You are on page 1of 30

Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

LITTAFIN

3
BAKIN
AIKI KASHI

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

GABATARWA
Alhamdulillah, Dukkan godiya ta tabbata ga Allah
tabbataccen sarki, mabuwayi mai iko, cikin yardar sa da
ikon sa yauma Ya sake bani dama na wallafa muku wani
sabon littafi wanda nai masa laƙabi da BAKIN AIKI 3,
wannan littafin zai taimaka sosai musamman ga Almajirai
masu aikin makaranta wanda cikin ikon Allah zasu mallaki
asararu na aja'ibu kala kala wanda kuma insha Allahu
zasuji daɗinsu, ina roƙon Allah daya sanya wannan
littafin ya zamo silar farin cikin Al'umman manzan Allah
(S.A.W) Kuma ina fatan ya zama silar taimako ga kowa,
Allah ina roƙonka da kai salati marar adadi ga shugaban
mu ja gaba annabi Muhammadu (S.A.W) da alayen gidan
sa da kuma sahabbansa, ina tawassali dan soyayyar
Shehu ga annabi da wulayar abu abas dan ijabar Shehu
gibirima dan darajar Shehu aliyu harazimi dan hasken mai
barewa dan ƙaunar da manzan Allah ke yiwa nana Fatima
Allah yasa littafin nan ya amfane mu duniya da lahira.

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

MUJARRABUN JALABI

Farko ana karanta:


Astagfirullahal azimallazi la'ilaha illa huwal
hayyul Quyyum, ƙafa 190
Sai kuma: Allahumma salli ala Muhammad
wa'ala ahlihi wa sahabihi wa dalilin, ƙafa 132
Sai kuma: Ya huwa ya laɗifu ƙafa 16641
Sai kuma: Ya huwa ya wahabu ƙafa 19264
Sai kuma: Ya razzaqu ya fattahu ƙafa 7777
Sai kuma: La'ilaha illallahu Razzaqu ƙafa 4484
Sai kuma:
ƊASHMALU-JAFLAMASHAFLAKU-
MALJAJAJUKUN ƙafa 66

Sai kuma: Ya munaffisul karabi ƙafa 165

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Sai kuma a zana wannan Hatimin a zana shi


akan yashi sannan a rubutashi a fefa a ɗaura
akan charbi lokacin yin wuridin, kwana bakwai

JALABI MUJARRABUN 2

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Fa'idan samun dukiya mai yawa, farko ana


karanta
Astagfirullahal azimallazi la'ilaha illa huwal
hayyul Quyyum ƙafa 274
Sai kuma: Allahumma salli ala Muhammad
wa'ala ahlihi wa sahabihi wa salim salatan
takshifu biha Hammal makzuwni ya man
amruhu baiyanal kafi Wal nun ƙafa 132
Sai kuma: Wallahu huwal Razzaqu zu ƙuwatil
matin ƙafa 313
Sai kuma:
HASHAƊASHAMAL-MANAZAT-
BAƘAMAJABATASHAM-HAGU LA'ILAHA
ILLALLAH Ƙafa 4444

Sai kuma: Ya ma'abuda bilhaqqi ƙafa 3000

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Sai kuma: La Hadi lana gairuka ƙafa 1000


Sai kuma: Ya alimal kafiyati ƙafa 313
Sai kuma: Allahu samad ƙafa 335

Wannan Hatimin ana rubutashi asha kamun fara


aiki sannan a rubuta a fefa ayi laya dashi a
ɗaura akan charbi
١٢٣١ ١٢٣٤ ١٢٤٠ ١٢٢٤
١٦٣٩ ١٢٢٥ ١٢٣٠ ١٢٣٥
١٢٢٦ ١٢٣٢ ١٦٤٢ ١٢٢٩
١٢٢٣ ١٢٢٨ ١٢٢٧ ١٦٤١

JALABI MAI GIRMA

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan jalabine mai matukar girma sosai ana


rubutashi ƙafa bakwai (7), asha kullum sannan a
shafe jiki amma asha da niyar ansha wannan
ayar ƙafa Miliyan 1
‫هللا لطيف بعباده يرزق من يشاء وهو القوى العزيز‬
Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

