma
Akidarta ta musulunci, kuma da yakin da take yi da
Bida, kuma wannan bayanin ya kunshi Tuhuma ga
Akidar magabatawacce hukumar take kanta, cewa ita
ba sunnabace.Daga cikin abin da marubucin yake nufi,
Shine raba kawunan Ahlus sunna da karfafa bid'a da
tatsuniyoyi, wannan kuma babu shakka makirci ne
mummuna da zagon kasa mai hatsari wanda ake nufin
munanaAddinin rnusuluncida shi da watsaBid'a da ba
ta, Sannan wannan magana an kafa ta ne da wani tsari
bayyanannekan maganar yin taron maulidin Annahi
(S.A.W.) kuma aka mayil dashi abin maganakan
Akidar Saudia da Shugabancinta, to sai na ga ya
kamatain fadakarkan haka,sai na ce ina mai neman
taimako gurin Allah, maulidin Annabi ko waninsabai
halattaba kai ya zamadole a hanayinsa domin kuwa
yana Cikin bid'a fararriyacikin Addini domin Annabi
(S.A.W.)bai yi ba kumabai yi umarnida yinsa ba ga
kansa ko wani annabi daga cikin Annabawa ko ga
'ya'yansu ko matansu ko kuma 'yan uwansu ko
sahabbansa.Kuma magadansabasu yi shi ba kuma
waninsu bai yi ba daga cikin Sahabbai(R.4.) ko
Tabi'ai ko Tabi' it Tabi' ina masu bin sahabbaida
kyautatawako wani daga cikin malaman sunna da
shiriya cikin mafificin karnoni, kuma wadannansune
mafi sanin mutanega sunnakuma mafiya son Annabi
(S.A.W.) kuma rnafiya bi ga shari'arsafiye da na
bayansu.Da klma yin saalherine to da sunrigamuyin
sa.
Hakika an yi manaumami da bin Sunnakuma an
hanamu*aga - kage,wannankuwadomincikar Addini
ne da kurna gamsuwaabin da ,{llah ya Shar'antada
Manzinsa,kuma,Ahlussunnada jama'a sun karbeshi
da hannubiyu biyu dagasahabbaida masubin su da
kyautatawa.
Kuma Hakika Hadisai sun tabbatada ga Annabi
(S.A.W.) lallai shi (Annabi), (S.A.W.) ya ce (duk
wanda ya kirkiro wani sabanabu cikin Addininmu,
alhali*'ennanebin ba ya cikin Addinin,to wannan
aikin an rnayarmasa).Bukhari da Muslim ne suka
rawaito,cikin wata ruwayarkuma ta Muslim (duk
wandaya kirkiro wani abu cikin Addini wandaba bu
umarninmuto an mayarmasa
Kuma mai tsira da aminci ya ce cikin wani hadisin
(nahoreku da sunnatada sunnarkhalifofinashiryayyu
masushiryarwaa bayanaku yi riko da ita kumatu tiie
su da fikoki, kuma na gargadeku da faramrn al-amura
domindukkanfaramrnal'amurabatane ga wandaya bi
su)-Kuma ya kasanceyanacewacikin hudubarsaranar
juma'a(Bayanhakato lallai mafr kyawun labari shine
IittafinAllah, kumamafi alherinshiriya ita ce shiriyar
Muhammad(s.A.w.) kuma mafi sharrin aI amura
sune fararru kuma dukkan bid'a bata ce). To cikin
wadannanHadisanakwai tsoratarwakan kago bid'o'i
da fadakarwakan cewa batace, fadakarwaga al-urnms
a kan girman hatsarinta(Bid'a) da kuma kot" su kan
aikatata da yin aiki da ita, kuma hadisankan wannan
ma'anasunada yawa.
Kuma Allah ra'ala ya ce (duk abin da Manzoya ba
ku ku karbakuma duk abin da ya hanaku to ku bari)
kuma Azza wa jalla yace (wadanda suke sabawa
umarninsasu ji tsoronkada wata fitina ta samesu ko
kumawataAzabamai radadita samesu). Kuma Allah
Ta'alaya ce (Hakikakyakkyawankoyi ya kasancegare
ku gurin ManzonAllah ga wandayake fatan gamuwa
.J

