You are on page 1of 16

MUHIMMANCIN HAXIN KAI

DA HAXARIN RARRABUWA

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
08032989042 (abellodogarawa@gmail.com)
Savani da Rarrabuwa a cikin Alumma [a]
o A yau, rarrabuwa da savani a tsakanin Musulmai na daga
cikin manyan matsalolin da ke addabar alumma.
o A babin qaddara, savani a tsakanin Musulmai wani abu ne da
aka qaddara tun farko, don haka ba makawa dole ya auku.


.
o

[Hud, 118-119]
o A Hadisin Muslim, Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa
ya roqi Allah (TWT) ka da Ya sanya savani a tsakanin
alummarsa, amma Allah bai amsa masa wannan adduar ba











o



Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 2
Savani da Rarrabuwa a cikin Alumma [b]
o Haka kuma, Manzon Allah (SAW) ya tabbatar da cewa
alummarsa za ta yi savani, kuma za ta kasu gida sabain da
uku (73), kamar yadda Yahudu da Nasara suka rarraba.
[ Abu Dawud] o







[Abu Dawud]
o Duk da haka, an nemi musulmai da su yi riqo da sabubban da
za su hana farraqa da rarraba a tsakaninsu, don su zamanto
alumma xaya, bisa qaidar: ( :;)
( :)

[Anbiy, 92] o

Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 3
Haxin kai ba Rarrabuwa ba [a]
o Allah (Maxaukaki) Ya yi umurni da haxin kai kuma Ya hana
rarrabuwa, kamar yadda ya hana jayayyar da za ta kai ga
savani kasancewar hakan na haifar da rauni da rashin qarfi
ga alumma.
[Aal Imrn, 103]
o

[Anfl, 46]
o

o Kuma Allah (TWT) Ya tsawatar game bin hanyar waxanda
suka rarraba, suka yi savani a tsakaninsu, kasancewar
Manzon Allah (SAW) ba shi a kan irin wannan hanya.
[ Aal Imrn, 105]


o


[Anm, 159]

Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 4
Haxin kai ba Rarrabuwa ba [b]
o Haka kuma, Ya bayyana cewa son a rarrabuwa da kuma son
yin savani, na daga cikin xabiun mushrikai.
.







o
[Rm, 31-32]
o Ya nuna Annabawan da suka gabata sun rayu cikin qoqarin
kawo haxin kai da kore rarrabuwa a tsakanin jamaarsu.

.







.







o
[Xaaha, 92-94]

o Ya wajabta bin addini sahihi, wanda ba rarrabuwa a cikinsa,
kamar yadda a ka yi wa Manzanni (AS) wasicci tun farko.
[Shr, 13] o

Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 5
Haxin kai ba Rarrabuwa ba [c]
o Haka kuma, lokacin da Manzon Allah (SAW) ya isa
Madina, haxin kai, da kaxaituwar manufa su ne abin da ya
fara ba muhimmanci wajen samar da alummar farko.
o Bayan gina masallacin Quba don ya zamanto matattarar da
za ta ba da manufar bai xaya, Manzon Allah (SAW) ya yi
amfani da yan uwantaka wajen samar da haxin kai, da
toshe qofar rarrabuwa a tsakanin Sahabbai.
o Daga nan, Manzon Allah (SAW) ya bayyana masu cewa
Allah (TWT) bai yarda da rarrabuwa ba a tsakaninsu.


o

[Muslim]

Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 6
]Haxin kai ba Rarrabuwa ba [d
o Kuma ya nuna cewa son rarrabuwa da jawo savani a
tsakanin waxanda ke haxe, naui ne na butulce wa niimar
Allah, kuma xabia ce daga xabiun Shaixan.




o


][Bukhari; Muslim
o
][Muslim

o
: :
: :
][Muslim :
:

Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 7
Haxin kai ba Rarrabuwa ba [e]
o Hatta a cikin saye da sayarwa, Manzon Allah (SAW) ya hana
yin abin da zai kawo rarrabuwa a tsakanin waxanda ke haxe,
matuqar ba bu larura ko wata babbar maslaha a cikin haka.














