Professional Documents
Culture Documents
Gasar TLP Hausa Version
Gasar TLP Hausa Version
BN: 3377020
GUIDELINES:
1. A yi rikodin vidiyo a tsaye (Vertical format).
2. Duk bidiyon da aka ƙaddamar kuma a ka tura a cikin tsarin da ke
zayyane a mataki na 4, za ayi replying sakon a cikin mintuna 30 daga
lokacin da aka aika da shi.
3. Za a saka/wallafa duk bidiyon da a ka tura a kan shafin Sani Sa’ad
Bunza (The Legal Platform) na Facebook ko tashar The Legal Platform
na YouTube.
4. Ma su takara su zabi dandalin sada zumuntar da su ka fi so a
wallafa/saka bidiyon su. (Duba mataki na 3).
5. Ba za a saka/wallafa bidiyon sama da mintuna 2, da daƙiƙa 6 ba, kuma
za a sanar da wanda ya aiko da bidyon a kan hakan.
6. Bidiyoyin da suka fi VIEWS a Facebook ko YouTube (guda 3) ne za a
sanar a matsayin wanda su ka lashe gasar.
No. 304, Lower Usuma Dam, FCT Water Board Qtrs, Abuja thelegalplatformng@gmail.com +234 (0) 8038999047
The Legal Platform
BN: 3377020
MUHIMMAN RANAKU:
1. Ranar ƙarshe na turo sakon bidiyo: 28 ga Watan Afrilu, 2024.
2. Ranar saka/wallfa bidiyo: 30 ga Watan Afrilu, 2024.
3. Ranar Sanar da sakamakon gasa: 5 ga Watan Mayu, 2024.
KYAUTUTTUKA:
1. Kyauta ta 1: 30k, Rigar TLP da Jakadan TLP.
2. Kyauta ta 2: 15k, Rigar TLP, da Jakadan TLP.
3. Kyauta ta 3: 10k, da Rigar TLP.