You are on page 1of 22

Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

BAKIN AIKI
5
MUJARRABUN
SIRRIN YIN GINI
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan sirri ne dana fito muku dashi ga masu fili amma basu da halin
yin gini, don samun hanyoyin gina gidan ku idan kuna da fili insha
Allahu a cikin watanni 2 ana rubuta wannan abinda kuke gani akan hoto
akan takarda guda 2, na farko zaka sanya sunanka a tsakiya, sannan sai
ka ninka ka je ka binne a tsakiyar filinka, na biyu ka sa sunanki a tsakiya
sai ki zuba fatar kura kaɗan aciki ka naɗe sannan ka zagaye da zare
guda ukuda zare (ja, fari da baki) ka je kaje gun baduku ya ɗinke maka
shi kasa a aljihu

NB: Kafin ka gama ginin ka, kada ka gaya wa kowa yadda kake
samun kuɗin ka in ba haka ba za'a samu matsala bakinku aikum

SIRRIN BIYAN BASHI


Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

idan wani ya riƙe maka kuɗinka yaƙi ya biya ka to ka jarraba wannan


aikin insha Allahu za'a ga biyan buƙata,

Da farko ana rubuta wannan shakalin na ramli wato Rayya kenan akan
hula ƙafa 7, lokacin da kake rubutawa lokacin sai ka ke faɗan
buƙarka akan ya biya ka kuɗinka, bayan ka gama sai kaje wurinshi ko
kuma ka kirashi a waya insha Allahu za'a dace, mata zasu iya rubuta shi
a takarda ƙafa bakwai sannan sai su naɗeshi suma lokacin da suke
rubutawar zasu faɗi bukatar su, sai su saka Wannan takardar a
karkashin ɗankwalinsu sai suje su nemi haƙƙinsu ko su ƙira insha
Allahu za'a ga biyan buƙata

SIRRIN SAMUN ALFARMAR MUTANE


Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

wannan sirrin masu aikin hannu zasu iya yi, ɗalibai ma zasu iya yi,
maaikata mata ma duk zasu iya yi

Da farko ana samun ɗaiɗoya ma'ana (basil leaf)

Sai kuma masoro, bayan an samu waɗan nan sai a saka su akan wani
abu a ɗaura su a wuta, misali a ɗaurasu akan faranti sai a ɗaura farantin
a wuta yadda zasu ƙone ko su yi ƙararau, bayan nan sai a saka suga mai
yaya guda 3 ko 7a ciki a dake su tare bayan nan kullum da safe ana shan
wannan garin kamun a futa gun aiki to insha Allahu zaka ga yadda
mutane zasu soka sannan zakake samun alfarmar mutane sosai

SIRRIN IBƊALI
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Idan Kanason ka warware duk wani abun dake jikin ta yadda zaka
gane jikinka kuma kaji daɗin jikinka sosai ka jarraba wannan aikin

Da farko zaka samu kayanka wanda kasa a ƙarshe ka cire shi kasa
sabo to kayan zaka samu kasaka a cikin ruwa da dare misalin ƙarfe 8,

Bayan nan da sassafe kafin kayi Magana da kowa sai ka ciro wannan
rigar daga botikin kaje ka wurgar dashi sannan sai ka dawo kayi wanka
da wannan ruwan da ka saka rigar aciki,

GARGAƊI BAYAN KAYI WANNAN WANKAN BA'A SO KA


SAKE TAƁA KAYAN SANNAN BA'A GOGE JIKIN BAYAN ANYI
WANKA, BARI AKE RUWAN YA BUSHE A JIKINKA ZAKUSHA
MAMAKI INSHA ALLAHU

SIRRIN FARIN JINI


Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Idan Kanason jama'a su soka duk inda kaje ake kallon ka to ka


samu mage sai ka kwaƙule idanun magen duka biyu sanan sai ka saka
acikin kwano da ruwa

Sai ka bar idon acikin kwanon na tsawon kwana 7 amma fa a rufe


kwanon

Bayan kwana 7 sai ka samu turare mai ƙamshi ko wanne kala sai ka
zuba turaren acikin ruwan nan daka saka idon magen aciki, kullum kake
shafe fuskar ka da wannan ruwan wannan sirrin Mujarrabun ne, amma a
kiyaye lokacin cire idon kar ya fashe

SABULUN KIRAN KWASTOMOMI

Idan kana son ka haɗa Sabulun kiran kwastomomi to ka haɗa wannan


haɗin insha Allahu za'a dace
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Farko ana samun

Ganyen Ɗaɗɗoya

Ruwan Kwakwa

Baƙin sabulu ma'ana Sabulun Ghana

yadda ake aikin za'a dake Ganyen ɗaɗɗoyan sai a kwaɓashi da Sabulun
Ghana da kuma ruwan kwakwan nan, wannan Sabulun bashida
wahalan haɗawa amma yana da aiki sosai, to bayan ka haɗa sai ka saka
Sabulun nan a ruwa ka wanke wurin sana'arka dashi wallahi jalabi
ne mai kyau na jan kwastomomi, ana wanke shago ko gun sana'a da
Sabulun sau biyu a sati

