Professional Documents
Culture Documents
WASSCE SC 2023
Index Number:
HAUSA 1
Objective Test
1 hour
Do not open this booklet until you are told to do so. While you are waiting, write your name and index number
in the spaces provided at the top right-hand comer of this booklet and thereafter, read the following instructions
carefully.
om
1. Use HB pencil throughout.
2. If you have got a blank answer sheet, complete its top section as follows.
.c
(a) In the space marked Name, write in capital letters your surname followed by your other names.
(b) du
In the spaces marked Examination, Year, Subject and Paper, write ‘WASSCE (SC)’, ‘2023’
‘HAUSA and ‘1’ respectively.
se
(c) In the box marked Index Number, write your index number vertically in the spaces on the left-
le
hand side. There are numbered spaces in line with each digit. Shade carefully the space with the
ar
the corresponding numbered spaces in the same way as for your index number.
st
(e) In the box marked Sex, shade the space marked M if you are male, or F if you are female.
://
3. If you have got a pre-printed answer sheet, check that the details are correctly printed, as described in
2 above. In the boxes marked Index Number, Paper Code and Sex, reshade each of the shaded spaces.
s
tp
4. An example is given below. This is for a male candidate whose name is Chinedu Oladapo DIKKO,
whose index number is 4251102068 and who is offering Hausa 1.
ht
2023
HAUSA
WHATSAPP +2348051311885
Kowace tambaya tana da amsoshi daban-daban daga A-D. Zaɓi amsar da ta fi dacewa kuma ku
cika guraben da ke kan takardar amsar ku da fensir HB. Dole ne lambar da za ku cike fom ɗin
ta zama daidai da lambar amsar da kuka zaɓa. Zaɓi amsa ɗaya daga kowace tambaya Ga misali
Amsar da take daidai ita ce Ta cikin aji mai lamba B. saboda haka sai a cike gurbin B.
Ka yi tunani sosai kafin ka zabi gurbin da za ka cike. Ka goge gurbin sosat in kana bukatar canji.
Yanzu sai ka ba da amsoshin wadannan tambayoyi.
SASHE NA A - HARSHE
AUNA FAHIMTA 1
om
Karanta wannan labara a natse sannan ka amsa tambayoyin da suke biye da shi.
.c
A zamanin da can. lokacin da sarakunan kasar. Hausa suke yaki tsakaninsu. akwai wasu
mutane abokan juna guda biyu. Malam Hantsi da Malam Na gabas. Suna da kokari da hazaka,
du
ga kuma himma a kowane aiki suka tinkara. Don haka. sai dukkansu suka zama jaruman
mutane. Su ne suke kan gaba a duk yake yaken kasarsu. To kowanne cikin su yana da da.
se
kuma yana so ya gaje shi, sai dai suna da bambancin fahimta kan abin da ake kira jaruntaka
le
Shi na farkon. rashin tsoro da yaki. su ne jarunta a wajensa. Na biyun kuma, karfi da juriya su
ne jarunta a wajensa. duk da cewa ya san karfi dai halitta ce.
ar
Sai kowa ya shiga horar da yaronsa a kan haka Shi mai juriya. sai mahaifinsa ya sami wani
ch
karfe, ya sa a wuta. sai da ya yi jawur. Daga nan ya dauko karfen, ya dora kan tafin hannunsa.
ya damke shi. har sai da ya huce. Sai ya umurci dansa da ya yi haka. Ko da ya fito da karfen
st
daga wuta. ya rike shi, sai ya ji zafi. Ya yi nufin ya jefar da shi. sai mahaifinsa ya ce kar ya sake
://
ya jefar Dole ne ya jure wa zafin nan. Da haka bar ya saba, ya kasance ba ya korafin duk irin
wahalar da ya fuskanta. Shi kuwa mai yaki, sai mahaifinsa ya horar da shi. ya kasance idan
s
rundunar mayaka sun fi dubu dari, ana iya jefa shi tsakiyarsu. ya kumn watsa su saboda yaki.
tp
ht
WHATSAPP +2348051311885
4. Wanda ba ya korafin wahalar da ya fuskanta shi ne
A. Malam Na gabas
B. dan Malam Hantsi
C. dan Malam Na gabas
D. Malam Hantsi
AUNA FAHIMTA 2
Karanta Wannan Labari a natse, sannan ka amsa
Tambayoyin da suke biye das hi.
Wata rana ce zaki da kura da dila suka tafi farauta. suka kashe batsiya da borewa da zomo.
Suka zo inuwa suka ajiye, suka yi kwance suna hutawa. Daga nan zaki ya ce. "Kura tashi ki
raba mana naman nan". Kura ta ce. "Har da wani rabo ne. daga dai ka dauki batsiya, dila ya
dauki zomo, ni kuwa in dauki barewa"?
om
Ashe zaki bai so wannan rabo ba, daga can ya zaburo ya buge kura. kanta ya rabe biyu. ta fadi
.c
tana kugi. Ya ce,"Malamin dawa. zo ka raba mana". Dila ya ce. "Har da wani rabo ne kuma?
