You are on page 1of 24

LITTAFIN

BAƘIN AIKI 3
SIRRIN KARIYA DAGA JIFA KO WASU
MUGGAN ABU

Idan Kanaso Allah ya kare ka daga muggan


makamai da kuma tsari, koda a tsakiyar
yaƙi kake sannan duk sharrin aljani bazai
bika ba ko kaɗan
Yadda zaka yi aikin shine ranar Alhamis
lokacin da rana ya fito ka rubuta Wannan
Hatimin ka wanke jikinka dashi sannan
kuma wata Alhamis ɗin wato sati in ya
zagayo sai ka rubuta wani kayi laya dashi
amma ba'a son a rubuta shi da biro ko
wani abu mai ink, ana samun za'afaran da
ma'ul wardi da miski ayi tawada dasu
za'ayi aikin
SIRRIN FITA DAGA CIKIN DAMUWA

In kayi wannan sirrin insha Allahu zaka fita


daga cikin duk wata damuwa dake damina,
sannan kariya ne daga sammu
Ana rubuta wannan Hatimin a wanke shi a sha
sannan a rubuta shi a fefa ayi laya dashi, Kar a
manta tawadar za'afaran za'a haɗa ayi rubutun
dashi
SIRRIN SAMUN NASARA A KOTU

Idan kana tsoron wata Shari'a musamman idan


sharri ko ƙarya akayi maka, wannan sirrin indai
kayi shi mai shari'ar zai soka kuma zai sake ka
ya baka nasara
Yadda zaka yi amfani dashi
Ka rubuta wannan hatimin kayi laya dashi
sannan ka rubuta shi ka kuskura bakinka dashi
sannan kayi wanka dashi a ranar da za'ayi
Shari'ar insha Allahu za'a ji daɗinshi
SIRRIN FIRRAQU

Idan Kanaso ka raba mutane biyu wanda suka


haɗa kai wajen yin fasiƙanci ga sirrin nan ku
jarraba shi

Ana rubuta wannan Hatimin da sunayen su


ɗaya na kallon ɗaya sai a saka gashin mage da
gashin kare a naɗeta ayi laya sai aje a binne
shi a inda hanya ya rabu gida huɗu insha
Allahu sun rabu kenan
SIRRIN SAKA MUTUM YIN NADAMA AKAN
ABUNDA YAYI MAKA

idan Kanaso mutum yayi nadama akan abinda


yayi maka sannan ya dawo yana sonka, bugu
da ƙari ya bika sau da ƙafa to ka jarraba
wannan aikin insha Allahu za'a ji daɗinshi

Yadda ake aikin shine

Ana rubuta wannan Hatimin akan tafin hannu


sannan sai a samu duk yadda za'a yi a gaisa ko
ince musabiha da wannan mutumin, insha
Allahu za'a ji daɗinshi
SIRRIN DAFA'I
idan kana tsoron wani ko wasu zasu iya yi maka sihiri ko sammu
ko jifa ko makaru to ka jarraba wannan sirrin insha Allahu za'a ji
daɗinshi

Yadda zaka yi amfani dashi

Shine zaka kullum ana rubuta wannan Hatimin ana wankewa


asha ayi wanka dashi har tsawon kwana bakwai amma ana
farawa ne, tun ranar juma'a zuwa wani juma'ar ko kuma ake
rubutawa kullum amma ranar juma'a ake fara rubutashi
SIRRIN FITA DAGA DAMUWA
idan Kanason Allah ya cireka daga wata damuwa ka samu
tsarkin ruhi sannan kaji daɗin rayuwarka to dan Allah ka jarraba
wannan sirrin zakaji daɗinshi sosai

Yadda ake aiki dashi

Ana rubuta wannan Hatimin akan fefa ayi layanshi bayan anyi
laya sai ayi wuridin ya muhyi ƙafa 7 bayan kayi ƙafa bakwai sai
ka roƙi Allah daya baka tsarkin ruhi da taimakon sa
IDAN KANASO KA FI ƘARFIN ALJANU
Idan Kanaso ka samu kariya daga jinnu sannan ka samu karfi da
zasuke jin tsoronka sannan ka taimaki duk wanda yake da irin
wannan samuwar ta jinnu

