You are on page 1of 8

Ardo Shugaba (The Leader).

2. Gidado - Masoyi (The Loved One).

3. Barkindo - Albarkantacce (The Blessed One).

4. Chubado Zabebbe (The Choosing

5. Gaabdo - Farin-ciki (The Joy).

6. Chenido - Mai hakuri (The Persevere) Not too sure.

7. Modibbo - Malami (The Lettered One).

8. Labbo - Takobi (Sword).

9. Bodéjo - Ja (Red)

10. Balewa/Baleri - Baki (Black).

11. Danejo - Fara (White).

12. Manga/Maudo - Babba (Big/Senior).

13. Petel/Peto - Karami (Small especially a brother or a sister).

14. Adda Manga - Babbar yaya (senior sister)

15. Adda Petel - Tokwaran uwa (this name is usually given to a daughter that namesake her
mother's or Father's junior sister)

16. Baldo - Mai taimako (helper).

17. Bello - Kyakyawa (Sweetness).

18. Gaji - Dan'auta (Last born).

19. Muido - Mahakurci (The Patience one).

20. Iya - Uwa (A senior brother).

21. Hamma/Bobbo - Wa/Yahya (A senior brother).

22. Chuto - Dan'takwaye (A twin).

23. Dadda/Adda - Babbar yaya (A senior sister).


24. Lamido - Sarki (King).

25. Jauro - Yarima (Prince).

26. Jagordo - Jagora (A Lieutenant).

27. Dada - Uwa (A mother).

28. Ba-Petel - Tokwarankaka (Grandpa's namesake).

29. Ba-Manga - Tokwaran wa/kanin kaka (Grandpa's senior or junior brother's namesake).

30. Garga - Gwarzo (Champion).

31. Buba - Amintacce (Trustworthy person).

32. Shatu - Jagoran mata (Women leader).

33. Kwairanga - Alheri (Blessing)

34. Geedè - Rabo (Success)

35. Jungudo - Dalili (fate)

Ko damata maa = Me ke damunka/ki.