JALABINE MAI ƘARFI WANNAN


Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan jalabine mai girma yana jawo arziki


sosai sosai, ana rubutashi ƙafa 7 sannan a ɗiga
Binta Sudan kaɗan aciki asha a shafe jiki, amma
fa asha da niyar ansha wannan ayar ƙafa
Miliyan 1
‫ان هذا لرزقنا ما له من نفاد‬
Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI NA SURATUL ƊAHE


Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan jalabine mai kyau, ana rubuta suratu


ɗahe ko wacce aya za'a saka wannan ayar ‫ان هذا‬

kwana 7 amma ranar juma'a ake fara aikin, ga


‫اد‬ll‫ لرزقنا ما له من نف‬duka ƙafa uku a wanke a sha

wanda bazasu iya rubutun ba ga sauƙi, in suka

rubuta shi ƙafa uku a sha a roki Allah kwana 7


rubuta wannan hatimin duk abu ɗaya ne a

JALABI MUHIM NA SURATUL WAQI'AT

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Ana rubuta suratul WAQI'AT ƙafa uku amma


duk aya za'a rubuta wannan ayar ƙafa 1, ‫هللا لطيف‬
‫بعباده يرزق من يشاء وهو القوى العزيز‬
Sai a wanke asha a shafe jiki, ga wayanda
bazasu iya rubutawa ba su rubuta wannan
Hatimin duk abu ɗaya ne

JALABI GARANTI

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan jalabine babba musamman ga wayanda

sosai kuma kunji daɗinshi ana rubutashi ƙafa 7


suke buƙatar Jalabi, wannan mun jarrabashi

kullum amma ana saka garin za'afaran kaɗan


aciki, asha a shafe jiki, insha Allahu za'a ji
daɗinshi sosai daga taskar Muawiya Muzzy
08149299509

JALABI MUJARRABUN
Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan Jalabi ne mai kyau ana samun farin

akan charbi, sannan sai a rubuta (‫ )المال‬a tsakiya


fefa a rubuta wannan Hatimin a naɗe a ɗaura

sai a wurudin wannan ayar ‫هللا لطيف بعباده يرزق من‬


‫يشاء وهو القوى العزيز‬
( la ɗifun bi'ibadihi yarzuqu man yasha'u
wahuwal ƙawiyul Aziz) ƙafa 1287 kwana 7,
insha Allahu za'a sha mamaki

JALABI MUJARRABUN

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan jalabine mai kyau, ana rubuta wannan


Hatimin akan farin fefa sai a saka buƙata a
tsakiya kamar haka (‫)المال‬, sannan sai ayi
wurudin wannan ayar ‫ ان هذا لرزقنا ما له من نفاد‬ƙafa
1446, amma kafin ana shafa turaren Binta
Sudan lokacin aikin

JALABIN FATIHA
Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan Jalabi ne mai matukar tasiri


musamman ga wayanda abubuwa suka chushe
musu, ana rubuta wannan Hatimin a kan fefa,

Kaf 1449 kulmha r kwa na 7, z a ' a s ha


sai a rataya shi akan charbi ayi wuridin Fatiha

mamaki sosai

JALABI NA ALAMNASHRAH
Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan Jalabi ne mai kyau na suratul sharhi,


ana rubuta wannan Hatimin a farin fefa marar
zane a rataya a saman charbi, sannan ayi
wurudin alamnashrah kullum ƙafa 1774, amma
lokacin yin wurudin a kunna turaren wuta ko
lubban zakar

JALABIN GASKE
Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan jalabin sananne ne agun malaman mu,


kuma yanada matuƙar ƙyau sosai, ga yadda ake
aikin
Ana yin wurudin ayatul Kursiyu ƙafa 500 sai
kuma wannan ayar (waman yattaqillaha yaj'al
lahu makraja, wa yarzuquhu min haisu la
yahtasib, waman yatawakkal Alallah fahuwa
hasbun, innallaha baligun amra, ƙad ja'alallahu
li kulli shai'in ƙadara) ƙafa 500 kullum, wallahi
zuwa kwana 7 zakaga abun mamaki wajen
buɗewar harkoki, amma duk wanda zai yi aikin
nan ya kasance yanada tsarki saboda Allah mai
tsarkine, baya karban wani aiki sai mai tsarki
daga taskar, Muawiya Muzzy Alyolaweey al
kanaweey, nambar mu ta waya 08149299509

