You are on page 1of 25

Labari me Sosa zuciya A Karanta

Za'a Karu
========================
Wani Yaro ne me kimanin
shekara 5 se
mamanshi ta Rasu se yaga kawae yabar ganinta se
ya tambayi
babanshi yace:
Baba ina mama taje?
Se baban yace: mamanka tana
lahira, Se yaro yace: yaushe zata dawo?
Se baban Yayi shiru baice komai
ba,
Watarana Yaron Yana wasa da
abokanenshi
bayan an gama wasa se kowa yace bari yaje gida
gurin
mamanshi se yaron
yace shima so yake idan ya girma
ya samu
kudi yaje Lahira
don babanshi yace mamansa
tana Lahira.
.
Se daya daga cikin Abokanensa
yace: nima Zaka
je dani?
Se yaron yace eh,
Watarana Yaron yana makarantar
islamiyya
malaminsu yana wa'azi yana cewa 'duk
wanda ya mutu
idan
yaje
lahira bazai dawo ba'
. Se yaron Ya daga hannu yace
malam toh
idan
mutun be
dawo ba toh me yakeyi acan? Se
malamin yace:
Lahira
gurine inda ake hisabi wa
Matattu kuma
duk
wanda ya mutu baya dawowa,
.
Se yaron yace: idan mutun ya
mutu ina ake
kaishi, se
malam yace: Makabarta, Se yaron yace: Meyene Mutuwa?
Se malam yace: mutuwa tana
Nufin fitar
Ruhi
daga jikin dan
Adam, Se yaro yace: Toh ina Ruhi yake
ajikin dan
Adam? Se
malam yace kai yaro ka cika
tambaya
dayawa, je ka zauna.
.
Washe Gari bayan Sallar Asuba se
yaron
Yazo
gurin babanshi yace ina kwana baba
ka tashi
lafiya?
Baban yace
lafiya qalau, Se yaron yace baba
Inada tambaya,
se Yace
toh inajinka Da na meyene
tambayarka? Se
yaron
yace: baba Wai ina Ruhin mamana
yake? Se
baban yayi
shiru.............can se baban yace:
Yaro saurara
in baka
wani labari Mamanka ta Rasu,
Rasuwa kuma
idan akayita
ba'a dawowa duk wanda aka
zarewa Ruhi daga
jikinsa
bazai rayu ba, lokacin mamanka
ne Yayi
sheyasa
Ta rasu, nima idan lokacina yayi Zan mutu
na barka
.
Se yaron yace:
Toh baba Don ALLAH idan zaka
mutu ka gayamun domin
nima inaso Na mutu se In raka ka
zuwa
gurin
mamana naji
kewarta wllh baba, Se baban yayi shiru don
yaga
Alamar
Yaronnan Yanason Mamansa
kuma yaga
Alamar lallai
yaron Yana bukatar ganin
mamanshi, se
babanshi yace je
kashirya kazo muje zan kaika
inda mamanka take
yanzu,
se yaro yaje yayi wanka Yaci
kwalliya yana
murna zeje
gurin mamansa. .
Dasauri yazo gurin babanshi
yace Baba
Gani nashirya muje, se baban
yakama
Hannun yaron suka
fita sunata tafiya har suka bar
Gari suka
shiga
daji, suka Isa
makabarta, se baban ya nufi Qabarin
maman
wannan Yaron
se baban yace; Yaro mamanka
tana cikin
wannan Qasar,
Wannan qasar itace Qabari, kuma
duk
wanda ya
mutu a ciki
ake sakashi, kuma duk wanda ya mutu baya
iya
motsi baya
iya komai, ahaka za'a kawoshi
anan gurin
kuma a binneshi
baya iya yin komai se ikon ALLAH,
Se yaro ya
fashe da
kuka yana fadi qasa yace:
Mamana yanzu itane a
cikin
wannan Qasa, se yace Toh baba
wane laifi
tayi
da ALLAH ya kasheta? Se baban yace kowa
haka ze
mutu
idan lokaci
yayi, suna zaune se ga wasu
mutane sunzo da
Gawa za'a
binneta a cikin Qabari se yaron
ya Qura ido
yaga
duk yanda ake binne mutun, se suka dawo
gida, dasu
ka
dawo gida
aduk lokacinda yaron yayi Sallah
se yace ALLAH
yajikan
mamanshi.
.
Se yaron ya tara kudin wasa, irin
takardun da yara ke kira kudi yakaiwa
malaminsu yace
malam nabaka
wannan kudi ne don kayiwa
mamana
Addua, se malamin
yayi shiru......yanajin tausayin
wannan yaron
yace kabar
kudinka zanyiwa mamanka
Adduat kyauta, se
yaro yace
nagode.
.
ALLAH sarki harnaji hawaye a
idunawana Dan
uwa kaji da da uwa ko abunda
tausayi
labarin
yanada daukar hankali.
. Allah kayima iyayenmu
Albarka kasasu Aljanna
fiddausi.....,,,
.
..
Pls, Share to others
BANI DA SHA'AWA TA 'DA NAMIJI, HAKA NIMA BANI DA SHA'AWA TA 'YA MACE.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Namijin daren da ya Auri macen mutum, da macen daren da ta auri Namijin mutum, wani
Lokacin suna haddasa fitina tsakanin mace da mijinta, haka tana haddasa fitina tsakanin miji da
matarsa ta hanyar daukewa dayansu sha'awar Dan uwansa, bazaiji Dadin Auren ba, haka itama
Matar baza yaji Dadin aurenta ba, wannan zaisa ta fita a Ransa, haka itama son mijinta zai fita
daga Ranta.
Idan akazo irin wannan matsayi, anzo wurin da shi wannan Aljanin yake so. Sabida burinsa shine
ya Raba auren Masoyan juna guda biyu, kuma ya barsu suci gaba da zama bayan an rabu babu
Aure na har Abada, har sai an dauki mataki akan hakan.
Idan kaji Mace tace, Namiji bai dameta ba, ko Namijin da yace mace bata dameshi ba, to akwai
Matsala, sabida Aslan ba haka Allah ya halicci mutum ba.
Allah ya halicci mutum da sha'awa.

Mai irin wannan matsalar zai iya tintibar wannan number 08108605876.

ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER


ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876
IINA DA YAWAN FUSHI DA JIN DAMUWA DA BACIN RAI A ZUCIYATA, BABU ABINDA
AKAYI MIN, WANI LOKACIN MA INJI BANA SON ZAMA A GIDAN MIJINA KWATA-
KWATA.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Lalle yana daga Matsala irin ta Namijin dare, daukewa Mace hankalinta daga Gidan mijinta, taji
Gidan mijin yayi mata Qunci, taji bata son mijnta, da zarar ya shigo gida sai taji ranta yana baci,
babu abinda yayi mata. Gashi kuma ba auren kiyayya Akayi ba, kuma a baya ba haka suke ba.
Amma daga baya wannan aljanin yana nema ya fitinesu.
Haka wani Lokacin shi mijin zaiji ya tsani Matar sa, A wayi gari baya mata adalci, babu Magana
mai Dadi tsakaninsa da ita, sai fada da maganganu marasa Dadi.
Wani Lokacin ma hakan yana faruwa, sai mijin yayi sabon Aure kuma ita waccan din akwai
wannan matsalar akanta, sabida Aljanin yana tare da ita, sai a wayi gari ta zama kamar ba matarsa
ba, kai wani Lokacin ma sai Matar ta zama kamar mai kularmar da yayansa kawai.

