You are on page 1of 16

MUHIMMANCIN HAXIN KAI

DA ILLAR RARRABUWA

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
08032989042 (abellodogarawa@gmail.com)
Savani da Rarrabuwa a cikin Alumma [a]
o A yau, rarrabuwa da savani a tsakanin Musulmai na daga
cikin manyan matsalolin da ke addabar alumma.
o A babin qaddara, savani a tsakanin Musulmai wani abu ne
da aka qaddara tun farko, don haka dole ne ya auku.


.
o

[Hud, 11:118-119]
o Kuma Manzon Allah (saw) ya bayyana cewa ya roqi Allah
(twt) ka da Ya sanya savani a tsakanin alummarsa, amma
Allah bai amsa masa wannan adduar ba [Muslim]











o


Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 2
Savani da Rarrabuwa a cikin Alumma [b]
o Haka kuma, Manzon Allah (saw) ya tabbatar da cewa
alummarsa za ta yi savani, kuma za ta kasu gida sabain da
uku (73), kamar yadda Yahudu da Nasara suka rarraba.
[ Abu Dawud] o








[Abu Dawud] .
o Duk da haka, an nemi musulmai da yin riqo da sabubban da
za su hana su rarrabuwa, domin su zamanto alumma guda
xaya, bisa qaidar : : ,
kamar yadda Allah (twt) Ya siffanta su:
[Anbiy, 21:92]
o

Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 3
Haxin kai ba Rarrabuwa ba [a]
o Allah (Maxaukaki) Ya yi umurni da haxin kai, da yin riqo
da igiyarSa, kuma Ya hana rarrabuwa.
[Aal Imrn, 3:103]
o

o Ya bayyana cewa jayayya da savani na haifar da rauni da
rashin qarfi ga alumma.
[Anfl, 8:46]
o

o Ya tsawatar game bin hanyar waxanda suka rarraba, suka yi
savani a tsakaninsu, kasancewar Manzon Allah (saw) ba shi
a kan irin wannan hanya.
[ Aal Imrn, 3:105]

o


[Anm, 6:159]
Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 4
Haxin kai ba Rarrabuwa ba [b]
o Ya bayyana cewa son a rarraba, da kuma son yin savani, na
daga cikin xabiun mushrikai.
.



o





[Rm, 30:31-32]
o Ya nuna Annabawa da suka gabata sun rayu cikin qoqarin
kawo haxin kai da kore rarrabuwa a tsakanin jamaarsu.

.






.









o
[Xaaha, 82-94]

o Ya wajabta bin addini sahihi, wanda ba rarrabuwa a cikinsa,
kamar yadda a ka yi wa Manzanni wasicci tun farko.
[Shr, 42:13] o

Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 5
Haxin kai ba Rarrabuwa ba [c]
o Lokacin da Manzon Allah (saw) ya isa Madina, haxin kai,
da kaxaituwar manufa su ne abin da ya fara ba muhimmanci
wajen samar da alummar farko.
o Bayan gina masallacin Quba don ya zamanto matattarar
masu imani, Manzon Allah (saw) ya yi amfani da yan
uwantaka wajen samar da haxin kai da toshe kafar
rarrabuwa a tsakanin Sahabbai.
o Daga nan, Manzon Allah (saw) ya bayyana masu cewa
Allah (twt) bai yarda da rarrabuwa a tsakanin Musulmai ba.


o

[Muslim]

Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 6
]Haxin kai ba Rarrabuwa ba [d
o Kuma ya nuna cewa son rarrabuwa da jawo savani a
tsakanin waxanda ke haxe naui ne na butulce wa niimar
Allah, kuma xabia ce daga xabiun Shaixan.





o


][Bukhari; Muslim
o
][Muslim

o
: :
: :
][Muslim :
:


Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 7


Haxin kai ba Rarrabuwa ba [e]
o Hatta a cikin saye da sayarwa, Manzon Allah (saw) ya hana
yin abin da zai kawo rarrabuwa a tsakanin waxanda ke haxe,
matuqar ba bu larura ko wata babbar maslaha.