JALABI SAHIHAN

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan jalabin rago bazai iya yin shi ba amma


in kuma mutum ya samu yayi shi to zaisha
mamaki wajen samun buɗi na alkairi, ana yin
wurudin YA LADIFU, YA WAHABU YA
FATTAHU YA RAZZAQU Ƙafa 50118 (dubu
hamsin da ɗari ɗaya da sha takwas) kullum har
tsawon kwana 7, wallahi wallahi in har bakada
matsalar jifa ko sammu ko makaru ko ijaba,
kayi wannan wurudin to zakasha mamaki sosai,
dan wannan ismullahil aazam ne wajen janyo
Alkairi da buɗi da kuma samun manyan kuɗaɗe,
mun jarrabashi bila adadin kuma Alhamdulillah
munji daɗinshi, mun samu Alkairi dayawa
sanadin wannan aikin mai albarka, daga Taskar
Muawiya Muzzy Alyolaweey al kanaweey
JALABI KANKAT
Wannan jalabine na salatil fatih yanada kyau
sannan kuma yanada sauƙi sosai, dalilin da yasa
Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

muke kawo muku irin wayan nan Sirrukan shine


Saboda nema muku sauki musamman wa'yanda
suke da rauni wajen addu'a, da farko ana farawa
ranar juma'a ko Alhamis ko Litinin amma
amfiso a fara ranar Litinin ana farawa da
(Allahumma Salli ala sayyadi na Muhammadul
Fatih lima ugliq) ƙafa 4484, sai kuma (ya
Laɗifu 4484)
Ranar talata ( wal katimu lima sabaqa) ƙafa 4484
sai (ya fattahu ƙafa 4484)
Ranar Laraba (nasirul haqqi bil haq) ƙafa 4484
sai kuma (Ya Razzaqu ƙafa 4484)
Ranar Alhamis (wal hadi, ila siraɗikal
mustaqim) ƙafa 4484 sai kuma (ya wahabu ƙafa
4484)

Phone Number: 08149299509


Ranar juma'a (wa'ala ahlihi haqqah qadrihi wa
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

miqdarihil azim) ƙafa 4484 sai kuma ya jami'u


ƙafa 4484
Bayan an gama sai ayi sadakan abu mai zafi son
samu in za'a fara aikin ayi azumi insha Allahu
za'a ga biyan buƙata, wannan sirrine boyayya da
ba'a bayyana shi saboda tasirinshi dan wallahi
sirrine mai girman gaske kuma abun burgewa
kana cikin aikin zaka ke ganin ijaba da hasken
aikin, saboda ko mafarkin ka sai ya chanza, ba
kowa bane zai fito muku da irin wayan nan
sirrin saboda haka ku riƙe shi ku jarraba shi
kada ayi wasa dashi, daga Taskar Muawiya
Muzzy Alyolaweey al kanaweey nambar mu
08149299509
JALABI MAI ABUN MAMAKI

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan jalabin kar ayi wasa dashi dan Allah,


dan Allah, dan Allah, da farko ana yin miftahul
amai sannan sai ayi wannan wurudin
Ranar Alhamis (Alhamdulillahi rabbil alamin)
ƙafa 10143 sai kuma (Ahamun saqakum hala'un
yassun ƙafa 434) sai kuma (amlaha-lamahudu
ƙafa 158) sai kuma (ya laɗifu 129)
Ranar juma'a (Arrahmani rahim ƙafa 10143) sai
kuma (Ahamun saqakum hala'un yassun ƙafa
434) sai kuma (amlaha-lamahudu ƙafa 158) sai
kuma (ya laɗifu 128)
Ranar asabar (Maliki yaumiddin ƙafa 10143)
sai kuma (Ahamun saqakum hala'un yassun
ƙafa 434) sai kuma (amlaha-lamahudu ƙafa 158)
sai kuma (ya laɗifu 129)
Ranar Lahadi (iyaka na'abudu wa iyaka nasta'in
ƙafa 10143) sai kuma (Ahamun saqakum
hala'un yassun ƙafa 434) sai kuma (amlaha-
Phone Number: 08149299509
lamahudu ƙafa 158) sai kuma (ya laɗifu ƙafa
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