Mai irin wannan matsalar zai taya tintibar wannan number 08108605876


ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER 08108605876
MAGANIN CUTAR KODA

Cutar koda awannan zamanin!!!... Tazama ruwan dare, saboda Allah kadai yasan yawan mutane da
tayi sanadiyyan ajalinsu, saboda haka yan'uwa kuzo mu taimaka muceci rayuka daga halaka
asanadiyyar cutar kidney failure.

A jaridar UKAZ dake garin palastine an rawaito cewa saurayi mai shekaru 35 yawarke daga cutan
koda bayan anyi masa wankin koda (dialysis ) natsawon shekara daya abun bayyi ba sai
sanadiyyan amfani da "karo" likitan yatabbatar masa dacewa yawarke har abada kuma baya
bukatan wankin koda nangaba.

Sannan haryanzu ansamu wata yarinya mai shekaru ashirin da daya 21 wanda tasamu wannan
matsalan kodan, akaje akayi mata gwaji a asibiti, Creatinine nata yahau zuwa 550 amma sai
yaragu yakoma 200 bayan tayi amfanida karo natsawon sati uku kacal, misalai irin wannan suna
dayawa saboda haka yazama dole yan'uwa su yada wannan bayani saboda kowa yakaru.

To yaya za'ayi amfani dashi?

Za'a nika karon ko adaka sosai har tayi laushi daga bisani sai adebi cikin babban cokali biyu
dasafe azuba aruwa kofi daya sai abarshi kamar hour biyu ko uku har yanarke sai agarwaya sosai
asha dasafe kafin break past, sannan a maimaita haka da yamma sai asha kafin bacci.

KALAR KARON DA ZAKUYI AMFANI DASHI:


Zaku samu asalin karo na itacen karo wato (Kolkol) dashi akeyin amfani.

Haka za'aci gabada amfani dashi har a samu sauki domin karo batada side effect kamar sauran
magunguna.
HASKE ISLAMIC MEDICINE CHEMIST NO G-32 MASANAWA GABAN MASALLACIN
YENMASARA KASUWAR KAWO KADUNA

WHATSAPP @ 08037624598
Haske Islamic Medicine

KUYI SHARE DOMIN AMFANIN AL'UMMA BAKI DAYA.


CIKINA YANA ZUBEWA DUK LOKACIN DA NA DAUKI CIKI. HAR YANZU BAN HAIHU
BA.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Yana faruwa ga mace mai Aure, idan ta dauki ciki, wani Lokacin mace tana yin mummunan
mafarki, Wanda da zarar tayi wannan mafarkin shikenan, ciki zai zube.
Tin daga nan zataga jini ya balle mata yana zuba, ba dare ba rana, kuma ba tare da wata jinya ba.
Wannan shine Namijin dare da yake addabar mata, babu haihuwa, ko kuma suna kulle mata ciki
da ciwo, su sanya mata wata jinya da zaisa zaman aurensu da wannan mijin nata na zihiri yaQi
Zainuwa. Kullum ana Neman Magani. Wani Lokacin har shi mijin ya gaji ya sake ta.
Lalle wannan Aljani bazai barki ki haihu ba, har sai kin Rabu dashi.

Mai Matsala irin wannan zai iya tintibar wannan number 08108605876

ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER.


ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876
MALAM NA GAJI, ZAN ZAN HAKURA KAWAI DA YIN AURE. KULLUM SAI ANYI
MAGANA DA MUTUN RIMI-RIMI KAMAR ZA'AYI SAI MAGANA TA LALACE, IDAN
SAURAYIN YA TAFI BAZAI KARA DAWOWA BA.
YAN GIDANMU HAR GORI AKE MIN ANYIWA KAWAYENA AURE SUN HAIHU BAINYI
AURE BA.
MAL INA DA KYAU, BANI DA WANI AIBU, BAN TABA AIKATA WANI ABU MARAS
KYAU A RAYUWATA BA.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Matsala irin ta Namijin dare, yana haddasawa mace ta zauna ba Aure, yana ganin shine mijinta
na Asali, sabida yana ganin ae shi ya aureta. Yana zuwa mata suna biyan bukatarsu a mafarki.
Wannan aljani yana da matukar kishi, baya barin mace tayi Aure kwata-kwata, har sai an rabata
dashi. Idan bai rabu da ita ba, bazai barta tayi Aure ba har abada. Kuma a haka zatayi ta zama.
Mutum zaizo da gaske, Aure zaiyi har sai Magana tayi karfi sai yazo ya riguza wannan maganar.
Zai cire mata son wannan saurayin taji bata ma son ake maganar aurenta dashi kwata-kwata. Har
tazo Tana masa Abubuwa na rashin kyautatawa, a karshe zai fahimci idan ya aureta ma ba zaman
Lafiya zasuyi ba, sai ya kada keyarsa yayi gaba, bazai kara dawowa ba.
Ko kuma ya shiga zuciyar shi saurayin, idan yana son zuwa wurinta, yake Mantar masa da ita,
Ahaka zai cire masa son wannan budurwar daga Ransa.
Manzon Allah saw Yace, shaidan yana yawo a jikin mutum kamar yadda jini yake yawo a jikinsa.
Ko yana kai kawo a jikin mutum ta hanyar da jini yake kai kawo a jikin mutum.

Mai irin wannan matsalar zai iya tintibar wannan number 08108605876

ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER


ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876
ANA YAWAN TSORATANI IDAN INA GIDAN MIJINA. AMMA IDAN NA DAWO GIDA SAI
INJI BABU WANNAN TSORATAWAR DA AKE MIN.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Wannan aljani yana bukatar Rukuyar da Za'a yayyafa a Gidan gabaki daya. Kowanne saQo da
lungu, sabida yana samun mafakarsa ne a wani sashe na bangon Gidan.

Sabida shi yana zaune ne a Gidan, zaina tsorata wannan Matar da take Gidan, har sai yaga bata
Gidan ko kuma har sai yaga ya fitar da ita daga Gidan. Amma matukar dai Tana wannan Gidan
akwai Matsala, bazai barta ta zauna a Gidan ba.
Wani Lokacin ma yana tsorata ta. Tana jin wani kara ko tana jin kamar wucewar wani Abu saitin
kunnenka. Ko Tana jin karar wani Abu kamar karar jirgi zaitin kunnenta ko tana Ji ana taba mata
jikinta, ko Tana Ji ana shafa mata gabanta.

Mai irin wannan matsalar zai iya tintibar wannan number 08108605876.

ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER.


ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876
*👅 HARSHE YA FI TAKOBI KAIFI 🗡*

*Kafin a yi magana ko posting* a kula da wadannan qa'idojin:

1👉 Shin abin da za ka fada *gaskiya ne,*?

2👉 Shin abin da za ka fada *alheri ne,*?

3👉 Shin abin da za ka fada *zai amfanar da mai saurare,*?

4👉 Ka sani *ba abin da za ka fada ko ka rubuta sai Mala'iku sun rubuta, kuma Allah sai ya yi
maka hisabi a kai,*

5👉 *harshe ya fi komai hadari ko amfani sannan kuma ya fi saurin kai mutum wutar Jahannama
ko gidan Aljannah,*
6👉Ka fadi alheri ko ka yi shiru.