SIRRIN KARYA SAMMU

Idan akai maka SAMMU, Musamman bokaye ko masu bugun ƙasa


ko malamai da sauransu, idan Kanason kayi maganin wannan to ka nemi
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ganyen dafara in baku gane ba ku duba hotonshi a ƙasa zaku gani, to


jijiyar Ganyen zaku cire sai ka busar dashi kullum kake sakawa acikin
ruwa kana wanka dashi, insha Allahu za'a dace

MATAN DA SUKE SHAN WAHALA LOKACIN AL'ADA

Ana samun Ganyen aduruku, sai a tafasa shi asha cikin kofi ɗaya, har
ƙarshen lokacin al'adarki insha Allahu zai taimaka sosai
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Idan kina fama da irin wannan damuwar to ki dage ki jarraba


wannan aikin Allah ya bamu Sa'a

INGANTACCEN MAGANIN HAWAN JINI


Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Idan hawan jini ya kama mutum sosai wanda har yakai da ya


kwantar dashi ya zama kamar mai paralyzed (Faralais) wannan
maganin zai taimaka sosai sosai kuma zai yi maganin wannan ciwon

Da farko ana samun Ganyen magarya cikin hannu ɗaya sai kuma
ruwa lita ɗaya to da ruwan nan za'a tafasa wannan ganyen ne tsawon
minti 5 ko 10, to kullum za'a shashi cikin kofi 1 da safe haka ma da rana
da kuma Yamma har lokacin da wannan mai cutar zai warke

SIRRIN KARIYAR MASU CIKI

Idan mace tanada ciki sannan tana yawan samun damuwa da cikin
ko idan ta ɗauki ciki sai ya zube, to ta jarraba wannan sirrin
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Ana nemo farin dutsen girabul (white gravel) Sai farin kwai, kwai dai
na kara amma zaka ganshi fari

Bayan nan sai a dake wannan farin dutsen girabul ɗin yayi laushi,
sai a fasa wannan kwai ɗin a debi ruwan Kwan amma banda kwanduwar
ciki ma'ana wani abu yalo () na cikin kaza bandashi iya farin ruwan za'a
kwaɓashi da wannan garin dutsen sai a sakashi a rana ya bushe a sake
Marmasa shi ya zama gari

To mace mai irin wannan matsalar sha ɗan kaɗan sannan sai ta zubar da
sauran, inshallah wannan cikin bazai zube ba, kuma ɗan da zata haifa
har abada Mayu bazasu iya kamashi ba, Allah zai kuɓutar dashi daga
sharrin duk wasu matsafan Allah ya datar damu

BABU MAI RABAKI DA MIJINKI SAI ALLAH

Wannan sirrine mai ƙarfi wanda na sameshi agun wani bawan Allah ɗan
Nijar kuma sirrin yanayi sosai sai ku jarrabashi zaku ga faidarshi
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Ana samun Ragowar ruwan da mijinki yayi wanka dashi sannan sai
kuma ragowar ruwan da kikayi wanka dashi sannan sai ki ɗebi kasan da
kika share gidanki

Yadda ake aikin shine ana haɗa wayan nan ruwan gu ɗaya sannan sai
a zuba wannan kasan aciki sai ki barshi yayi kwana 3, bayan nan sai ki
fara shafe jikin ki dashi insha Allahu babu wanda zai rabaki dashi

Kar a manta idan zaki shafe jikin ki dashi ki faɗi buƙatun ki

DAFA'I NA YANKAN SHAKKU

Wannan dafa'i ne mai ƙarfin gaske, shi muke kira da mai rangwangwan
dan yana tarwatsa maƙiya sannan yana lalata shirinsu

Da farko zaku nemo baƙin zakara sai ka rubuta wannan saƙandamin

‫أهللطمطمصأجحيللصمخشا جفتشيش‬
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƙafa 450 a kan allo sai a wanke baiwa wannan zakaran yashanye
rubutun bayan nan sai a yanka zakaran Aci, sai a bari bayan sati ɗaya
sai ayi wuridin

HASBUNALLAHU WANI'IMAL WAKIL 9000

sai kuma

AHLALU ƊAMƊAMSIN AJ HAILALUN SAMAKASHU


AJFITASHISHUN ƙafa 450

nz a' a yi s hi ne na t s awon kwana 3 amma z a' ayi s hi ne t a s i gar


rid
u
W
riyadha, sannan kuma sai bayan kacin kazar da sati ɗaya kwana na
takwas ɗin kenan zaka fara wuridin

Wallahi wallahi wallahi wallahi dafa'i ne na YANKAN SHAKKU


Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

WANNAN BABBAN SIRRI NE

Sir r in jalabi ne wannan da kuma dafa'i sannan kuma FATAHI da


sauran wasu abubuwan, shi wannan sirrul kulli ne (komai da komai)

Da farko ana rubuta wannan hatimin akan allo a wanke asha a


shafe jiki kullum sannan kuma ana rubuta shi akan farin takarda
ayi laya dashi, kasaka ajikinka wannan sirrin ko mutum bashida
lafiya zaka iya yi masa shi
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI NA YANKAN SHAKKU