Wala ko damata'am = Ba abinda yake damuna.
Ɗun ko damata'am = Akwai abin da yake damuna.
Bananta ɗuume = Kamar me.
Bananta ko ɗume = Kamar komai
Noi indema = Ya sunan ki.
Noi inde daadama = Ya sunan mamanki.
Noi inde baabama = Ya sunan babanki.
Noi inde wuromon = Ya sunan garin ku.
Noi inde meraɓema = Ya sunan kannenki.
Noi inde fadde mon = Ya sunan anguwan ku.
Noi inde lamɗo mon = Ya sunan sarkin ku.
Noi inde hamma ma = Ya sunan yayan ki.
Noi inde Adda ma = Ya sunan yayanki mace.
Noi inde goggo ma = Ya sunan kanwar baban ki.
Noi inde yapendo ma = Ya sunan kanwar mamanki.
Noi inde kawu ma = Ya sunan kanin mamanki.
Noi inde bappa ma = Ya suna kanin baban ki.
Noi inde ardiɗo mon = Ya sunan shugaban ku
Sobajo'am nafiki'a= abokina ya munafurcini.
Sobajo'am= aboki na.
Sobajo'am oɗon yiɗi'am=abokina ya na sona
Mi yahan lumo=Zanje kasuwa.
Mi yahan jangirde=Zanje karatu.
Mi yahan sare=Zanje gida.
Mi yahan kugal=Zanje aiki.
Mi yahan lenal=Zanje aike.
Mi yahan sibiti=Zanje Asbiti.
Mi yahan julurde=Zanje masallaci.
Mi yahan kofgol=Zanje gaisuwa.
Mi yahan hirde=Zanje hira.
Mi yahan hufnugo julde=Zanje gaisuwan sallah.
Mi yahan larugo fijirde=Zanje kallon wasa.
Temere=100
Temere ɗiɗi=200
Temere taati=300
Temere nayei=400
Temere jui=500
Temere jeigo=600
Temere jeɗiɗi=700
Temere jetaati=800
Temere jeenayei=900
Ujunaire=1000k
Ahasiti naa = Ka karya.
On hasiti = Kun karya.
Mi hasiti = Na karya.
Mi hasitan = Zan karya
Ohasiti = Ya karya.
Kamɓe hasiti = Su suka karya.
Mo on hasitai = Waye bai karya ba
Jemma waɗi=Dare yayi.
Mi dillan hirde=Zan tafi hira.
Jemma waɗi mi dillan hirde=Dare yayi zan tafi hira.
Anɓe moi=Ka/ke da waye.
Minbe sobajo'am=Ni da abokina.
Awartan lau=Zaka dawo da wuri.
Taata fah ajenga=kada fa kayi dare.
Mi jengata ko=Ba zanyi dare ba.
Min = Ni.
An = Kai
Am = Na
Be = Da.
Mi nin = Mu.
Kamɓe = Su.
To = wan can.
Ovi = Yace.
Ɓevi = sunce
Muvi = Wa yace
Mi yeɗi maa = Ina son ka/ki.
O'yeɗi'am = Yana/tana so na.
O'yeɗi mo = Yana/tana son shi.
Ɓe ɗon yeɗidiri = Suna son juna.
Ɓe ɗon yeɗi'am = Suna so na.
Ɓe ɗon yeɗi = Suna so.
Kamɓe yeɗi = Su suke so.
Kamɓe fuu ɓe yeɗi = Suma duk kansu suna so
Follere ɓe alaayahu = Yakuwu da alaiyyahu.
Barkoje = Kubewa.
Gabai = Rama.
Galaganji = Zogale.
Guboɗo = Karkashi.
Laloo = Ayoyo.
Shuwaaka = Suwaka.
Butali = Masara.
Gauri = Dawa.
Marori = Shinkafa
Debbo'am = Mata na.
Gorko'am = Miji na.
Daada ɓukkwai'am = Uwar 'ya 'ya na.
Baaba ɓukkwai'am = Uban 'ya 'ya na.
Baaba'am = Uba na.
Baaba daiɗo'am = Mahaifina.
Daada = Uwa.
Daada'am = Uwa na.
Daada daiɗo'am = Mahaifiya ta.
Avetiri hande = Ka/ki makara yau.
Mi vetiri = Na makara.
Ovetiri = Ya/ta makara.
Ko vetirirmaa = Me ya makaran da ka/ki.
Ko waɗi avetiri = Me yasa ka/ki makara.
Ko waɗi on vetiri = Me yasd kuka makara.
Ko waɗi ɓe vetiri = Me yasa suka makara.
Hanko on vetiri = Shi/ita ta makara
Noi yedeyel'am = Ya dai masoyiyata.
Wala sam yedeyel'am = Ba komai masoyina.
Atabitini = Ka/ki tabbata.
Oho = Ee.
Nonnon = Haka ne.
Mi ɗou yiɗima haa der yonki'am = Ina son ka/ki har cikin raina.
Wala bamaɗa haa'am = Ba kamar ka/ki aguna.
Deveti ful sei to mi numima = Duk wani safiya sai na tuna ka/ki.
Mi yeɗata sei ɓe maa = Ba zan rayu ba sai da ka/ki.
Mi yiɗi ye'ogoma = Ina son ganin ka/ki.
Mi wawan larugoma kala wakkati = Zan iya ganin ka/ki a ko wani lokaci.
A wawan = Za ka iya.
Ɓagaɗo ɓe ɓagateɗo = Amarya da Ango.
Mi ɓagan = Zanyi aure.
Mi ɓagi = Nayi aure
Mi ɓagatako = Ba zanyi aure ba.
Oɓagatako = Ba zaiyi aure ba/ita.
Dei a ɓagi = Yaushe kayi aure.
Dei a ɓagata = Yaushe zakayi aure.
Mi ɓagi roɓe taati wakkati gotel = Na auri mata uku a lokaci daya
Naane na hande = Da ba yanzu ba.
Naane = Da.
Jamanu waili = Zamani ya canja.
Jamanu = Zamani.
Waili = Ya canja
Wailitoggo = Juyawa
Ko juti ful ɓe ragare = Duk abin da yayi saye yana da karshe.
Wala mo buri huddirore = Ba wanda yafi karfin kaddara.
Jomirawo on mo bauɗe koɗume = Ubangiji shine mai ikon komai.
Mi waari mi tawai ma = Nazo ban same ki/ka ba.
Mi wari mi tawimo = Na zo na same shi.
Mi tawimo = Na same ta/shi.
Oɗon? = Yana nan/tana nan.
Owalaɗon = Bayanan/ba ta nan.
Zanje kasuwa=Mi yahan luumo.
Zanje karatu=Mi yahan jangirde.
Zanje gida=Mi yahan sare.
Zanje asbiti=Mi yahan sebiti

Dare=Jemma.
Rana=Naage.
Safe=Fajiraa.
Yamma=Kikiɗe.
Asuba=Subahaa.
Sakar rana=Chaaka naage.
Sakar dare=Chaaka jemma.