7👉 Ka zamanto mai yawan fadi ko aikata *gaskiya*da yin umarni da ita tare da yin *hakuri.*

Wannan👆🏼 ita ce *Nasiha ta* a yau.


Allah ya sa mu dace.
WANNAN FA ITACE RAYUWAR A YANZU
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::

** Da likita zai ce masa ya rage ko ya daina cin nama. Nan take zai rage wajen 90 per cent. Amma
Allah ya aiko Annabi da cewa
kar ya kusanci zina. Amma ya kasa shi yinta ma yake yi.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
** Da likita zai ce mata. Idan tana son ta kara kyau shi ne ta daina abu kaza-da-kaza da ta daina.
Amma ALLAH ya aiko ANNABI
S.A.W da saqon ta ke saka hijabi. Dan ya kareta daga shiga wuta amma ba zata saka ba.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::

** Da turawa suka kawo masa 3 quarter sai ya karba hannu bibbiyu sai ya karba har jikinsa na
bari. Yana ganin wannan shi ne
wayewa. Amma idan ya ga maigemu ko dagaggen tufafi zuciyarsa na gaya masa wannan ajawo ne
dan kauye.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
**Da shaidan ya yi mata huduba sai ta dauka idan ta bayyana tsaraicinta 'yan iskan samari suka
yabeta ta ji dadi. shikenan ita
kakarta ta yanke saqa. Amma ta manta cewa ANNABI S.A.W yace ''masu bayyana tsaraici ko
kamshin aljanna ba za su ji ba''
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::

** Idan ya sayi wani electronic device ko mechanical structure za'a ba shi manual for safety na
wannan abin da ya siya. Amma da
Allah ya turo mana qur'ani dan ya zama manual na tafiyar da rayuwarmu sai ya dauka wannan na
gidadawa ne wadanda ba su waye ba.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
**Da bature ya kawo musu karatun boko sai ya karbe shi hannu bibbiyu. Har zuciyarsa ke
raya masa cewa karatun addini ba ilmi ba ne. Hasalima idan ana maganar karancin ilmi. Ya yarda
mai karatun addini ba boko. Ba mai ilmi ba ne.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
**Ya yarda 'yar sa ta je ta aikata ba daidai ba. Idan dai zata kawo masa degree gida.
Shi yasa da zai turata karatu ya toshe mahaifarta dan wai idan ta gama ba zata wulaqanta ba.
Bayan tun farko ka wulaqantata saboda ka daukaka mata duniya akan lahira.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
**Idan ka fito campaign cewa mata suke shiga ta mutunci dan kare kan su daga fushin Allah ranar
qiyama to an ga wanda
bai waye ba. Wayayye a wurinsu shi ne wanda shaidan ke masa kida yana taka rawarsa cikin
nishadi.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::

**Idan ka zamo mai yawan tinawa mutane Ni'imomin Aljanna da azabar wuta. Da kuma
abubuwan da suke sababba kowanne. Kai mai tsattsauran ra'ayin addini ne. Amma baya kallan mai
hirar ball, musicians a
matsayin mai tsattsauran ra'ayin shaidanci
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
**Idan ka kasance mai taka tsan-tsan da al'amarin mata. Na rashin mummunar mu'amala ko ma
mu'amala da su kacokan. Ka zama dan kauye, wawa, wanda bai san
ciwon kan sa ba. Amma ya manta ANNABI yace ''farkon fitinar yahudawa yana cikin mata'' kuma
yace S.A.W ''bai bar wata fitina
bayansa ba fiye da mata.''
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
**Idan aka samu akasi wani ustazun ya shekara goma ba su ga wata gazawa ta shaidanci daga
gareshi ba. Katsam sai aka samu rana daya wani dalili kila na addini ko mu'amala ya hada shi da
kafira koda kuwa saye da sayarwa ne. Shi ke nan zai shiga
bakin duniya sun ga wane da arniya ko mace.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
**Idan kace ALLAH zaka yiwa biyayya gwargwado iko kana kiyayewa to zaka zamanto abin
zunde da nunawa cikin jama'a sun ga wanda bai san rayuwa ba.
Sun manta Umarnin Allah da Manzansa kake bi.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
**Da turawa suka kawo masa kwallon kafa sai ya karbeta hannu hurhudu. Har yake iya tanadin
kudi dan samun damar shiga kallon yake kuma yawance bincike a kanta. Amma baya iya
taimakawa masallacin unguwarsu
kuma baya binciken sallarsa da ibadojinsa.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
**Tana yawan duba kanta a madubi dan ta ga ta yi kyau. Yadda samari za su kwarzantata. Amma
bata duba ibadoijnta
dan ta gyara na gyarawa ta inganta na ingantawa.
::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
ALLAH DAI YAKE GAYA MANA CEWA
''WAL AKHIRATU KHAIRAN WA ABQAA''.. ''INNAHU YARAU NAHU BA'EEDA WA
NARAHU QAREEBA''
MEKE HANAKU AURE
----------------------------------------
Kun bar 'Yan uwa mata da zawarawa suna
ta yawo babu aure!!!
---------------------------------------------
-----
(1) Tsoron Talauci Ya hana Ka Aure?? Allah Yace
"Mune Ke Azurta Ku, Daku Da Iyalan Naku"
_
(2) Manzon Allah (S.A.W) Yace "Makaskantan
Cikin Ku, Sune Wadan Da Basu Da Aure"
_
(3) Sayyidina Aliyu Ibn Abu-Dalib (A.S) lokacin da
Sayyada Fatima (A) Ta Rasu, Ko Sati Baiyi Ba Ya
Kara Aure. Domin Yana Jin Kunya A Lissafi Shi
Cikin Gwauraye.
_
(4) Annabi Ibrahim (A.S) Yana Da Shekaru 95
MatarSa Ta Rasu, Amma Saida Yayi Gaggawar
Kara Aure Domin Yace "Kunya Yake Ji Yakoma
Ma Allah A Matsayin Gwauro Marar Mata.
_
Yakai Dan Uwa, Kayi Aure Ka Kara Samun
Matsayi A Gurin Allah. Kuma Ka Taimaka Gurin
Rage Yawan 'yan Mata Da Zawarawan Dake
Yawo Kwararo-Kwararo. Don Allah Wanda bashi
da aure, yayi kokari yayi. Wanda yake da daya ya
kara daya.! Allah ya bamu ikon yi. Ameen don
tsarkin mulkin Allah.
🌎 *DUNIYA MAKARANTA*

✍ *Rubutawa:* _Dr. Muhammad Mansur Sokoto_

👉 Yawan jayayya alamar girman kai ne. Yawan surrutu alamar tabuwar

hankali ne. Kawaici ado ne. Kyauta halin girma ne. Yafiya daukaka ce.

Yabon kai jahilci.

👉 Sanin da ya fi kowane sani amfani shi ne ka san kanka. Ladabin da ya

fi kowane ladabi amfani shi ne ka tsaya matsayinka.

👉 Wanda ya wayi gari yana da abinci, ga shi kuma a cikin qoshin lafiya da aminci, a garinsu
akwai kwanciyar hankali da kawaici, wannan ya gama
hada ni'imomin duniya.