da Allah da ranar lahira kuma ya ambaci Allah da


yawa).
Kuma Allah Ta'ala yace (wadandaSuke rige rigen
Samun alheri na farkon lokaci cikin Muhajirai
(mutanen Makka masu Hijira) da Ansar (mutanen
Madina masu ldarbarbaki) da wadanda suka yi koyi da
su da kyautatawa Allah ya yarda dasu kuma sun yarda
da shi kuma yayi musu tattalin Aljanna koramu suna
gudana a karkashinsu suna masu dawwama a cikinta
har abadawannan shine rabo mai girma).
Kuma Allah Ta'ala ya ce (A yau ne na cika muku
addininku na kuma cika ni'imata gare ku, na kuma
'ni'imata gare ku, na kuma yardar muku da
cika
musulunci ya zama Addini gare ku).
Kuma wannan Aya tana nuni a bayyane a kan cewa
lallai Allah Hakika ya cika Addininsa Ea wannan
Al'umma, kuma ya cika mata Ni'imarsa, kuma bai
karbi ran Annabinsa ba sai bayan ya isar isarwar
bayyananniyakuma ya bayyanawaAl'ummarsa dukkan
abin da Allah ya shar'antawa Al'ummarsa na
, maganganuda ayyuka, kuma ya kara yin bayani cewa
dukkan abin da mutane suka kirkiro shi bayansa kuma
sukajingina shi ga addinin musulunci ko da kuwa sun
Shi da kyakyawarniyya.
Kuma hakika labari ya tabbata ga sahabbansa
(S.A.W.) da kuma magabatankirki bayansu(sahabbai),
tsoratarwagame da Brd'o'r da kuma gargadrkanta, ba
domin komai ba kurna domin ta kasancekari ce cikin
Addini, kuma Shari'arda Allah bai yi iz.inida yinta ba.
kuma domin yin kama da makiya Allah watau Yahudu
da Nasaracikin karekarensucikin Addininsu da kuma
bid'arsu cikinsa wacce Allah bai yi izini ba, kuma
domin Lazimta (Bid'ar) tauyuwa ce Ea Addinin
musuluncida kuma tuhumarsada cewa Shi (musulunci)
tauyayyene,bayan ya cika. kuma abinda yake cin
wannan na barna sanannene, kuma abin ki ne mai
muni, kuma cin karo ne da fadin Allah mai buwaya da
daukaka (A yau ne na cika muku Addininku) kuma
Sabawa.ce bayyan:rnniyaga ingantattun Hidasai na
Manzon Allah (A.S.) masu yin fada kan Bid'o'i kuma
sunasauyakiyayyarta(Bid'ar)
Kuma kago irin wadannan maulidai da
makamancinsuana iya fahimta daga gare su cewa lallai
Allah (S) bai cika Addininsaga wannan Al-umma ba,
ko lallai Manzo (S.A.W.) bai isar da manzancikamar
yadda ya kamata ba ga abin da za ta yi aiki da shi har
sai da wadannan yan zamani suka zo daga baya sai
suka kirkiro abin da Allah bai yi izni da yinsa ba suna
masu riya cewa hakan shine zai kusantar da su ga
Allah. Wanan babu shakka hatsari ne mai girma kuma
sabawa ga Allah (S) da Manzansa (S.A.W.). Alhali
kuwa Allah (S.T.) ya cikawa bayinsaAddininsa kuma
ya cika musu ni'imarsakuma Manzon Allah (S.A.W,)
ya isar da manzanciisarwa bayyananniya,bai bar wata
hanya mai kai wa Aljanna ba kuma tana nisantarwaga
wuta ba face ya bayyanawaAl-urnmarsa,karnar yadda
ya tabbata cikin sahihi daga Abdutlali bin Amru bin
Alas (R.A.) yace Manzan Allah (S.A,W.) ya ce (Allah
bai aiko wani Annabi ba face ya zama dole a kansa
cewa ya nunawa Al-ummarsa duk abinda ya san alheri
ne kuma ya tsoratarda su duk irin sharin da ya Sani)
Muslim ne ya rawaitoshi cikin Sahihinsa.
Kuma abu ne Sanannecewfi lallai Annabinmu (S.A.)
Shine mafificin Annabawa kuma cikamakon su kuma
mafi isarwa ga manzanci. Kuma da taron maulidi ya
kasancecikin Addinin da Allah ya yardarwabayinsada
shi to da Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyanawa
Al-ummarsako kuma da sahabbansa sun aikata.To, tun
da hakan bai auku ba sai aka .sanicewa ba ya cikin
Addinin Allah cikin komai, kawai yana cikin fararrun
Al-amuran da Annabi (S.A.W.) ya yi gargadi game da
su ga Al-ummarsa kamar yadda Hadisai suka gabata
kan hakan.
Kuma hakika wa.sumalamai sun bayyana inkarinsu
ga maulidai da kuma gargadi ga barinsa da hujjojin da
aka ambata da wanin su, kuma abu sananne cikin
ka'idodin shari'a cewa gurin komawa wajen haramci
ko halacci da kuma mayar da abin da mutane suke
jayayya kansazuwa littafin Allah da sunnarAnnabinsa
(S,A.W.), kamar yadda Allah madaukaki yace (ya ku