:





o

:

:








[Haakim] :
o Wannan ke nuna cewa haxin kai da kaxaituwar manufa,
ginshikai ne a cikin rayuwar alummar Musulmai, kamar
yadda rarrabuwa ta ke jawo cikas da matsaloli a cikin
alumma.
o Tambayar ita ce: me ke jawo rarrabuwa a tsakanin Musulmai?
Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 8
Dalilan Rarrabuwa [a]
1) Makircin abokan gaba, da amfani da salon ( divide
and rule), don haifar da rarrabuwa a tsakanin Musulmai.
2) Kauce wa hanyar Allah, da juya baya ga karantarwar
Alqurani da Sunnah, da ruxuwa da hanyar kafirai.













[Anaam, 6:153]















[Muslim]
3) Barin sashen Shariar Allah
[Maaidah, 5:14]













Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 9


Dalilan Rarrabuwa [b]
4) Rashin dacewa da rahamar Allah
[Hud, 11:118-119]
.

[Ahmad da Haakim]

5) Son zuciya wanda ke jawo qiyayya, da hassada, da son


shugabanci, da taqama da raayi ko fahimta, da xabiar
qungiyanci ko taassubanci ga mazhaba ko malami
[Shuuraa, 42:14]

[Rum, 30:32]

Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 10


Dalilan Rarrabuwa [c]
6) Bidioin da a ka shigar cikin addini waxanda ke jawo
savani a tsakanin masu aikata bidioin da waxanda suka
ja daga.
[Anaam, 6:153]

7) Jahiltar qaidodin muamala da nassosi ( )saboda
rashin iya banbance tsakanin , da
saboda savanin Malamai game da
dangane da nassi, da bambanci tsakanin , d.s.

" :) (



!".
Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 11
Illolin Rarrabuwa [a]
1) Sava wa umurnin Allah game da hani a kan rarrabuwa
2) Barin hanyar Allah, musamman a cikin , ta yadda
mutane za su riqa yin soyayya ko qiyayya bisa tsarin
qungiyanci ko vangaranci ko mazhaba ko raayi,
maimakon qaidar imani da bin dokokin Allah.
3) Raunin cikin gida: rashin tasiri cikin alamura; rashin
shugabanci; yawan savani; tavarvarewar tarbiyya; son
zuciya; qungiyanci, d.s.
[Anfl, 8:46]

[Abu Daawud; Baihaqi] " ":

Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 12


Illolin Rarrabuwa [b]
4) Ci baya a dukkan vangarorin rayuwa, da qasqanci
wanda zai lulluve alumma

*
*

Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 13


Hanyoyin samar da Haxin Kai
1) Ikhlasi da qudurce cewa alumma na buqatar hadin kai,
kuma rarrabuwa na daga matsalolin da ya zama wajibi a
magance.
2) Komawa ga Alqurani da Sunnah, da xabbaqa su bisa
fahimtar magabata, don su ne ginshiqin haxin kai na gaskiya.
3) Bambance nauoin savani, da dalilan savani, da xabbaqa wa
kowannensu hukuncin da ya dace da shi.
4) Lazimtar ladubba wajen muamala da savani, da tattaunawa
game da savani, da ba da fatawa game da masalolin savani.
5) Adduar samun haxin kai na gaskiya a cikin alumma.

Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 14


]Daga Qarshe [a
Savani a cikin alumma dangane da wasu masaloli abu ne
wanda ba makawa sai ya auku.
Abin da a ka hana shi ne rarrabuwa a tsakanin Musulmai
saboda masalolin da tun zamanin Sahabbai ko Tabiai da
waxanda suka biyo bayansu an yi savani, ba tare da wani
daga cikinsu ya aibanta wani ba.
- - " : ":
" - -

" :








Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 15
]Daga Qarshe [b

:

Saturday, July 2, 2016 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 16

You might also like