👉 Mantuwa ga dan Adam ni'ima ce. Ba domin mantuwa ba da rayuwa ta

gurbace.12

👉 Wanda ya kame harshensa, ya kiyaye farjinsa, ya shiga taitayinsa, ba zai taba yin da-na-sani a
duniya ba.
12💦
((SAI IN KOWA YA TALLAFA ISLAMA YA KAN IYA CIGABA –Abubakar Kantama))

Daga: Sunnah News Nigeria

1. WALLAHI KU TASHI MU YUNKURA KU MU FARGA MU BAR SANYIN JIKI


a. MU RIKE DUKA UMARNIN GWANI SARKI MAKADAICI KHALIQI
b. DUK WANDA YAKE KIN TAIMAKON MUSULUNCI YA RASA ARZIKI
c. KO WAS SAKI RESHE YA RIKE GANYE BAMU SAN MANUFAR SA BA

2. ADDININ NAN DA DUKKAN MUSULMAI KE YIN TUN KAHO DASHI


a. DA BAZARSA MUSULMI KE RAWA WASU NA NEMAN KOTO DASHI
b. KUMA YANZU MUSULMI SAI SUKAI MASA KO IN KULA SUKA YADA SHI
c. YAU AN RASA MASU KULA DA SHI KOWA HIDIMAR SA YASA GABA

3. WATA KILA WADANSU SUNA ZATON MUSULUNCIN NAN NA SU WANE NE


a. SU KE DA RUWA TSAKI WAJEN TALLAFA MASA DON KAYAN SU NE
b. SHAURAN JAMA’A KUWA BA RUWANSU KAWAI AN HUTASH-SHESU NE
c. SAM BABU RUWANSU DA TAIMAKON ISLAMA CIKI SUKA SA GABA

4. IN KAYI IRIN WANNAN ZATO KA MATSO KUSA IN NUSAR DA KAI


a. HAKKIN DAGA ADDINI YANA BISA KAN DUKKANIN TALIKAI
b. KO DORIN JINKAR TANKO NE KA YARDA A DAUKA BANDA KAI?
c. BALLE JINKAR ISLAMU WADDA NABIY DA SAHABATU KE GABA

5. MUSULUNCIN NAN GATAN MU NE GA IYAYE HAR ‘YA’YAN MU MA


a. YA KYAUTU MUYI MASA KWALLIYA A GANE SHI DA KYAKY-KYAWAR KAMA
b. DON ALLAH MUSULMI DUK MU FARGA MU ZAMTO DUK MUN DUNGUMA
c. MU YIWA MUSULUNCI TALLAFI MU DAGASHI AKAI SHI SAHUN GABA

6. DON YAU MUSULUNCI DA ACE MAGANA ZAI HAR KOWA YA JI


a. DA ANJI YANA IHU YANA JAMA’A MAZA KUYI MIN AGAJI
b. LA ILA HA ILALLAH NA SHIGA UKU YAU ‘YA’YA NA SUN GUJI
c. HIDIMAR DA NA SABA ANA YI MIN YAU ‘YA’YA NA BASU SAN TA BA

7. A TAKAICE IDAN KUN GANE ‘YAR MAGANAR DA NA BAKU A DUNKULE


a. A GABAS DA AREWA DA YAMMA HAR KUDU AL’AMURA SUN DAGULE
b. KU MU TASHI MU FARKA MUMINAI A GABAN MU AKWAI QALUBALE
c. MUSULUNCIN NAN IN MUN RASA SHI BA ZA FA MU SAMU KAMAR SA BA

#BasheerSharfadi #SunnahNews9ja
IYA ZAMA DA MIJI DAGA BAKIN MARIGAYI SHEIKH JA'AFAR

Daga Muhammad Mas'ud Alfanda

1-Aurenki ya zama domin neman yardar ALLAh kikayi ba dan tara abin duniya ba.

2-Kada ki zama mai kwadayi wajen zaben mijin Aure.

3- Ki zabawa 'ya 'yanki uba ta hanyar Auren wanda ki ka yarda da addininsa da dabi'unsa harma
da dangantakarsa.

4- Ki zama mai riko da addini a gidan mijinki.

5- kada ki zama mai kauracewa shimfidar mijinki.

6- Ki zama mai hakuri da halayyar mijinki.

7- Ki zama mai matukar biyayya ga mijinki.

8- Ki zama kwararriya wajen iya kwalliya kala-kala.

9- Ki zama kwararriya wajen iya girki kala-kala.

10- Ki zama kin iya barkwancin magana wajen baiwa mijinki dariya.

11- Kada ki zama mai rainuwa a cikin duk abinda mijinki ya baki.

12- Ki dinga wanke bakinki da safe da yamma da kuma lokacin kwanciya barci.

13- ki zama mai tsaftar jikinki, gidanki, abincinki, da sauransu.

14- Ki dinga girmama Iyayan mijinki da 'yan uwansa da abokansa.

15- Kada ki zama mai satar kayan mijinki.

16- Kada ki zama mai satar fita unguwa.


17- Ki guji Leke a gidan mijinki, dan yana daga cikin abinda yake raba Aure a tsakanin Hausawa.

18- Ki dinga godewa mijinki a cikin abinda ya baki.

19- ki kiyaye abinda mijinki ya fi so.

20- ki kiyaye abinda mijinki ya fi sonci da safe, rana, dakuma dare.

21- Ki dinga yabawa mijinki kwalliyarsa.

22- Ki dinga yawan neman shawarar mijinki akan duk wani al'amari da zaki yi.

23- Kiyi kwalliya ki tsane tsaf kafin dawowar mijinki.

24- Ki dinga sanya turaren wuta a dakinki, kuma ki kasance mai sanya turare a jikinki a duk
lokacin kwanciya.

25- Lallai ki yi kokarin gama aikace-aikacenki kafin dawowar mijinki.

26- Kada ki bari mijinki ya dawo ya sameki gaja-gaja, ki sani kazanta tana haifar da kiyayya.

27- Ki zama mai yawan canza zanen kunshin kafarki da kuma zanen kitso.

28- Kada ki ce mijinki sai ya saya miki abinda ba shida ikon saye.

29- Lallai ki yi amfani da ilimi wajen yanke dukkan wani hukunci.

30- Ki yi shiru a duk lokacin da mijinki yake yi miki fada ko Nasiha.

31- Kada ki zama Al-mubazzara mara tattali.

32- Kada ki tara kayan wanki da yawa a daki, naki ko na mijinki suna wari.

33- Ki tanadi kayan kwalliyar gida bayan na zuwa unguwa.

34- Ki kula da yanayin da zai nuna miki cewa mijinki yana cikin Nishadi ko Damuwa.

35- Kada ki ringa baiwa kawayanki labarin sirrin dake tsakaninki da mijinki.

36- Idan zaki yiwa mijinki magana kiyi masa da tattaunsan harshe, da murya mai karya zukata.

38- Ki zama kin iya kallo mai nuna alamun sha'awa ko soyayya.
39- Idan kika samu sabani da mijinki ki bashi hakuri ko da kuwa kece da gaskiya.

40- Ki zama mai tattali a cikin dukkan abinda kika mallaka a gidan mijinki.

41- Kada ki zama mai kwauron baiwa dangin mijinki abinda ya umarceki da a basu.