Daga dai ka ci batsiya yanzu, in dare ya yi ka ci barewa, ka ajiyc zomo ka karya kumallo da shi
du
da safe". Zuki ya ce, "Malamin dawa wa ya gaya maka wannan rabo"? Dila ya ce. "Kan kura shi
ya gaya mini. Gani ga wane ya isa tsoron Allah".
se
le
B. Dila
C. Barewa
ch
D. Zomo
st
A. hikimarsa
B. Rarfinsa
s
C. tsoroasa
tp
D. jaruntarsa
ht
10. Kan kura shi ya gayo mini, a labarin yana nufin ............
A. darasi
B. kugi
C. Isoro
D. rabo
INSHA’I
13. Bnyani a kan wuri da lokaci da yanayin yadda al'amari ya kasance, shi ake kira.....
A. bayoni
B. siffance
C. labari
D. muhawara
om
A. Jeranta tunani
B. Zaben Kalmomi
.c
C. Daukar ra’ayi
D. Ka’idojin rubutu du
15. Haduwar doron harshe da handa aka furta
se
A. [k]
le
B. [j]
C. [h]
ar
D. [b]
ch
B. Kasa – kurya
://
C. Sama – gaba
D. Kurya - tsakiya
s
tp
A. kankana
B. fitila
C. waje
D. kifi
WHATSAPP +2348051311885
19. Ware bare dangane da karin sautin kasa:
A. alala
B. maraya
C. Ibadan
D. amala
20. Warewar mafurta, iskar furuci ta fice da saurin gaske, yake haifar da …….
A. hadiyau
B. tunkudau
C. tsayau
D. dan hanci
NAHAWU
Yara ne a gaba
om
22. Bare dangane da ganga dogarau shi ne
A. da aka bayar
.c
B. za mu zo
C. bayan an saya du
D. in an kira
se
23. lllatacciyor jumla ita ce wadda ta saba kaidar
le
A. sauti
B. nahawu
ar
C. gaba
D. rubutu
ch
A. Gama-gari
://
B. Gagara-kirga
C. Na yanka
s
D. Dan aikatau
tp
ht
WHATSAPP +2348051311885
PAPER 2
2 hours
Essay
[Maki 100]
Amsa tambaya shida duka duka: tambaya uku daga sashe na A. wato tambaya daya daga
kowane kashi.
Sannan ka amsa tambaya biyu daga sashe na B, wato tambaya daya daga kowane kashi. Ka
kuma amsa tambaya daya kadai daga sashe na C.
SASHE NA A-HARSHE
INSHA’I
[Maki 25]
Amsa tambaya daya kadai daga wannan kashi.
Kada ka wuce minti 45 a wannan kashi.
1. Rubuta jawabi mai ma'ana da kyakkyawar Hausa, wanda tsawonsa bai gaza kalma dari
uku (300) ba, a kan daya daga cikin wadannan:
om
(c) Bayyana ra'ayinka dangane da dacewa ko rashin dacewa a bar dalibai su yi amfani da
wayar salula a makarantu.
.c
(d) Rubuta wasika zuwa ga shugaban makarantarku, ka bayyana masa dalilan da suka sa
kake son ajin fasaha a maimakon na kimiyya. du
(e) Kowa ya ce garinsu da nisa, ba a daure shi ya kwance ba.
se
TSARIN SAUTI
le
[Maki 15]
Amsa tambaya daya kadai daga wannan kashi.
ar
(a) agogo
(b) tantakwashi
st
(c) tsiduhu
Want More WASSCE/WAEC Past Questions
://
(d) cakwaikwaiwa
(e) annashuwa Get the complete or Updated WASSCE/WAEC
s
(h) tumadagayya
(i) al'ajabi WHATSAPP +2348051311885
0) sana'o’i
(k) kyakkyawa
(J) unguwanni
(m) indararo
(n) edita
(o) oba-oba
5. Bayyana biyu daga cikin wadannan tare da misali uku na kowanne a cikin jumla:
(a) aikatau ki-karbau
(b) Lokaci Na Sabo
(c) ganga dogarau
SASHE NA B-ADABI
om
ADABIN BAKA
[Maki 15]
.c
Amsa tambaya daya kadai daga wannan kashi.
Tofa, B. 0.: Mu Sha Dariya
du
6. Kawo labarin Hakimi Da Sarkin Fadarsa a takaice tare da nuna abin da labarin yake
se
koyarwa.
le
WHATSAPP +2348051311885
How to Get WASSCE/WAEC Hausa Obj/Essay
Past Questions and Answers
To get the complete and more recent copy of the WASSCE Hausa
Past Questions & Answers for Objective Test and Essay/Theory
1. TAKE ACTION
Whatsapp us on +2348051311885 for account number to make
payment and how to received your PDF Copy.
2. MODE OF PAYMENT.
Mobile Transfer, POS or Direct Bank Deposit.
3. AFTER PAYMENT.
Send us the following
Depositor Name:
Name of Product Paid for:
Valid email address.
4. DELIVERY ASSURANCE.
We will deliver the past question to you, 3 minutes after confirmation
of payment to the email address you will send to us.
Lesson Note
MODE OF PAYMENT.
Mobile Transfer, POS or Direct Bank Deposit.
AFTER PAYMENT
Send us the following
Depositor Name:
Name of Product Paid for:
Valid email address.
DELIVERY ASSURANCE
We will deliver the past question to you 3 mins after confirmation of
payment to the email you will send to us.
OTHER SERVICES
WHATSAPP +2348051311885