129)
Ranar Litinin (ihdinassiraɗal mustaqim ƙafa

yassun ƙafa 434) sai kuma (amlaha-lamahudu


10143) sai kuma ( Ahamun saqakum hala'un

ƙafa 158) sai kuma (ya laɗifu ƙafa 129)


Ranar talata (siradallazina an'amta alaihim ƙafa
10143) sai kuma (Ahamun saqakum hala'un
yassun ƙafa 434) sai kuma (amlaha-lamahudu
ƙafa 158) sai kuma (ya laɗifu ƙafa 129)
Ranar Laraba (gairul magdubi alaihim
waladdalim Amin ƙafa 10143) sai kuma
(Ahamun saqakum hala'un yassun ƙafa 434) sai
kuma (amlaha-lamahudu ƙafa 158) sai kuma (ya
laɗifu ƙafa 129)
Idan an gama aikin ayi sadaka ko yanka kaza ko
akuya duk abinda Allah Ya hore maka, ko kuma
kayi sadakar suga ko ƙuli ƙuli ko masa ya

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

wadatar wannan fa sirrine mai girma tun


kanayin shi za'ayi maka ishara da kyanshi dan
ko mafarkin ka sai ya chanza, zaka sha matuƙar
mamaki kuma wallahi dafa'i ne mai girman
gaske wannan sirrin yana bada manyan kuɗaɗe
sosai, in har mutum ya jure aikin shi to zai ƙira
mu ya mana godiya insha Allahu, kar a manta a
dage dayin dafa'i da ibɗali saboda samun ijabar
aiki, aiki babu ijaba duk wahala ce, daga Taskar
Muawiya Muzzy Alyolaweey al kanaweey
08149299509

JALABI MAI KYAU


Wannan jalabine mai kyau yanada matukar
faida sosai musamman ga mu almajirai saboda
haka ana rubuta wannan Hatimin akan farin fefa
sai a ɗaurashi akan charbi, ayi wurudin Ahamun
Phone Number: 08149299509
saqakum hala'un yassun ƙafa 33466 kullum har
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

kwana 7 za'a ga abun mamaki sosai ana rubuta


‫ المال‬a tsakiyan hatim i

JALABI MAI KYAU


Wannan jalabine mai girman gaske sosai ana
rubuta shi sha kullum sannan a shafe jiki dashi
kuma ayi laya a rataya insha Allahu za'a samu
mafita, kada ayi wasa da wannan hatimin
yanada matukar tasiri sosai
Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

٣٤٣٨٩٢ ٣٤٣٨٩٧ ٣٤٣٨٩٠


٣٤٣٨٩١ ٣٤٣٨٩٣ ٣٤٣٨٩٥
٣٤٣٨٩٦ ٣٤٣٨٨٩ ٣٤٣٨٩٤
Wannan sirrin yanada kyau kar ayi wasa dashi
saboda yawancin malamai suna aiki dashi sosai
kuma yana tashi, kuma ku riƙeshi sosai, dan ba

Muzzy Alyolaweey al kanaweey 08148299509,


sirrin wasa bane, daga taskar sheik Muawiya

masu bukatar aiki zasu iya tuntubar mu


JALABIN GASKE
Wannan jalabine mai kyan gaske, nayiwa
mutane da yawa aikinsa kuma sunji daɗinshi,
jalabine mai kyan gaske ana rubutashi a wanke
asha, a shafe jiki, sannan a rubutashi a yi laya
dashi a rataya a jiki yana Jalabi, sannan kuma
yana dafa'i kuma yana maganin jinnu sosai

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MUJARRABUN
A rubuta asha kuma ayi laya