42- Kada ki zama mai yin dare wajan girki.

43- Kada ki zama uwar adashi ba tare da sanin mijinki ba.

44- kada ki zama mai yawan fada da makwabtanki.

45- Kada ki kasance mai yawan zagi ko Ashariya.

46- Kada ki ringa baiwa Iyayanki Labarin laifin da mijinki yake miki.

47-Ki zama mai hakuri da juriya da halayyar Iyayan mijinki da 'yan uwansa.
48-Idan mijinki ya yi miki laifi kada ki nuna masa bacin ranki a gaban iyayanki ko 'yan uwansa.

49-Kada ki ringa daga murya sama idan kuna sa-in-sa da mijinki.

50-Kad ringa baiwa 'yan uwan mijinki labarin laifukansa.


a ki ringa baiwa 'yan uwan mijinki labarin lain Mijin ki.

52- Ki dinga yiwa mahafiyar mijinki Ihsani da 'yanuwansa.

Ga Amana nan mun baki/ka katurawa mata ko maza domin a Isar zuwa ga 'yan uwa mata.
🌲 GARGADI 🌲

✍🏻 Dan uwa ka zama mai jajircewa wajan neman halal karka zama Maroki.

🌲GARGADI 🌲

✍🏻 ka zama mai yawan sadaqa wata rana zaka ga amfaninta.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻 karka raina matsayin wani saboda gaba.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻 karka duba wanda ya fika wadata katina kaima kafi wani.

🌲 GARGADI 🌲
✍🏻 karka zamo cikin masu asarar Rana guda ba tare da sunyi salatin Annabi s.a.w) ba.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻 Yi kokari ka yaqi shaidan ta hanyar karanta Alqur'ani domin kariya ne agaremu.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻 Zamo mai yawan tuna mutuwa hakan zaisa ka cire kwadayin Duniya.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻 Dan uwa Yi kokari ka damqe sha'awarka dan itama ta zama masifa a wannan zamani.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻 in ka samu dama kai aikin alhairi da ita kafin ta kubce maka.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻 Dan uwa dan Allah karka gani ka wuce ba tare da ka turawa wani group ba, ko ba komai zai
masu amfani.
‍‍ ‍ INA NEMAN SANI 🙏
♂♂

Wani yarone yaje kasuwa


Ya ga riga maikyau sai yace da mai kayan wannan rigar nawa?
sai mai kaya yace naira 100
Shikuma yaron bashida ko sisi
Sai yadawo gida
sai yaceda ummansa tabashi aron naira 50
Sai tabashi
Sai yaje gurun babansa yace yabashi aron naira 50
Shima ya bashi
Sai yahada gaba daya naira 100
Sai yadawo kasuwa
Sai maikayan yayimasa ragin naira 3
Dayadawo gida sai yakaiwa ummansa naira 1
Yakaiwa babansa naira 1
sai yarike naira 1 agurinsa
Kaga ummansa tana binsa 49
Babansama yanabinsa 49
Idan kahada 49+49 =98
Gakuma naira 1 agun yaron idan kahada da ita naira 99 kenan
WAISHIN INA NAIRA 1
TASHIGA KUTAYANI LISSAFI 🤔🤔🤔
TAMBAYA
========
👇
Slm fatan malam kana lapiya? Tambaya ta malam bayan an idar da sallah a masallaci za'a iya wani
sahu ga wainda basu sami sallah ba? Fatan malam ya fahimce tambaya ta.

AMSA
=====
👇
Bai halatta ayi wani Jam'i a masallacin da yake da limami standard ba, wanda ake gabatar da
sallar farillah ba.
Malamai sunyi Rubutu akan rashin halaccin hakan.
sai dai koda An sami wasu wanda sallah ta wuce musu, idan basu sami sallah ba, ya halatta su fito
a wajen masallacin suyi nasu jam'im.
Amma dai hakan ya zama Al'adar mutane kullum, gaskiya bai halatta ba. domin zasu raba kan
musulmai.

Allah shine masani.


ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876
*_KU BA NI DON ALLAH!!!_*

*Tambaya*
Mallam idan ana neman wani abu a wajen wani za ka ji wasu mutane suna cewa Don Allah! Don
Allah!! Mallam wasu suna cewa hakan ba daidai ba ne, wasu kuma suna cewa daidai ne, tom
Mallam ku ne malamanmu! Mallam ya abin yake? Don Allah idan akwai dama ina sauraron
Amsar yanzu.

*Amsa:*
To dan'uwa ya zo a hadisi cewa: "Duk wanda ya tambaya don Allah, to ku ba shi". Kamar yadda
Abu-Dawud ya rawaito a hadisi mai lamba ta: 1672, kuma Albani ya inganta shi a Silsila Sahiha
1\454.

Hadisin da ya gabata yana nuna cewa idan mutum ya roke ka, ka ba shi don Allah ya wajaba ka ba
shi, in har kana da shi, kuma ba haramun ya roke ka ba, ko kuma abin da ka san in ka ba shi zai
sabawa Allah da shi, wasu malaman kuma sun tafi akan mustahabbancin hakan.

Don neman Karin bayani duba: Taisiril- Azizi Alhamid shafi na: 489.
Allah ne mafi sani

4\3\2015

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.


Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa,
domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren MIFTAHUL ILMI (WhatsApp).

Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA
zuwa ga lambar mu (07036073248) ta whatsApp.
*_FITINTINU SUN MANA YAWA, GA KUMA FIRGICI, MENENE MAFITA?_*

*Tambaya*
Assalamu Alaykum Akaramakallah, da fatan rubutuna zai zo maka cikin koshin lafiya. In cikin
matsala da jarabawa kusan shekara biyu yanzu. Na farko, na dauko wata yarinya na riko, ta gamu
da aljanu, ta koma gida, da zata dawo, ta dawo da jan kaya wai ta sa ajikinta duk ranar lahadi, wai
ta samu sauki. Maigida na ya hanata sa kayan. Bayan kamar wata biyu, muka fita kasuwa,
dukammu muka fita kasuwa sayayya, maigida na ya ga pilowa ya saya, bayan hakan muka fara
ganin gashin tsuntsaye a gida. duk lokacin da karenmu yayi kuka sosai, tabbas zamu kwashe
gashin da yawa a gida ranar. Muka shiga addu'a da karanta alquran cikin gida. Yarana uku duk
yammata, duk safiyan Allah za su tashi da idanunsu jawur, da maigidana. Ni kuma, ina cikin yin
azkar dare da rana, abunda suka sa min shine firgita da tsoro, a duk lokacin da karenmu ya fara
kuka ko da rana ko da dare, sai in kama firgita sosai da kuma ganin wadanan gashin. Mu na nan da
haka, Allah ya nuna mamu pilowan nan da muka saya gashi ne cike da ita. Muka kone ta. Bayan
haka ne damuwan ya karu. Gashinne cikin kayan sawanmu, da na yara, karkashin gadonmu da na
yara na, akan gado, cikin mota ne ko ina agida attah net na windodin mu, har ata abincinmu. Muka
bar gidan, inda muka koma, suka biyo mu, kuma duk lokacin da muka shiga kauyenmu, sai su
biyo mu gidan kauye. Ayanzu dai haka, muna sabon gida, kuma sunanan da mu, akan kujerunmu,
cikin net na windodin gida ne, gashin na nan. Yanzu ma ciki gareni na wata shidda. Duk
magungunan da zikirkiri na sunnah, muna tayi, yarinya mai aljanin kuma har yanzu suna nan da
ita, sun sha yin alkawari zasu fita amma ba su fitaba, yanmata ne musulmai ajikinta. Ba kuma
wanda zai iya gaya mana ga abunda ke damumu. Mun sha magunguna da na wanka, da hayakin
mun gaji. Yanzu dai har, na bar duk magungun, amma ban bar yin addu'a ba. Akaramakallah, ko
za'a iya taimaka min da addu'a ko shawaran bi na samu maganin abubawan da Ikon Allah anan.
Allah ya saka da alkhairi..
*Amsa:*
Wa'alaikum assalam, To 'yar'uwa tabbas ba a warware sihiri ta hanyar sihiri, saidai ana iya
warware sihiri ta hanyar ayoyin Alqur'ani, wasu malaman sun yi bayani cewa: ana iya warware
sihiri ta hanyar karanta Ayatul-kursiyyu da Kuliya da Iklas da Falaki da Nasi, da kuma aya ta: 117
zuwa ta 122, na suratul A'araf, sai kuma aya ta: 79-81 a suratu Yunus, sannan sai a hada da aya ta:
65-70 a suratu Dhaha, za'a karanta su, sai a tofa a ruwan da aka zuba magarya guda bakwai.