r0
wadandasukayi imani hu tii Ailah ku bi L{anzanAllah,
da majibinta al'amura il cikinku, idan kuma kunyi
jayayya kan komai to ku mayarda shi zuwa ga Alrah da
Manzansaidan kun kasancekuna imani da Allah cta
ranar karshe.wannan shi ne.mafi alheri, kuma shi ne
mafi kyawun fassara)"
Kuma Allah Ta'ala yace (kowane abu ne kuka yi
jayayyaa kansato hukuncinsayanaga Allah).
Idan mun mayar da wannanmatsalarita ce matsalar
rnaulidi mun mayar da ita zuwa rittafin Allah sai mu
samu yana yi mana umarni da bin abin da Manzon
Allah ya zo da shi, kuma yana tsoratarda mu kan abin
da ya hanamu, kuma yana ba mu labarin cewa lallai
AIlah Subhanahu ya cikawa wannan Al_umma
Addininta kuma wannan maulidin baya cikin abin da
ManzanAllah ya zo da shi, sai ya kasanceba ya cikin
Addinin da Allah ya cika mana kuma ya yi mana
umarni da bin manzo cikinsa, Kuma idan mun mayar
da ita zuwa Hadisin Manzon Allah Ba za mu Sa mu ya
aikata Shi ba, kuma bai yi umarni da shi ba, kuma
sahabbansaba su yi shi ba, ba (R.). Da haka ne muke
sanin cewa baya cikin Addini, amma cikin Bid'a
fararriya,kuma da yin kama da Ahlut kitab yahudu Da
Nasaracikin idinansu (sallolinsu). Da haka yake kara
bayyana ga kowane mai karamar Basira da kwadayin
gaskiya da kuma adalci wajen neman gaskiya cewa
lallai dukkan maulidai ba sa cikin addinin musulunci

tl
cikin komai; yana cikin fararru al'amura, newadanda
Allah subhannahuda Manzansasu ka yi mana gargadin
cewa mu nisancesu kuma rnu guje su.
Kuma ba ya halattaga mai hankali ya rudu da yawan
masu aikata shi na sauran mutane a sauran gurare,
domin gaskiya ba a sanintadomin gaskiyayawan masu
aikatawa, ana Saninta ne kawai da hujjojin Sharia
kamar yadda Allah Ta'ala yace kan Yahudu da Nasara
{Suka ce babu wanda zai shiga Aljana face wanda ya
kasanceBayahude ko Banasare.Wadannanku Burace
Buracensune, kawai. Ka ce ku kawo hujjojin idan kun
kasancemasu gaskiya). Kuma Allah Ta'ala ya ce (idan
kuka bi mafiya yawan wadanda suke bayan kasa to za
su batar da ku ne). Sannanbayan kasancewarwannan
maulidai Bid'a ba sa kubuta daga wasu munanan
abubuwa u/asu lokutan a wasu guraran,kamar cudanya
maza da mata da sauraren wakoki da kide-kide cla
bushe-busheda shan muyagun kwayoyi, da wanin
wadannanna sharri. Kuma abin da ya fi wannan muni
ma yana iya aukuwa shine kuwa Shirka mafi girma.
Wannan kuwa kan zurfafawa kan Manzan Allah
(S.A.W.) ko waninsana waliyai da rokonsada neman
agajinsada neman karin Ni'ima daga gare shi tare da
kudurcewa lallai shi (waliyin) ya san gaibi da
makamancin haka na al'amurorin da suke kafirta mai
aikata su. Kuma hakika hadisi ya ingantadaga Manzan
Allah (S.A.W.) cewa lallai shi ya ce (ina gargadin ku