Yadda ake aiki dashi

Ana rubuta wannan hatimin da biro akan fefa babba kamar


kabod fefa ƙafa 1700 (zaka iya rubutashi ƙanana) bayan ka
rubutashi sai kayi layanshi karka damu da girmansa sai ka saka
shi a gefen tabarmar sallar ka, ka fuskanci alƙibla ka karanta
suratul jinnu ƙafa 7 a botikin wanka kayi wanka da ruwan sau
ɗaya sannan sai ka saka layar a kunkumin ka, in kayi haka zaka
ga aljanu suna zuwan maka dan su taimaka maka akan hanyar
Allah, sai ka faɗa musu duk abinda kake so suyi maka amma ka
tabbata wannan abun halal ne, wasu basa samun damar ganin
jinnun abun rabone koda baka ga wayan nan jinnun ba to jinnu
dai bazasu cutar dakai ba

Idan Kanason kayiwa wani maganin jinnu, to da farko ka karanta


suratul Fatiha suratul nasi, suratul falaq sannan kace auzu billahi
Minal shaidanin rajim ka karanta suratul iklas sannan ka karanta
ayatul Kursiyu, domin tsarkakewa, sannan sai ka rike botiki da
ruwa kusa da mara lafiyar ka karanta suratul jinnu ƙafa 7 da ƙarfi
kusa da kunnen mara lafiyar ko wanne ƙafa ɗaya sannan idan ka
karanta duk ƙafa ɗaya to ka busa numfashinka acikin kunnen
mara lafiyar sannan ka busa a cikin botikin nan kai ruwa, har sai
ka cika ƙafa 7 bayan ka gama sai ka bawa mara lafiya ruwan, to
ana so ayi aikin har na tsawon kwana 7
WANNAN DAFA'INE
Indai kayi aikin nan dai dai to fa babu wanda zakaji tsoron shi sai
Allah saboda wannan sirrin dafa'ine mai rai sosai

Yadda ake aiki dashi

Ana rubuta wannan hatimin yadda kuke ganinshi ayi laya dashi
kasa a jikinka amma ranar asabar ake aikin da safe

In dai layan yana jikinka to a sannu a sannu zaka ke jin jikinka na


daban da ƙarfi da kuma ƙwarin gwiwa
MAGANIN JINNU DAKE BIBIYAR MUTUM

idan Kanason ka rabu da jinnu dake bibiyarka a koda yaushe,


yawanci mata sunfi samun wannan matsalar to duk wanda yake
da wannan matsalar to a jarraba nasa wannan sirri

Yadda ake wannan aikin

Ana rubuta wannan hatimin a fefa sai ayi layarshi bayan anyi
layarshi sai ta saka a kai a saka da fin

To insha Allahu duk wani baƙin aljani ko aljani dake bibiyar


mutum zai rabu dashi kuma bazai sake dawowa ba insha Allahu
WANNAN NA KARIYAN YARA NE

idan kanason Allah ya kare ɗanka ko yarka daga musiba


na jinnu da sauran sheɗanu to ka rubuta wannan hatimin
a fefofi guda uku ko wanne kayi layarshi bayan kayi
layarshi sai ka saka musu igiya ka rataya a wuyan
wannan yaron babu wani jinnu ko sheɗanin da zai shafi
Wannan yaron insha Allahu
MALLAKAN UBAN GIDA KO WANI

Duk wanda yakeso ya mallaki wata ko wani ubangida ko uwar


ɗaki ko wata budurwa To ya jarraba wannan aikin

Yadda ake aikin

Ana rubuta wannan hatimin kasaka sunanka dana wanda ake so


a mallaka sunan suna kallon juna amma sunanka ya zama yana
sama nashi kuma yana ƙasa, sai kayi laya dashi kaje gun wanda
kakeso amma son samu ka saka layar a kunkumin ka ko hannu
ko a jakarka ko wallet ko kuma ka binne a gu mai sanyi
musamman gefen kogi, insha Allahu za'a ji daɗinshi
MALLAKA MAI ZAFI
Idan kana buƙatar mallaka mai zafi da kuma ƙarfi, wanda babu mai iya
rabaku ko shaiɗan ne to ka jarraba aikin nan zaƙi daɗin shi sosai