Sannan ina yi miki wasici da yawan karatun suratul Bakara, saboda muhimmancinta wajan kore
shaidanu, kamar yadda ya tabbata a hadisi, kada ki manta da karanta addu'o'in shiga bandaki da na
bacci, da azkar na safe da yamma, da kuma tuba daga zunubai, saboda wasu musifun zunubai su
ke kawo su.

Idan fitintinun suka cigaba za ku iya mayar da 'yar rikon, saboda zai iya yiwuwa a tare da ita
shu'umcin yake, tun da a baya ba ku ga haka ba, yana daga cikin ka'idojin sharia, ana tunkude
cutar da ta shafi mutane da yawa ta hanyar kau da kai akan cutar da za ta shafi mutum daya,
wannan ya sa mayar da ita bai zai zama laifi ba.

Yana daga cikin hanyoyin tunkude fititinu, nisantar dukiyar haram, in har a kayan gidan da kuke
ciki akwai dukiyar da kuka mallaka ta hanyar haram ya wajaba a fitar da ita zuwa mai ita.
Yin sadaka da taimakawa musulmi
yana warware mushkiloli, saboda duk wanda ya yayewa wani bakin ciki, Allah zai duba
dumuwarsa, hakura da wancan shaidanin karen na ku yana da muhimmanci, saboda mala'iku ba sa
shiga cikin gidan da yake akwai kare, kamar yadda ya tabbata a hadisin Bukhari.

In har kin bi wadannan shawarwari ina ga za ki samu nasara mai girma.

Allah ne mafi sani

7\2\2016.

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.


Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa,
domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren MIFTAHUL ILMI (WhatsApp).

Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA
zuwa ga lambar mu (07036073248) ta whatsApp.
Ka kasance mai fara'a cikin al'umma domin kasamu daukaka,idan ranka ya baci to ka boye
fushinka domin ka samu sauki a cikin zuciyarka,kada ni'ima ko arzikin wani ya tsonema ido
domin bakasan arzikin da allah yayi maka ba,ka kasance mai yafiya idan akayi maka kuskure
hakan zaisa kayi kwarjin a idon al'umma,ka kasance mai fadin alkhairi ga jama'a saboda bakasan
makomarka ba.ALLAH YA SADAMU DA ALKHAIRAN WANNAN RANA,KU YINI LAFIYA.
Sheikh Ibrahim Disina
DUNIYA BUDURWAR WAWA!!!
‫ ﺃﻭﻝ ﻣﺎ ﻳﺴﻘﻂ ﻣﻨﻚ ﻋﻨﺪ ﻣﻮﺗﻚ ﻫﻮ ﺍﺳﻤﻚ‬..
Farkon abinda zai bace maka shine
...sunanka
‫ ؟‬.. ‫ﻟﺬﻟﻚ ﻋﻨﺪﻣﺎ ﺗﻤﻮﺕ ﻳﻘﻮﻟﻮﻥ ﻋﻨﻚ ﺃﻳﻦ ﺍﻟﺠﺜﺔ‬
Saboda haka ne idan ka mutu zasu ce
gameda kai: Ina gawar?
‫ﻭﻋﻨﺪﻣﺎ ﻳﺮﻳﺪﻭﻥ ﺍﻟﺼﻼﺓ ﻋﻠﻴﻚ ﻳﻘﻮﻟﻮﻥ ﺍﺣﻀﺮﻭﺍ‬
‫ ؟‬.. ‫ﺍﻟﺠﻨﺎﺯﺓ‬
A lokacinda za su yi ma sallah su ce, "A
kawo mamacin"
‫ﻭﻻ ﻳﻨﺎﺩﻭﻧﻚ ﺑﺈﺳﻤﻚ‬
Ba za su kiraka da sunanka ba
‫ﻭﻋﻨﺪﻣﺎ ﻳﺸﺮﻋﻮﻥ ﺑﺪﻓﻨﻚ ﻳﻘﻮﻟﻮﻥ ﻗﺮﺑﻮﺍ ﺍﻟﻤﻴﺖ ﻭﻻ‬
‫! ﻳﻨﺎﺩﻭﻧﻚ ﺑﺎﺳﻤﻚ‬..
Idan za su turbudeka zasu ce "Ku miko da
gawar". Ba za su kiraka da sunankaba
‫ ﻓﻼ ﺗﻐﺮﻙ ﻗﺒﻴﻠﺘﻚ ﻭﻻ ﻳﻐﺮﻙ ﻣﻨﺼﺒﻚ ﻭﻻ ﻧﺴﺒﻚ‬..
Kada ka bari kabilarka ko matsayinka ko
asalinka ya rudeka ...
‫ﻓﻤﺎ ﺃﺗﻔﻪ ﻫﺬﻩ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﻭﻣﺎ ﺃﻋﻈﻢ ﻣﺎ ﻧﺤﻦ ﻣﻘﺒﻠﻮﻥ‬
‫ ﻋﻠﻴﻪ‬..
Duniya itace mafi kankantar abu. Inda muka
fuskanta ne mafi girman abu.
‫ ﺳﻄﻮﺭ ﻣﻦ ﺫﻫﺐ‬..
Ga Wasu Shedaru na Zinari..
‫ﺍﻟﺤﺰﻥ ﻋﻠﻴﻚ ﺳﻴﻜﻮﻥ ﺛﻼﺛﺔ ﺃﻧﻮﺍﻉ؟؟‬
Nau'i uku na bakin cikin ne za su kasannce
a gareka??
1- ‫ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻳﻌﺮﻓﻮﻧﻚ‬
‫ﺳﻄﺤﻴﺎ ً ﺳﻴﻘﻮﻟﻮﻥ‬
‫ﻣﺴﻜﻴﻦ‬
1- Mutaneda suka sanka sama-sama za su
ce: Miskini (Bawan Allah)
-2 ‫ﺃﺻﺪﻗﺎﺅﻙ ﺳﻴﺤﺰﻧﻮﻥ ﺳﺎﻋﺎﺕ ﺃﻭ ﺃﻳﺎﻣﺎ ً ﺛﻢ ﻌﻮﺩﻭﻥ ﺇﻟﻰ ﻭﺿﺤﻜﻬﻢ‬
2- Abokanka za su yi bakin ciki na Awowi ko
Kwanaki daga nan sai su koma ga
hidindimunsu da dare-darensu
-3 ‫ﺍﻟﺤﺰﻥ ﺍﻟﻌﻤﻴﻖ ﻓﻲ ﺍﻟﺒﻴﺖ ﺃﻫﻠﻚ ﺃﺳﺒﻮﻉ‬
‫ﺃﺳﺒﻮﻋﻴﻦ ﺷﻬﺮ ﺷﻬﺮﻳﻦ ﺃﻭ ﺣﺘﻰ ﺳﻨﺔ ؟؟‬
-3 Tsananin bakin-ciki a cikin gida zai kau
bayan Mako guda ko biyu ko kuma har
tsawon shekara??
‫ﻭﻣﻦ ﺛﻢ ﺳﻴﻀﻌﻮﻧﻚ ﻓﻲ ﺃﺭﺷﻴﻒ ﺍﻟﺬﻛﺮﻳﺎﺕ‬
Daga nan kuma za su saka kwandon
mantuwa
‫ﻭﻫﻜﺬﺍﻭﻫﻜﺬﺍ‬
Haka ne
‫ﺍﻧﺘﻬﺖ ﻗﺼﺘﻚ ﺑﻴﻦ ﺍﻟﻨﺎﺱ‬
Labarinka ya kare a tsakanin mutane.
‫ﻭﺑﺪﺃﺕ ﻗﺼﺘﻚ ﻣﻊ ﺍﻟﺤﻘﻴﻘﻴﻪ؟؟؟؟؟‬
Kissarka zata soma a Matabbata??????
‫ﻭﻫﻲ ﺍﻵﺧﺮﺓ‬
Ita ce Lahira
‫ﻟﻘﺪ ﺯﺍﻝ ﻋﻨﻚ؟؟؟‬
Lalle ka rasa???
-1 ‫ﺍﻟﺠﻤﺎﻝ‬
-2 ‫ﻭﺍﻟﻤﺎﻝ‬
-3 ‫ﻭﺍﻟﺼﺤﺔ‬
-4 ‫ﻭﺍﻟﻮﻟﺪ‬
-5 ‫ﻟﻘﺪ ﻓﺎﺭﻗﺖ ﺍﻟﺪﻭﺭ ﻭﺍﻟﻘﺼﻮﺭ‬
-6 ‫ﻭﺍﻟﺰﻭﺟﺔ ؟؟؟‬
1. Kyawo
2.da Dukiya
3.da Lafiya
4. da 'Ya'ya
5. Lalle ka rabuda Gidaje da Benaye.
6 da Mata???
‫ﻭﺑﺪﺃﺕ ﺍﻟﺤﻴﺎﺓ ﺍﻟﺤﻘﻴﻘﻴﺔ‬
ka soma tabbatacciyar rayuwa
‫ ﻭﺍﻟﺴﺆﺍﻝ ﻫﻨﺎ‬:
‫ﻭﺍﻟﺴﺆﺍﻝ‬
Tambaya a nan itace:
‫ﻣﺎﺫﺍ ﺃﻋﺪﺩﺕ ﻟﻘﺒﺮﻙ ﻭﺁﺧﺮﺗﻚ؟؟؟؟؟؟؟؟؟‬
mene ne ka tanada domin Kabarinka da
Lahirarka?????????
‫ﻫﺬﻩ ﺣﻘﻴﻘﺔ ﺗﺤﺘﺎﺝ ﺍﻟﻰ ﺗﺄﻣﻞ ؟؟؟؟؟؟؟؟؟؟‬
wannan gaskiya ce da ke bukatar
tunani????????
‫ﺍﺣﺮﺹ ﻋﻠﻰ ؟؟‬
To ka kiyaye da??
-1 ‫ﺍﻟﻔﺮﺍﺋﺾ‬
-2 ‫ﺍﻟﻨﻮﺍﻓﻞ‬
-3 ‫ﺻﺪﻗﺔ ﺍﻟﺴﺮ‬
-4 ‫ﻋﻤﻞ ﺻﺎﻟﺢ‬
-5 ‫ﺻﻼﺓ ﺍﻟﻠﻴﻞ‬
‫ﻟﻌﻠﻚ ﺗﻨﺠﻮ‬
1. Farillai
2. Nafilfi.
3. Sadaka a boye.
4. Sallar Dare
wata kilan ka tsira
‫ﻟﻮ ﺳﺎﻋﺪﺕ ﻋﻠﻰ ﺗﺬﻛﻴﺮ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺑﻬﺬﻩ ﺍﻟﻤﻘﺎﻟﺔ ﺇﻥ‬
‫ﺷﺎﺀ ﻪﻠﻟﺍ‬
da kuma zaka iya taimakawa wajen
fadakrada mutane akan wannan maganar .
Da yardar Allah:
‫ﺳﺘﺠﺪ ﺃﺛﺮ ﺗﺬﻛﻴﺮﻙ ﻓﻲ ﻣﻴﺰﺍﻧﻚ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ‬
Zaka samu tasirin tunatarwarka a
ma'auninka ranar Kiyama.
) ‫( ﻭﺫ ّﻛﺮ ﻓﺈﻥ ﺍﻟﺬﻛﺮﻯ ﺗﻨﻔ ُﻊ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ‬
(ka tunatar lalle tunatarwa na amfanar
Muminai)
‫ﻟﻤﺎﺫﺍ ﻳﺨﺘﺎﺭ ﺍﻟﻤﻴﺖ‬
me Ya sa Mamaci ke zabin
“ ‫” ﺍﻟﺼﺪﻗﺔ‬
‫ﻟﻮ ﺭﺟﻊ ﻟﻠﺪﻧﻴﺎ‬
Sadaka
Da zai dawo a Duniya.
‫ﻛﻤﺎ ﻗﺎﻝ ﺗﻌﺎﻟﻰ‬
kamar dai yadda Madaukakin Sarki ya ce:
‫ﺭﺏ ﻟﻮﻻ ﺃﺧﺮﺗﻨﻲ ﺇﻟﻰ ﺃﺟﻞ ﻗﺮﻳﺐ‬
‫ﻓﺄﺻﺪﻕ‬
Ya Ubangiji da dai ka dan yimini jinkiri
zuwa wani dan lokaci
domin in yi Sadaka
‫ ﻭﻟﻢ ﻳﻘﻞ‬:
Kuma bai ce:
domin in yi Umrah
Ko Sallah
Ko Azumi ba .
‫ﻻﻋﺘﻤﺮ‬
‫ﺍﻭ ﻷﺻﻠﻲ‬
‫ﺃﻭ ﻷﺻﻮﻡ‬
‫ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻌﻠﻤﺎﺀ‬:
‫ﻣﺎ ﺫﻛﺮ ﺍﻟﻤﻴﺖ ﺍﻟﺼﺪﻗﺔ ﺇﻻ ﻟﻌﻈﻴﻢ ﻣﺎ ﺭﺃﻯ ﻣﻦ ﺍﺛﺮﻫﺎ‬
‫ﺑﻌﺪ ﻣﻮﺕ‬
Malamai sun ce:
Mamaci bai ambaci Sadaka ba face sai
domin
irin girman tasirinta ne da ya gani a bayan
mutuwa.
‫ﻓﺄﻛﺜﺮﻭﺍ ﻣﻦ ﺍﻟﺼﺪﻗﺔ‬
ku yawaita yin Sadaka
‫ﻓﺈﻥ ﺍﻟﻤﺆﻣﻦ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ ﻓﻲ ﻇﻞ ﺻﺪﻗﺘﻪ‬
hakika Mumini zai kasance a karkashin
inwar Sadakarsa a ranar Kiyama.
‫ ﻭﺃﻓﻀﻞ ﺻﺪﻗﺔ ﺗﻔﻌﻠﻬﺎ ﺍﻵﻥ ﻫﻲ‬:
Mafificiyar Sadakar da zaka yi a yanzu itace
:
‫ﻧﺸﺮ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﻜﻼﻡ ﺑﻨﻴﺔ ﺍﻟﺼﺪﻗﺔ‬
Yada Wannan magana da niyyar yin Sadaka
‫ﻷﻥ ﻛﻞ ﻣﻦ ﺳﻴﻄﺒﻖ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﻜﻼﻡ ﻭﻳﻌﻠﻤﻪ ﻟﻸﺟﻴﺎﻝ‬
‫ﺍﻟﻘﺎﺩﻣﺔ ﻓﺄﺟﺮﻩ‬
Domin duk wanda ya Aiwatar da Wannan
magana, to Ladarsa
‫ﻳﺼﻠﻚ ﺑﺈﺫﻥ ﻪﻠﻟﺍ‬
Zata sadu da kai da izinin Allah
See Translation
Sirrin Amarya da Ango