t2
kada ku zurfafa cikin Addini, domin bubu abin da ya
hallakar da wadanda suke gabanin ku face zurfafawa
cikin Addini).
Kuma Manzan Allah ya ce (ka da ku zurfafa wajen
girmamani kamar yadda nasara suka zurfafa wajen
girmama Da Maryama, ni bawa ne kawai kuce bawan
Allah kuma Manzansa). Bukhari ya rawaito shi cikin
Sahihinsa. Kuma yana cikin abin ban mamaki da
Al'ajabi shine wasu mutane suna bayar da himma da
kokari wajen halartarsa (Wannan maulidan Bid'ar)
Kuma suna kare duk wani suka kan maulidin kuma
suna kauracewa abin da Allah ya ce ayi na halartar
.sallarJumma'ada jam'i, amma ba sa damuwa da hakan
ba sa ganin cewa sun yi wani munrmunan abu mai
girma. Wannan babu shakka yana daga cikin raunin
imani ne da karancin basira da yawan abin da yayi
tsatsana nau' in zunubai da sabo.Muna rokon Allah ya
sauwakemana da sauranmusulmai.
Mafi mamakin haka Shine wani yana tsammanin
cewa lallai Manzan Allah (S.A.W.) , yana halartar
maulidi domin haka suke tsayuwa kansa suna masu
raya shi, masu maraba da shi, wannan yana cikin mafi
girman bata, kuma mafi munin jahilci domin lallai,
kuma Manzan Allah (S.A.W.) ba ya fitowa daga cikin
kabarinsa kafin ranar kiyama, ba ya haduwa cikin
mutane kuma ba ya halartar taronsu.A'a shi yana cikin
kabarinsa har zuwa tashin kivama kuma amma ransa

t3
yana cikin saman illiyin gurin ubanagrjinsaa grdan
tabbatakamar yadda Allah suhhanahuya ce: (sannan
ku bayanhaka za ku mutu sannankuma ranar kivama
za a tayarda ku).
Kuma Annabi (S.A.W.) yace: (ni ne farkon wanda
kabari zai tsagewa ya fito, ni ne farkon wanda r,a il
bashi ceto kuma farkon mai ceto). To, wadannan
Ayoyin da hadisan masu girma da abinda ya zo da
ma'anarsana Ayoyi da hadisaidukkan.susuna yin nuni
ne a kan cewa lallai Annabi (S.A.W.) da waninsada
suka mutu za su fita daga cikin kabarinsukawai ranar
kiyama, wannan kuma ijma'i ne tsakanin malaman
musulunci babu wata jayayya tsakaninsukan haka. ya
kamata da kowane musulmi ya fadaka da wadannan
abubuwa, da tsoratanva' kan abin da mutane suka
kirkiro na jahilci da makaman cinsu na Bid'o'i da
tatsuniyoyi wadanda Allah bai saukar da wata hujja
gameda su ba.
Amma yin salati ga Annahi (S.A.W.) yana cikin
mafificin neman kusanci ga Allah, yana kuma cikin
Ayyuka na kwarai kamar yadda Allah subhanahuya ce:
(Lallai Allah da Mala'ikunsa suna yin salati ga Annabi,
ya ku wadandakuka yi imani ku yi salati kuma ku yi
sallamaa gare shi saltama).
Kuma Annabi (S.A.W.) ya ce duk wanda yayi min
salati sau daya Allah zai yi masa salati goma. Kuma an