Yadda zaka yi wannan aikin

Ana samun za'afaran da miski da kuma ma'ul wardi kayi tawada dasu sai
ka rubuta wannan hatimin akan allo amma zaka saka sunayen ku acikin
inda kaga na rubuta asaka suna sannan sunan da larabci ake rubutashi

Bayan ka gama rubutawa sai ka wanke shi ka tafasa ruwan ka barshi yayi
sanyi acikin botiki sai kayi wanka da ruwan na tsawon kwana 3 ko 7 ko 14
zakaga yadda soyayya zai ƙaru, da larabci ake rubuta sunan kar a manta
SIRRIN SAMUN MIJI KO MATA

Idan Kanason Allah ya mallaka maka zuciyar wani ko wata, yake


tunaninka a koda yaushe ko take tunaninka a kullum to ka jarraba wannan
aikin

Yadda ake wannan aikin

A rubuta wannan Hatimin a saka sunanta a tsakiya amma da larabci


bayan nan sai a wanke rubutun ayi wanka dashi na tsawon kwana 3 ko 7,
sannan kada a manta da tawadar za'afaran za'ayi aiki dashi, sannan ba'a
wanka da wannan sirrin a gu mai datti sai gu mai tsafta
SIRRIN KASUWANCI

wannan sirri na masu kasuwanci ne masu neman kwastomomi dan su


sayarda kayan su, kuma su samu juɗi dab su biya wata buƙatar

Yadda ake aikin

Ana rubuta wannan sirrin a farin takarda ka rubuta sunanka a saman


da'irar HA sannan sai ka rubuta buƙatar ta a da'irar HA ta ƙasa kamar Kuɗi,
kwastomomi, ɗaukaka, da wani matsayi, bayan ka gama rubutawa sai ka
rufe HA ɗin sannan shima MEEM ɗin sai ka rufe shi, bayan ka gama sai ka
naɗeshi kayi laya ka naɗeshi da farin kyalle sannan sai ka sakashi a baƙin
kofar shigowar shi ko shigowar ta insha Allahu za'a ga biyan buƙata
WANNAN NA MASU NEMAN
KWASTOMOMI NE

in kana so Allah ya baka kwastomomi to ka


jarraba wannan aikin
Ana rubuta wannan ayi layanshi a binne shi
a shago ko gun sana'a ko kuma a rataya a
kofar shagon
ZOBEN DAFA'I DA KARIYA

wanna zoben wallahi wallahi aikinsa Mujarrabun ne, malamai suna ɓoye wa bazasu iya baku
sirrin ba sai dai su sayar muku shi to gashi za'a baku fisabilillahi

Yadda ake aikin ana rubuta wannan hatimin akan allo bayan rubutun ya bushe sai a shafe shi
da shea butter ma'ana daskararren man kaɗanya sannan sai a wanke allon da ruwa kaɗan
bayan an wanke sai a saka samu zoben ƙarfe ko azurfa ko tagulla andai fi amfani da iron ring

Ka saka wannan zoben acikin ruwan ya kwana ka tabbatar da zoben yasha ruwan sosai zaka
iya saka zobuna dayawa aciki in zakayi wa mutane dayawa

Bayan Zoben ya kwana saika cireshi ka saka a yatsan hannunka wanda ake saka zobe, to duk
sanda zaka haɗu da abu mara kyau ko ɓarayi ko yan fashi kidnappers ko kuma wani abu dai
ba bashida kyau a hanya wannan zoben zai ke maka zafi a hannu kamar ana ƙona ka ko kuma
motar da ka hau bazai yi aiki ba, to In kaga haka ka cire zoben ka saka shi a ruwa idan yayi
sanyi sai ka sake sakashi a hannu insha Allahu bazaka haɗu da wani abun ƙi ba koda yan fashi
suna hanya Allah zai kare ka, dan girman Allah kar ayi sharing ɗin wannan sirrin na roƙi
alfarma