HIRA MAI DADI TSAKANIN NANA AISHA DA


ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)....... NANA AISHA
(R.A) wata rana suna zaune da manzon allah
(s.a.w) ta kura masa ido tana kallonsa, can sai
tace ya rasulillahi wai don allah yaya wannan
yusif
din yake da akace mata saboda tsaban kyansa
sun
ganshi har yanka hannayensu suke ????????????
Kawai sai manzon allah (s.a.w) ya bude tafin
hannunsa mai albarka kawai ya nuna mata
fuskan
annabi yusif yace mata ga yusif din, sai NANA
AISHA tai murmushi tace wani abu sai mata
inama
baku yanka hannayenkuba kuzo kuga shugaban
kyawawa, ta kara dacewa ya rasulillahi tafin
hannunnan naka yafi fuskar ANNABI YUSIF din
kyau sallallahu alaihi wasallam ya ALLAH ka
sada
fuskokinmu da wannan kyakkyawar fuska ta
ANNABI MUH'D (S.A.W) dan girman al-qur'ani
indai kai masoyin ANNABINE KA TURAWA
MUTUM
7 DAN GIRMAN ALLAH (S.W)
Hakuri da iyali Kauna ce.
Hakuri da makwabta dattaku ne.
Hakuri da jama'a mutunci ne.
Hakuri da bin dokokin ALLAH shi ne Imani.

*Barkanmu da warahaka*
ZAUREN FIQHU
MAGANIN CIWON KUNNE :
TAMBAYA TA 2471
*******************
Assalamu alaika. Malam ya gida ya iyali? Sunana asiya
muda lawal, daya daga cikin daliban ka na zauren fiqhu, tun
ina qarama hearing problem ya sameni anyi magungunan,
asibiti, hausa, islamic, har ruqiyya anyi ba nasara sai dai da
sauqi, ko akwai wani taimakon da zakuyi mun? Abun yana
affect din karatu na.
AMSA
*******
Wa alaikis salam wa rahmatullahi wa barakatuhu.
Wasu sun ce Mushroom Oil yana magance matsalolin ciwon
ido da na kunne. Amma dai wanda muka bayar aka jarraba
kuma aka dace shine wannan :
Ki samu Man Habbah da Man Zaitun. Ki karanta Fatiha,
Ayatul Kursiyyi, Ayatush shafa'i, Qul Huwal-Lahu da Falaki
da Nasi, tare da Salatun Nabiyyi (saww). Sannan ki rika
digawa acikin kunnen ko idon.
In sha Allahu idan ma yana da Alaqah da jinnu to za'a samu
waraka. Idan ma wata chutar ce ta toshe miki kunnen, to
albarkacin wadannan surori da ayoyin na Alqur'ani zaki
samu waraka.
WALLAHU A'ALAM.
DAGA ZAUREN FIQHU 07064213990 (01/07/1439
18/03/2018).
ZAUREN FIQHU
IDAN ALQIYAMAH TA TSAYA (8)
********************************
Idan Alqiyamah ta tsaya, rana ce babba wacce halittun
farko da na Qarshe basu tabargnin irinta ba, kuma ba zasu
sake ganin tamkarta ba.
Rana ce wacce zata zo da abubuwan mamaki wadanda sunfi
gaban Qidayuwa.. Misali :
Akwai mutanen da ka sansu anan duniya.. Kuma a iyakar
sanin da kayi musu sun rayu ne amatsayin kafirai.. Amma
awannan ranar Allah zai tashesu acikin muminai.. Dalili
saboda sunyi imani kuma sunyi kalmar shahada a Qarshen
rayuwarsu.
Akwai kuma mutanen da ka sansu sun rayu acikin
Musulmai, kuma karkashin tutar Musulunci. Sai da awannan
ranar zasu tashi babu imanin, kuma za'a riskar dasu cikin
jama'ar kafirai bisa dalilin cewa sun mutu babu imanin.
Kodai sun kafirta akarshen rayuwarsu, ko kuma sun aikata
ayyukan kafircin kuma sun mutu ba tare da sun tuba ba.
Daga cikin irin ayyukan dake janyo ma mutum mutuwar
kafirci akwai :
- Kafirta Musulmai.
- Asiri da champi da tsafe-tsafe ko zuwa wajen bokaye da
'yan duba.
- Wulakanta Alqur'ani ko fa'din miyagun kalamai akan
Annabi (saww) ko wani daga Iyalan gidansa ko chutar dashi
ko su.
Idan Alqiyamah ta tsaya lallai akwai mutanen da bisa
zatonsu sun dade suna ibadah ko kuma wani nau'in
ayyukan alkhairi kamar sadaqah ko kyauta, to amma
awannan ranar ba zasu samu komai acikin ladan ayyukan
ba, saboda tun asali sunyi ne akan riya ko neman yabo
awajen mutane.
Idan Alqiyamah ta tsaya akwai mutanen da zasu samu
Miliyoyin lada acikin mizanin ayyukansu, ba tare da sanin ta
yadda wannan ladan ya riskesu ba. Za'a sanar dasu cewa
ladan ya ruskesu ne ta hanyar sadaqah mai gudana
(Sadaqatun Jariyah) wanda suka bari aduniya, ko ilimi ko
Sana'a ko addu'ar 'ya'yansu.
Hakika Allah ba ya tozarta ladan bayinsa masu kyautatawa.
NASIHA CE DAGA ZAUREN FIQHU WHATSAP

You might also like