r4
shar'anta shi cikin kowane lokaci kuma an karfafa
yinsa a karshenkowace Salla, har ma wajibi ne gurin
malamai masu yawa cikin Tahiya ta karshe cikin
kowacce salla. Kuma Sunna ne mai karfi cikin gurare
masu yawa; daga ciki akwai bayan kiran salla da
lokacin da aka ambaceShi (A.S.W.), da renar Juma'a
da darenta, kamar yadda Hadisai masu yawa suka yi
nuni a kan hakan. Wannan shine abin da nake nufin in
fadakar a kan sa kan wannan matsala; cikinsa akwai
gamsarwain Allah ya yarda ga wanda Allah ya yi ma$a
budi kuma ya'haskaka ganinsa. Kuma yana bakanta
mana rai yin irin wadannan tanrmrka na Bid'a, daga
cikin musulmi da akidodin su kuma sonsu ga Manzan
Allah (S.A.W.). Sai mu ce ya mai fadin haka idan ka
kasance Dan Sunna ko mabiyi ga Manzan Allah
(S.A.W.), shin ya aikata haka, shi da kansa ko daya
daga cikin satrabbansamasu girma, ko kuma masu bi
gare su (Tabi'ai) da kyautatawa,ko kum a'a a bi ne irin
na makaho ga mai jansa ga abokan gabar musulunci, na
Yahudu da Nasara,da wadanda suke a kan tsarinsu? Ba
nuna so ga Manzan Allah ba ne yin tarumrkan maulidin
(Annabi), A'fl so gare shi shine yi masa biyayya, da
gaskata shi kan abin da ya bayar da labarinsa, da kuma
nisantar abin da yayi tsawa a kansa, kuma ya yi hani,
kuma ba za a bautawa Allah ba sai da abin da ya
shar'anta, haka nan kuma yin salati gare shi, gurin
ambatonsa, da kuma cikin kowace salla, da kuma
dukkan lokacin da ya dace.
15
Kuma Wahaniyanciha Lrirj'atrane. karnar yacida
maruhucin yake nufi, game da inkarinsa ga irin
wadannanAl-arnurana Bid'o'i. A' a .shiwahabiyanci
akidarsaita ce yin riko da littafin Allah, da sunnar
Manzan Allah (S.A.W.),da taliya kan shiriyarsa,da
kuma shiryarwarkhalifofinsashiryayyu,da kuma masu
bin.suda kyautatawa,da bin abin da magabatan-kwarai
suke akansa, da shugahanninaddini da Shiryarwa,
nralamantikhu da fatawa,cikin babin sanin Allah da
siftrfin sa kammallallu, da alamomin girmansa,
wadanda suke Al-kur'ani mabuwayi yayi rhagana a
kansu,kuma hadisanAnnabi (S.A.W.) suka inganta a
kansu,kuma sahabbanManzon Allah suka karbe su da
hannu biyu biyu, tare da mika wuya. Kuma suna
tabbatarda .su,kuma suna yin imani da su, kuma suna
tafiyar da su kamar yadda suka zo, ba tare cla
karkatarwa ba, kuma ba tare da ragewa ba, ba tare da
karnantawa ba ko misaltawa, kuma suna yin riko da
abin da Tabi'ai suka tafi a kansa, da masu binsu na
ma'abota ilrni, da imani, da Takwa, cikin magabatan
kwarai, da shugabanninwanRanAl-umma. Kuma suna
imani da cewa Tushenimani da ginsr.ikinsasu ne babu
abin bautawa da gaskiya face Altah, kuma
MuhammaduManzon Allah ne, kuma Shine tushenyin
imani da Allah shi kadai, kuma ita ce mafificin reshen
imani. Kuma suna Sanin cewa lallai wannan tushen
babu makawacikinsa na ilmi da aiki da kuma yin imani
da ikrari (tabbatanva)da ijma'in musulmi, da abin da

l6
yilyi nuni a kan sa,da wajabcinbautawaAllah shi kadai
ba shi da abokin tarayya,da kubuta ga kowane abin
bautawakomabay4nsa,kowanene.
Kuma wannan hikima itace aka halicci aljanu da
mutanedomin ta, kumaakaaiko manzannida ita, kuma
aka saukarda littattafai da ita, kuma tana kunsheda
cikakkenkankanda kai ga Allah, Shi kadai kuma tana
kunshe da cikakkiyar dala da' girmamawa; kuma
wannan shine Addinin musulunci,wanda Allah ba ya
karbar wani Addini koma bayansako daga cikin na
farko kona karshe. Domin dukkan Annabawa
Addininsu shinemusulunci,kuma an aiko su da shine
sunakira kansa,da abin da ya kunsana mika wuya ga
Allah shi kadai, kuma duk wanda ya mika wuya gare
shi da waninsa,ko ya kara shi da waninsa,to ya zama
mushriki wandakuma bai mika wuya gareshi ba, to ya
zama mai girman kai ga yi masabauta.Allah Ta'ala
yace (kuma hakika mun aiko wa kowace Al-umma
Manzo cewa ku bautawa Allah kuma ku nisanci
Dagutu). Kuma akidar Musulunci ginanniyace a kan
tabbatar da babu abin bautawa face Allah kuma
MuhammaduManzan AIIah ne, da jefar da dukkan
Bid'oi, da tatsuniyoyida dukkan abin da yake sabawa
abin da MuhammaduManzon Allah ya zo da shi.
Wannanita ce akidar Shaikh MuhammaduBin Abdul
lVahab, AIIah yaji kansa,kuma a kanta yake bautawa
Allah, kuma garetayake kira. Duk wanda ya jingina