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MAI KYAU

Phone Number: 08149299509


Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan jalabine musamman ga masu


kasuwanci ko neman arziki, ana rubuta wannan
ayar
‫وة‬ll‫تهم فى الحي‬ll‫منا بينهم معيش‬ll‫اهم يقسمون رحمت ربك نحن قس‬
‫ا‬ll‫هم بعض‬ll‫ذ بعض‬ll‫وق بعض درجت ليتخ‬ll‫هم ف‬ll‫الدنيا ورفعنا بعض‬
‫سخريا ورحمت ربك خير مما يجمعون‬
Ƙafa ashirin sai kuma wannan
‫ان الذين يتلون كتب هللا واقاموا الصلوة وانفقوا مما رزقنهم سرا‬
‫وعالنية يرجون تجرة لن تبور‬
Sannan kuma wannan
‫د‬ll‫ا عن‬ll‫ل م‬ll‫ا ق‬ll‫واذا راوا تجرة او لهوا انفضوا اليها وتركوك قائم‬
‫هللا خير من اللهو ومن التجرة وهللا خير الرزقين‬
Ayi laya dashi a rataya a shago, sannan ana iya

kyau, kuma zaaji daɗinshi sosai, 08149299509


rubutashi asha kullum insha Allahu jalabine mai

JALABI MAI GIRMAN GASKE


Ban yafe ba idan mutum yayi wasa da wannan
sirrin, saboda yanada matukar muhimmanci, ana
Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

karanta BAQARA ƙafa 40, amma ta wannan


sigar, kullum za'a karanta shi ƙafa 4 har tsawon
kwana 10, bayan an gama sai ayi yanka, kuma
yanka biyu akeso, na farko za'a yanka ajiyar
fara, sai kuma farin rago, to wallahi arziki kota
ina sai ansha mamaki, amma idan ba'a da abun
yanka za'a samu kaji a yanka insha Allahu za'a ji
daɗi sosai
Wannan sirrin fa bana wasa bane saboda haka
kar ayi wasa dashi dan Allah, na fito muku
dashi ne dan kuma kuyi farin ciki, amma duk
wanda kaga ya aikata wannan aikin to ya cika
jarumi kuma tabbas za'a riski ijaba, daga taskar
sheik Muawiya Muzzy Alyolaweey al
kanaweey
JALABIN TARA JAMA'A
Wannan jalabine mai kyau ga wanda yakeso ya
tara jama'a musamman ɗan siyasa ko mai harkar
shago, ko mawaƙa ko kuma wanda yake da
Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

burin yaga ya tara jama'a bila adadin, wannan


sirrin tsohon sirri ne, ya jima sosai manyan
malaman mu sun sanshi, sannan kuma sun
boyeshi duk da bashida wahala amma yanada
tasiri sosai, Allah zai mallaka maka mutane
zasu taru a wajen ka, zasu soka sosai, ga yadda

ƙafa 100 sannan kuma a karanta suratul balad


ake aikin, kullum ana karanta Suratul Gashiyat

ƙafa 100 shima kullum, wallahi wannan


MUJARRABUN ne, musamman gurin almajiri
mai harkar makaranta, kada ayi wasa dashi daga
naku, Sheikh Muawiya Muzzy Alyolaweey
Alhamdulillah anan maka zo ƙarshen wannan littafin mai
albarka, mu haɗu a wani littafin, duk wanda Allah yasa ya
mallaki wannan littafin to ya saka iyaye na acikin addu'a da
dukkan musulman duniya baki ɗaya

Ina muku tallan littafina mai suna

1 Ɗalasimai zallah 2
Phone Number: 08149299509
Bakin Aiki Kashi na 3 daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

2 Hatimi zallah 2, ( Amfanin surorin Alqur'ani)

3 Ruhin Malamai

4 Sirrin Diwani

5 Karyan Mai makaru

6 Sirrukan Iza waƙa

WhatsApp ko kira 08149299509


Da sauran litattafan mu, ku tumtuɓe mu ta wannan layin

Sannan zaku iya binmu ta Facebook ta wannan account


ɗinmu MUAWIYA MUZZY

Phone Number: 08149299509

You might also like