Professional Documents
Culture Documents
Waraka
Waraka
Da yawa daga 'yan'uwa Almajirai suna yawan kukan cewa idan sunyi aiki baya tashi ko
idan sun bada taimko ba ganin biyan bukata
To idan kana fuskantar wannan matsala ka jarraba amfani da wannan
Ana samun ganyen Gamji guda takwas kowani ganye daya a rubuta masa ayar kunfayakun
guda ya daya tare da bisimilla
Misali:
ُﻮﻥ ُ ﺨﻠ ُُﻖ َﻣﺎ ﻳ َ َﺸﺎﺀ ِﺇﺫَﺍ ﻗ ََﻀﻰ ﺃ َ ْﻣ ًﺮﺍ َﻓ ِﺈﻧ ّ ََﻤﺎ ﻳ َ ُﻘ
ُ ﻮﻝ ﻟ َُﻪ ﻛ ُﻦ ﻓَﻴَﻜ ْ ََﺎﻝ ﻛ َ َﺬﻟِ ِﻚ ﺍﻟﻠ ّ َ ُﻪ ﻳ ُ ﺏ ﺃَﻧ ّ َﻰ ﻳَﻜ
َ ُﻮﻥ ﻟِﻲ َﻭﻟ َ ٌﺪ َﻭﻟ َْﻢ ﻳَ ْﻤ َﺴ ْﺴ ِﻨﻲ ﺑَ َﺸ ٌﺮ ﻗ ّ ِ َﺖ َﺭ
ْ ﻗَﺎﻟ
Sai ka kirba su ka shanya ya bushe sai k samu Kan kadangare jangwala gwada da
bagaruwan kasa a hada daka tare ya bushe sai a je kasuwa a sayi turare kala takwas
a wajen mutane takwas sai a gauraya idan za'ayi aiki a rika turara hannu da baki
za'a samu mustajaba da izinin Allah
Mun bada izinin wanna sirri ga Wanda yayi sharing zuwa wasu group Dan amfani
Al'umma
Dan neman Karin haske akan abinad ba'a gane ba ko neman wani abin to ga lambar
Whatsapp namu: +2348164359648