Ana samun far in takar da sannan sai a r ubuta bismillah ƙafa 1,


Bayan nan sai a r ubuta wannan saqandamin na Ahamun saqakum
hala'un yassun mai ɗauke da ismu jalala aciki, kamar yadda keke gani a
hoto, sai ka saka bukatar ka aciki kamar haka ‫ المال‬bayan nan sai ka naɗe
layar ka saka shi a jikin ka, kullum da safe kayi wuridin

AHAMUN SAQAKUM HALA'UN YASSUN Ƙafa 11111 ko 1111 ko


kuma 111 kullum, insha Allahu za'a ji daɗinshi sosai
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

RANAR DA KAYI RANAR ZAKA SAMU KUƊI

Wannan aikin ana yinshi ne in kana da buƙatar kuɗi cikin gaggawa wata
buƙata da ta taso maka to ka jarraba wannan aikin

Da farko ana rubuta wannan hatimin akan allon ƙarfe sannan sai ka
saka adadin kuɗin da kake so a tsakiyar hatimin amma ƙaramin adadi,
bayan nan sai kayi sallah raka'a biyu, bayan ka sallame sai kayi wayan
nan wuridin

ASTAGHFIRULAH 236

SALATUL FATIH 236

YA KAHKALILU JAHAMANUN 2360


Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Kar a manta wannan aikine da ake yinshi idan Kanada wata babban
buƙata

MALLAKA MAI ƘARFIN GASKE

Ana r ubuta wannan abinda kuka gani akan hoton nan babu
kuskure dan idan kayi kuskure to an samu matsala aikin bazai yi ba
saboda haka a kula sosai wajen rubutashi kuma akan allo ake rubuta shi
sai kuma a wanke shi bayan an wanke shi sai ka saka yashin ƙafarka
acikin rubutun To Insha Allahu duk wanda ka bashi yasha rubutun nan
zaka mallake shi sosai
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

IDAN BAKA SAN ZUWA PRISON

Wannan sirri ne mai ƙarfi ga wa'yanda basa son zuwa prison musamman
idan sana'ar ka ta rikici ne ko kuma kana samun barazana akan zuwa
pr ison to ka jar r aba wannan aikin insha Allahu babu kai babu zuwa
prison

Da farko ana rubuta wannan abinda kuke gani a hoton nan, akan
farin takarda bayan ka gama sai ka zagaye wannan takardar ajikin
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

qashin kar e bayan nan sai ayi maka laya da wannan abun amma da fatar
jaki za'ayi layar, ana son layar ta kasance acikin gajeren wandon ka,
insha Allahu za'a ji daɗinshi

IDAN KINA SAN MIJ INKI YAKE BAKI KUƊI

Ana r ubuta wannan saqandaman yadda kuke gani sannan sai ki


saka sunan ki da sunan mijinki acikin inda aka buɗa mimun ɗin, amma
sunanki ya zama shine a sama nashi kuma a ƙasa, bayan an gama sai a
wanke rubutun to da wannan rubutun zaki wanke gabanki dashi in har
kika sadu dashi to maganata ta ƙare insha Allahu duk abunda kika faɗa
masa zai miji, wannan sirrine mai ƙarfin gaske
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

SIRRIN KARIYA

Wannan sirrin wanda ya bani shi yace mun in har kayi amfani dashi
yadda ya kamata to babu kai babu faɗawa cikin wata cutarwa kuma
bullet ko wasu makaman ko wata dabba mai cizo irinsu kura ko kare
bazasu cutar dakai ba da yardar Allah

Da farko zaka rubuta abinda kake gani a hoto akan hoto ka kula da
kyau wannan har ufan (chakacha) ɗin ƙafa 36 ne, sai a kula da kyau,
bayan ka rubuta shi a farin takarda sai ka naɗe shi ya zama kamar
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

laya kasaka shi acikin ƙahon akuya bayan nan sai kaje a r ufa maka ita,
ya kasance yana kunkumin ka insha Allahu babu abinda zai cutar dakai
da yar dar mai hasken r ana

IDAN KANASAN KA KORI WANI DAGA GUN AIKI

Da farko zaka rubuta wannan hatimin da kake gani a hoto sannan


sai ka saka sunanshi a tsakiya bayan nan sai kayi layan shi, sannan sai
ka saka shi acikin ɗan wani gora roba kenan mai ƙarfi, bayan nan sai ka
saka ruwa aciki, kuma ruwan ya kasance wanda aka wanke kifi dashi ko
wanda aka wanke nama dashi bayan nan sai ka rufe wannan robar ka
jefa shi a cikin kogi mai gudu insha Allahu za'a koreshi agun

Gargadi: kada kayi wannan aikin sai da kwakwarar dalili misali


kamar wani mai gidanka yana yi maka barazanar kora daga gun aiki dan
duk wanda akayi wa wannan aikin zai gigice sosai, wanda ya aikata abu
mara kyau da wannan aikin alhaƙi na kanshi
Baƙin Aiki Kashi na 5 daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509

You might also like