t7
masawata akida konnabayan wannan, to hakika ya yi
karya da kage, kurna ya samu zunubi bayyananu,kuma
ya fadi abinda ba shi da sani a kansa, kuma Allah zai
saka masa da abinda ya yi masa wa'adi da
makamancinsadagacikin makaryata-
Kuma shi, Shaikh Muhammad bin Abdulwahab,
Allah ya ji kansa, ya bayyanar da abubuwa masu
amfani da bincike wanda ba bu irin su da littattatai
masu girma a kan kalmar ikhlasi da Tauhidi da
Shaidawababu abin bautawa da gaskiya face Allah da
abin da Littafin Allah da Sunnar Manzansa da ijmain
musulmi na kore cancantar ibada da kadaita wajen
bauta ga wanda yake ba Allah ba ne, da kuma tabbatar
da haka ga Allah (S.T.) a kan fuskar cika wacce rake
kore shirka karama da babba, ta boye da ta fili. Duk
wanda ya san littattafansa da abin da ya tabbata daga
gare shi da kuma abin da ya shahara na da'awarsa da
Iamarinsa, da abin da manya manyan al-majiransa suke
a kansa, to al'amari zai bayyana a gare shi cewa lallai
shi (Muhammadu bin Abdul tJVahabi)yana kan abin da
magabatan kwarai suke da sfiugabannin addini da
shiriya, na ikhlasin ibada ga Allah shi kadai, da kuma
jefar da Bid'a da tatsuniyoyi, wannan kuma shine abin
da hukumar Saudiya suke tsaye a kansa, godiya ta
tabbata ga Allah. Kuma malamai suna tafiya a kansa,
kuma Hukumar Saudiyaba ta yin tsanani sai kan Bid'a
da tatsuniyoyi cikin Addinin musulunci, da zurfafawa,

l8
wacce Manzon Allah ya yi hani a kai. Malaman
musulmi a Saudiya da hukumominsu suna girmama
dukkan musulmi girmamawa mai tsanani,kuma suna yi
musu jibinta da soyayya da girmamawa ta kowaqe
fuska suka kasance.Suna kyamar masu akidodin bata
ne, domin Bid' arsu da tatsuniyoyi da ibadodi na Bid'a,
da tsayar da su daga yin taronsu daga cikin abin da
Allah bai yi izni ba, ko Manzansa. Kuma suna hana
hakan (su Saudiya)domin yana cikin faram:n al'flmura,
kuma duk fararren abu to Bid'a ne. Su kuma musulmai
an yi musu umarni da bi ne ba da kirkiro wa ba, saboda
cikar Addinin Musulunci da kuma wadatuwarsada abin
da Allah ya shar'anta da Manzansa(S.A.W.). Kuma
Ahlus Sunna da jama'a sun karbo shi hannu biyu-biyu
daga cikin satrabbai da Tabi'ai (masu binsu) da
kyautatawa da duk wanda ya bi irin tsarinsu. Kuma
hana rnaulidin bid'a na Manzan Allah (S.A.W.) da abin
da ake yi a cikinsa na zurfafawa ko shirka da
makamancin haka, to hanawar ba aiki ne wanda na
musulunci ne ba, ko kuma wulakantarwa ga Manzan
Allah (S.A.W.). A'a biyayya ne gare shi, kuma yin aiki
ne da umarninsa, ta yadda ya ce (na gargade ku da
barin Zurfafawa cikin Addini, dornin wanda suke
gabaninku, abin da ya halakar da su shi ne zurfafawa
cikin Addini). Kuma ya c.e kada ku zurfafa wajen
girmama ni kamar yadda Nasara suka zurfafa wajen
girmama Dan Maryam. Ni bawan Allah ne kawai. Ku
ce bawan Allah kuma Manzansa). Wannan shine

l9
abindanakc sanna fadakara kansana maganarda aka
yi nuni a kanta,Allah shineabin roko, ya datarda mu
da sauranmusulmiya fahimtarda mu cikin Addini ya
tabbatarda mu a kahsa,kuma ya yi baiwa ga dukkan
mu da LazimtarSunnada tsoratar-wa kan Bid'a, lallai
Shi (Allah) mai yawan kyautane mai karamci,Allah ya
dadatsira ga AnnabinmuMuhammaduda danginsada
Sahabbansa.

Abdul lrl;iz Bin Abdullahi Bin Baz


Babban Shugaba na Hedkwatar cibiyoyin
bincike da fatawa.

MasarautarKasar Saudiya.

2A
sv4ilr,fMr;urtu-t60;itlrl'oY.frr

W,V1
1r

tiil\#r4\,

tilu
fri,nFu,'.illfu
Vtnli$L

qlij.$'!ri+'ig,rtA
*&,t,!i *!w 1*-tE
-r\t,\t ?6
uil\&i+'\'

You might also like