Professional Documents
Culture Documents
Babu Shakka
Babu Shakka
LITTAFIN
DAFA'I
ZALLAH
GABATARWA
Alhamdulillah, Dukkan godiya ta tabbata ga Allah
tabbataccen sarki, mabuwayi mai iko, cikin yardar sa da
ikon sa yauma Ya sake bani dama na wallafa muku wani
sabon littafi wanda nai masa laƙabi da ƊALASIMAI ZALLA,
wannan littafin zai taimaka sosai musamman ga Almajirai
masu aikin makaranta wanda cikin ikon Allah zasu mallaki
asararu na aja'ibu kala kala wanda kuma insha Allahu
zasuji daɗinsu, ina roƙon Allah daya sanya wannan
littafin ya zamo silar farin cikin Al'umman manzan Allah
(S.A.W) Kuma ina fatan ya zama silar taimako ga kowa,
Allah ina roƙonka da kai salati marar adadi ga shugaban
mu ja gaba annabi Muhammadu (S.A.W) da alayen gidan
sa da kuma sahabbansa, ina tawassali dan soyayyar
Shehu ga annabi da wulayar abu abas dan ijabar Shehu
gibirima dan darajar Shehu aliyu harazimi dan hasken mai
barewa dan ƙaunar da manzan Allah ke yiwa nana Fatima
Allah yasa littafin nan ya amfane mu duniya da lahira.
DAFA'IN YASIN
DAFA'IN YASIN
الم ت''ر الى ال''ذين يزك''ون انفس''هم ب''ل هللا ي''زكى من يش''اء وال
يظلمون فتيال
عسى هللا ان يجعل بينكم وبين الذين عاديتم منهم مودة وهللا قدير
وهللا غفور رحيم
عسى ربه ان طلقكن ان يبدله ازوجا خيرا منكن مسلمت
مؤمنت قنتت تئبت عبدت سئحت ثيبت وابكارا
Nambar Waya: 08149299509
Littafin dafa'i zallah daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509
يايها الذين ءامنوا توبوا الى هللا توبة نصوحا عسى ربكم ان
يكفر عنكم سيءاتكم ويدخلكم جنت تجرى من تحتها االنهر يوم
ال يخزى هللا النبى والذين ءامنوا معه نورهم يسعى بين ايديهم
وبايمنهم يقولون ربنا اتمم لنا نورنا واغفر لنا انك على كل
شيء قدير
عسى ربنا ان يبدلنا خيرا منها انا الى ربنا رغبون
Idan kuma mutum bazai iya yin rubutun duka
ba to zai iya rubuta wannan Hatimin duk abu
ɗaya ne, kusani munayin wannan ne dan mu
sauƙaƙa muku aiki dan muna matuƙar ƙaunarku
kuma muna bukatar mu ga kun samu waraka
cikin ikon Ubangiji, sannan kar a manta duk
sanda xaasha to ayi niya saboda niya yana ɗaya
daga cikin abubuwan da suke saka magani yayi
tasiri
Zaku iya tuntubata a wannan layin kamar haka
08149299509 don tambaya ko neman karin
bayani, Hatimin nan a ƙasa
08149299509
gaske - Mu'awiya Muzzy
وهو القاهر فوق عباده ويرسل عليكم حفظة حتى اذا جاء احدكم
الموت توفته رسلنا وهم ال يفرطون
قال هل ءامنكم عليه اال كما امنتكم على اخيه من قبل فاهلل خير
حفظا وهو ارحم الرحمين
ارجعوا الى ابيكم فقولوا يابانا ان ابنك سرق وما شهدنا اال بما
علمنا وما كنا للغيب حفظين
ومن الشيطين من يغوصون له ويعملون عمال دون ذلك وكنا
لهم حفظين
DAFA'I MUJARRABUN
Nambar Waya: 08149299509
Littafin dafa'i zallah daga taskar Muawiya Muzzy 08149299509
08149299509
mamaki sosai, daga muawiya Muzzy
DAFA'I NA WURIDI
Ƙafa 238
Sai kuma ال هلل اال هللا دافع ياقهار
08149299509
daga taskar sheik Muawiya Muzzy
1 MALLAKA ZALLAH
Ina muku tallan littafina mai suna
4 ALKALAMI DA ALLO
3 TSOHON AJIYA
5 KOGIN SIRRI
6 Sirrukan Iza waƙa
Da sauran litattafan mu, ku tumtuɓe mu ta
wannan layin WhatsApp ko kira 08149299509
Sannan zaku iya binmu ta Facebook ta wannan
account ɗinmu MUAWIYA MUZZY