:





o

:

:








[Haakim] :
o Wannan ke nuna cewa haxin kai da kaxaituwar manufa,
ginshiqai ne a cikin rayuwar alummar Musulmai.
o Haxin kai na kawo soyayya da yan uwantaka da rayuwa mai
daxi a tsakanin mutane kamar yadda rarrabuwa ke jawo cikas
da matsaloli a cikin alumma.
Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 8
Dalilan Rarrabuwa [a]
1) Makircin abokan gaba, waxanda ke amfani da salon
don haifar da rarrabuwa a tsakanin Musulmai bisa dalilin
siyasa ko qabila ko vangaranci, ko murguxaxxen tarihi.
2) Kauce wa hanyar Allah, da juya baya ga karantarwar
Alqurani da Sunnah bisa fahimtar magabata na qwarai.




o
[Anaam, 153]
3) Barin sashen Shariar Allah saboda ruxuwa da kafirai

[Maaidah, 14]












o

[Ibn
o
Maajah]
Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 9
]Dalilan Rarrabuwa [b
)4 Ruxuwa da hanyoyin vata da waxanda ba Musulmai ba
ke ta qoqarin yaxawa ta hanyoyi daban-daban









o








] [Muslim

][Tirmidhi
5) Rashin dacewa da rahamar Allah

][Hud, 118-119 . o
o
][Anaam, 65










][Ahmad da Haakim o
Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 10
Dalilan Rarrabuwa [c]
6) Son zuciya wanda ke jawo qiyayya, da hassada, da son
shugabanci, da taqama da raayi ko fahimta, da xabiar
qungiyanci ko taassubanci ga mazhaba ko malami, da
xabiar , ta hanyar zuwa da , da .
[ Shuuraa, 14] o
[ Baqarah, 213]


[Rum, 32]
7) Bidioin da a ke shigarwa cikin addini waxanda ke jawo
savani a tsakanin masu aikata bidioin da waxanda ke
yaqi da su.
[Anaam, 6:153] o

Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 11
Dalilan Rarrabuwa [d]
8) Jahiltar qaidodin muamala da nassosin Shariah ()
wajen fatawa da karantarwa saboda rashin iya banbance
tsakanin , da
saboda savanin Malamai game da dangane da
nassi, da bambanci tsakanin , da banbanci
tsakanin da sauransu.
9) Daawar wajen fassara nassosi ko fahimtarsu
savanin fahimtar magabata bisa hujjar ci gaban kimiyya
ko wayewa ko canjin tsarin duniya.

Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 12
Haxarin Rarrabuwa [a]
1) Sava wa umurnin Allah game da hani a kan rarrabuwa
2) Barin hanyar Allah, musamman a cikin , ta yadda
mutane za su riqa yin soyayya ko qiyayya bisa tsarin
qungiyanci ko vangaranci ko mazhaba ko raayi,
maimakon qaidar imani da bin dokokin Allah.
3) Raunin cikin gida: rashin tasiri cikin alamura; rashin
shugabanci; yawan savani; rashin iya taimakon gaskiya,
tavarvarewar tarbiyya; son zuciya; qungiyanci, d.s.
[Anfl, 8:46]
o
[Abu Daawud; Baihaqi] " ": o

Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 13
Haxarin Rarrabuwa [b]
4) Ci baya a dukkan vangarorin rayuwa, da qasqanci
wanda zai lulluve alumma, da rashin manufa cikin
alamura.

:

Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 14
Hanyoyin samar da Haxin Kai
1) Ikhlasi, da qudurce cewa alumma na buqatar hadin kai,
kuma rarrabuwa na daga matsalolin da ya zama wajibi a
magance.
2) Komawa ga Alqurani da Sunnah, da xabbaqa su bisa
fahimtar magabata, don su ne ginshiqin haxin kai na gaskiya.
3) Bambance nauoin savani, da dalilan savani, da xabbaqa wa
kowannensu hukuncin da ya dace da shi.
4) Lazimtar tsaka-tsaki ( )da ladubba wajen: muamala da
savani, da tattaunawa game da savani, ko ba da fatawa game
da masalolin savani.
5) Adduar samun haxin kai na gaskiya a cikin alumma.
Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 15
Daga Qarshe
:



Friday, July 27, 2017 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 16

You might also like