You are on page 1of 3

BAYANIN DUBA CIKIN CARBI DA HARSHEN HAUSA

ABINDA AKEYI KAHIN AYI DUBAN CARBI.


Ka rufe idanunka da carbi a hannunka sai akaranta
1) Istigifari 16
2) Salati ga Annabi 16. Hadaya zuwa ga manzo S.A.W
Sa’annan kayi niyanda aka kawo maka.kokuwa abinda kake so kayi duba akansa.
 Toh sai ka jefar da carbin idanunka a rufe. Ka laalabo har sai kakama daya daga cikin carbin.
 Toh sai ka kirga daga wurin zuwa uwan carbin.wato zuwa karshen carbin kenan. NAWA KA SAMU?
 Toh sai kata zubar da 16 har kasan 16. Kenan(1,2,3,4,5,6,7,8,9,10,11,12,13,14,15,16)
IZAN YA SAURA
1) Abinda ake nema za asamu sai dai akula da wani munafuki
2) Abinda kake nema bashi zaka samu ba.amma izan kudi ne za a samu in shaa Allahu. Kuma musamman
akwai has ashen kudi da kake yi. Toh in shaa Allahu za asameshi.
3) Za asamu abinda ake nema amma sai andage da adua. Kuma akwai Yarinyanda kake so da kakasa mata
bayani.
4) Toh abinda kake nema ka canja niya. Sanan kuma kakara dafa’I akan al’amuranka domin wannan abin
bashi zaka samu ba.
5) Bukata zata biya ta hannyar wata mata amma a saurara.
6) Akara dage wa adu’a. kuma zakaji gabanka yana fadiwa. Don haka kakara dafa’i
7) Akula. Allah Shi yasan Abinda Yake nufi.Kuma akwai awren da ze zo maka.
8) Babu kwankwanto a biyan wannan bukatan. Sai hasashen tafiya da kake.
9) Bukatarka mai biya ce. Ko kwankwanto babu. In shaa Allahu.
10) Lalle abinda kake nema da kiar za asamu.sai dai kakara adu’a in shaa Allahu.
11) Bukata zata biya. Amma aringa yin adu’a. kuma kana samun zafin jiki.
12) Makiya ne zasu hana biyan bukatan. Amma akula das u. kuma abinda ake nema,ze samu cikin jinkiri. In
kuma alkawari ne, za adan saba alkawari.
13) Dade ayi hakuri saboda hanyan Allah tanada yawa. Domin za asamu jinkirin biyan bukatan.
14) Munafukai ne zasu hana cin ma wannan burin. Don haka sai ayi hattara das u.
15) Ina tayaka murna abisa alkhairinda zai sameka.musamman ta bangaren addu’oyi da kakeyi,akwai biyan
bukata.
16) Da dai hakuri kayi. Domin baka yawan yin adu’a.bacci yayi maka yawa.

6th June, 2019 in AZC Azelo. BornerBroeksestraat 103, Holland.


SHIN TAFIYARNAN KO ZATA ZAMO DA ALKHAIRI ?
1) Alkhairi da za’asamu yafi wanda ake tunaani.
2) Ayi maza maza adaura niya. Za’asamu wasu kudaade in akayi tafiyan.wadanda
ba’asandasu ba.
3) Ayi tafiyannan amma in anje akula da wasu mata.
4) Afara sauke nauyin gida kafin tafiya domin shi zai fi.
5) Tafiyan zata zamo da alkhairi mai ban mamaki.
6) Idan katafi zaka sha wahala amma daga baya kuma akwai alkhairi.
7) Idan katafi mata zasu haraka da wawa.
8) Ayi tafiyan amma idan ma’abata sun yarda.
9) Tafiya mabudin ilimi.akula da abokanda za azauna dasu a can.
10) Karka wahalda kanka akan abinda bazaka samu ba.
11) Zaman gida shi yafi alkhairi a tare da kai.
12) Jin dadin Arziki,asamu ayi gida.
13) Kaa dade kanaa burin tafiyar nan.mai hakuri yana tare da samu.
14) Afita. Allah Shine jagora.
15) Arziki abin nema.afita za’ahadu das hi.
16) In katafi,zaka tara masoya da makiya masu yawa.

ME YAKE DAMUN WANNAN MARA LAFIYA ?


1 ..|. Zai warke amma sababin jifa ne.
2 .||| Zai warke bayan ya dan sha wahala kadan.ayi masa maganin sanyi
3 |… Dalilin wata iska ce day a takata bai sani ba.
4
5 .... Akwai sanyi day a diba tun yana yaro.a dage dayin masa magani.
6 Mayu ne suke so sukamashi. Ayi masa hayaki
7 Tunani ne yake damunsa da zargi zargi
8 Aljani ne yakamashi. Yayi wanka da dawaahussabusi
9 Akwai abinda yake burnish yahadu da sa masa yawan cutan.
10 Aljanu ne suka tashe shi. Yayi hayaki da duhunul jinnu.
11 Jifa ne. yayawaita shan ma’ul ma’i
12 Zai warke amma yafara dafa’i
13 Shawara ce tayi yawa jikinsa sai anemi magani.
14 Iska ce. Ya yawaita wanka da dawaahussabuni
15 Jifa ne. Ya yawaita wanka da dawaahussabuni
6th June, 2019 in AZC Azelo. BornerBroeksestraat 103, Holland.
16 Tsohuwar ajiya ce. Ace yaahuuta.

SHIN WANNAN AWRE KO DA YIYUWA ?


1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16

WABILLAHI TAUFEEQ
WASSALAAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAHI TA’AALAA WA BARKAATUHUU.

‫بقلم‬
‫الشيخ محمد توفيق بن ذوالقرنين‬
‫غانا‬

6th June, 2019 in AZC Azelo. BornerBroeksestraat 103, Holland.

You might also like