**//Ga wayanda bazasu iya haɗa wannan zoben ba muna haɗawa 08149299509//***

Sannan ba'a saka wannan zoben lokacin jima'i ko abu da ya shafi taɓa yan mata ba'a shiga
dashi maƙabarta
SIRRIN SAMUN FATAHI DA ƊAUKAKA

Wannan sirri ne mai matukar tasiri musamman ga masu neman ɗaukaka da kuma
neman harka da manyan mutane da sauran makamantansu

yanda ake wannan aikin shine

Zaka samu farin takarda ka zana shakalin iskafi kamar yadda kuke gani a Wannan
hoton ƙafa 20 amma na ashirin ɗin zaka buɗashi sosai farko sai ka rubuta sunanka a
ƙasan sunanka kuka ka saka bukatar ka, sai kuma a ƙasa ka rubuta abinda ka gani,
bayan ka gama sai ka naɗe fefan ka naɗe da zare fari da ja da kuma baƙi sannan sai
ka binne shi a ƙofar gidan ka

NB: wannan aikin ranar Alhamis ko juma'a ko Litinin akeyinshi


SIRRIN KORAR WANI DAGA WANI GUN

wannan sirrin yanada ƙarfi dan Allah a kiyaye sirrine na korar wani daga wani gun
musamman gun aiki ko unguwa ko gida

Yadda ake aikin

Ana samun farin takarda a zana wannan qulhuwar amma da larabci annan kaifiyar da
kuma taurarin ramlin nan yadda kuke gani

Bayan ka gama rubutawa sai ka saka sunan wanda kake son a kora a gun a tsakiyar
da'irar nan wanda aka rubuta ‫ ﻳﻬﺮب‬a ƙasarsa, idan aka rubuta sunan acikin da'irar sai a
rufeshi zakuga ba kammala rufewa ba, bayan an rufe sai ka naɗeta ta a jikin wani ƙara
ko ince itace wacce bata da kauri sosai

Saika zagaye da zare fari da baƙi da ja daga ƙarshe sai ka saka acikin kwalba ka rufe
kwalbar ka jefa a ruwa mai gudu insha Allahu wannan mutumin zai bar gun
SIRRIN RARIYAR HANNU
Idan kana fama da rariyar hannu, ko ba ka fama dashi wannan sirrin idan
kayi shi to zakaga buɗi da zaman kuɗi a hannunka

Farko zaka nemi kan zalɓe

Sai ka rubuta wannan shakalin da kake gani a jikin hoto wato iskafi ƙafa
100 a fefan, sai kayi niyar Allah yasa duk sanda ka samu kuɗi suyi albarka
su zauna kuma su haɓaka bayan ka gama niyar saika naɗe wannan fefar
Kasashi akan zalɓen sai ka ɗinke wannan kan da farin kaya da kuma farin
zare kisa a jiki

nsha Allahu wannan sirrin zai taimaka sosai


SIRRIN ƊAUKAKA DA KARIYA
idan kanason Allah ya ɗaukaka ka ya buɗe maka duk wasu ƙofofi da suka
rufe maka ko kuma jinnu suka rufe maka shi suke damun ka ba gaira ba
Dalili to ka jarraba wannan sirrin yanada kyau sosai sosai

Yadda ake aikin

Ka rubuta wannan sura yadda ka ganta a hoto amma duk inda kaga an
buɗa to ka saka sunanka a gun, surar ƙafa 7 ko 70 ake so a rubuta bayan
ka gama rubutawa sai ka wanke sannan ka tafasa ruwan na yan wasu
mintuna sai ka shafe jikinka dashi sau uku a rana na tsawon kwana 7

Za'aga abun mamaki insha Allahu

You might also like