Mi ɗu hajama= Ina kishin ka/ki.


Gam ɗume=Saboda me.
Duu ɗume=A kan me.
Me ka ke so? - dou me a yiɗii? Me ka ke so? - dou me a yiɗii?

Allah Rokka.en Jamu


Allah Yabamu Lafiya
Allah Rokka.en Risku
Allah Yabamu Arziki
Miyarai kosan?
Zanca Nono
Miyarai Diyam?
Zanca Ruwa
Mihari?
Naqoci
Amma Waddoi D'umma Mingia
Kaima Kawo Taka Mugan

1= Miɗo wara. Ina zuwa. I'm coming.


2= Miɗo raara. Ina kallon. I'm looking,
3= Miɗo golla. Ina aiki. I'm working,
4= Miɗo dilla. Ina tafiya. I'm going,
5= Miɗo yiɗi. Ina so. I'm loving.
6= Miɗo ɗaɓɓita. Ina nema. I'm seeking,
7= Miɗo nana. Ina ji. I'm feeling,
8= Miɗo jaanga. Ina karatu. I'm reading,
9= Miɗo dogga. Ina gudu. I'm running,
10= Miɗo fija. Ina wasa. I'm playing
1] Kenya, Jiya,
Kenya mi looti, Jiya nayi wanki,
2] Hecci Kenya, Shekaran Jiya,
3] Janngo, Gobe,
Janngo mi yahan luumo, Gobe zanje kasuwa,
4] Faɓɓi Janngo, Banda Gobe,,
5] Jeɗɗire, Sati/ Maako
Jeɗɗije nay no lewru goo, Sati hud'u wata d'aya,
6] Wakkati, Lokaci,
Jamɗi noy Jooni, Karfe nawa yanzu
7] Nyaalooma/Nyande, Ini/Rana,
Hande ndeye nyande, Yau wace ranace,
Sai Degom, Sai Anjuma,
Aɗa yiɗi nyaamu, Kanaso Kaci Abinci,
MIN/ MINEN/MI, NI
Miɗo yiɗi mi nyaama, Inason Naci Abinci,
KANKO/ EMO/ MO, SHI
Emo yiɗi o nyaama, Yanaso Yaci Abinci,
ONON/ OƊON/ ON, KU
Oɗon njiɗi nyaame Kunason KuciAbinci,
KAMƁE/ EƁE/ ƁE, SU
Eɗen njiɗi ɓe nyaame, Sunason Suci Abinci
Ɗum ɗo, Wannan) Ɗum toh, Wancen)
1) Moy Jey Paaɗo ɗo? Waye da Wannan Takalmin,
2) An Jey Paɗo ɗo/ Paɗo Ma Non? Kaine da Wannan Takalmin?
3) Min Jey paɗo ɗo/ Paɗo Am Non,
Ni Nakeda Wannan Takalmin,
4) Kanko Jey Paɗo ɗo/ Paɗo Makko Non,
Shi/Ita Yakeda Wannan Takalmin,
5) Onon Jey Paɗe ɗo/ Paɗo On Non,
Ku Kukeda Wannan Takalmin,
6) Enen Jey Paɗo ɗo/ Paɗe Men Non, Mu Mukeda Wannan Takalmin,
7) Kamɓe Jey Paɗe ɗo/ Paɗe Maɓɓe Non,
Su Sukeda Wannan Takalmin
1) Asawe Asabar
2) Alal Lahadi
3) Altine Attanin
4) Talatha Talata
5) Alarba Laraba
6) Alkhamisa Alhamis
7) Mawnde Jumaa
1) Walde Goo Kwana Ɗaya
2) Balɗe Ɗiɗi Kwana Biyu
1) Asaweere Goo Sati Ɗaya
2) Asaweeje Ɗiɗi Sati Biyu
1) Lewru Goo Wata Ɗaya
2) Lebbi Ɗiɗi Wata Biyu
1) Dungu Goo Shekara Ɗaya
2) Duuɓi Ɗiɗi Shekaru Biyu
1- Rowane Bara) 2- Hikka Bana) 3- Mawri Baɗi)
1) Rowane mi Reemi, Bara Nayi Noma,
2) Hikka mi Reemata, Bana Bazanyi Nomaba,
3) Allah Hollu en Mawri He Djam, Allah yanuna Mana Baɗi Lahiya,

You might also like