You are on page 1of 2

AMINIYA

Juma’a, 3 ga Nuwamba, 2017


TALLA 11
FARFAJIYAR NOUN
Wadda Buxaxxiyar Jami’ar Nijeriya Ta Xauki Nauyi
Tare da Ahmed Garba Mohammed

Yadda Abubakar Imam ya narkar da labaran


‘Dare Dubu Da Xaya’ - Farfesa Abdalla Uba Adamu
A ranar 31 ga Agusta, 2017, a garin Saint Andrews na yankin Sukotland a qasar Birtaniya, an gudanar da wani taro a kan
tasirin labaran shararren littafin nan mai suna ‘Dare Dubu Da Xaya’ ga al’ummar duniya. Taron ya tara manazarta daga
sassa na duniya, waxanda su ka haxa da gabatar da maqaloli. Farfesa Abdalla Uba Adamu, Shugababan (Vice-Chancellor)
Buxaxxiyar Jami’ar Nijeriya, (National Open University of Nigeria, NOUN), wanda fitaccen masanin adabin Hausa ne, shi ne
kaxai manazarcin da ya halarci taron daga nahiyar Afrika. Ya gabatar da maqala a taron mai taken “We Are Not in Baghdad
Anymore”. Bayan taron, AHMED ABBA ABDULLAHI na Sashen Hausa na gidan rediyon BBC ya yi hira da shi a Landan a
ranar 4 ga Satumba, inda Farfesan ya bayyana masa gudunmawar da ya bayar a taron.

B
BC: Wace gudunmawa ka
bayar a wannan taro da
aka yi a Sukotland?
FARFESA ABDALLA: Maqala
na gabatar a kan yadda Abubakar
Imam ya xauki labarai guda tara
daga labaran ‘Dare Dubu Da Xaya’
ya mayar da su zuwa Hausa. Kuma
in na ce ya mayar da su zuwa Hausa,
ba wai fassara su kawai ya yi ba, a’a,
ya narkar da su ne; ya zamanto
cewa idan ka karanta labaran na
ainihi, sai kuma ka zo ka karanta
wanda ya rubuta a ‘Magana Jari Ce’,
ba za ka tava cewa ga daga inda aka
samo waxancan labaran ba.

BBC: Wato ya xauke su ya


maida su nashi, ta yadda ba za a
iya tantancewa ko fassara su aka
yi ba? Marigayi Alhaji Abubakar Imam
Qwarai da gaske. Shi kan sa Ahmad Abba Abdullahi (a hagu) yana zantawa da Farfesa Abdalla
ya faxi haka a cikin labarin da ya Uba Adamu a situdiyo xin BBC Hausa a birnin London dafi. Wanda ya zamanto shi ne ya masu wancan ra’ayi da ke nuni da
rubuta na tarihin rayuwar sa cewa fito da martabar Bahaushe ko ya cewa ba wata gwaninta ce ya yi ba,
maigidan sa, Rupert East, shi ne ya caccanja, saboda haka ya baddala abu. Wannan ita ce kai-tsaye fito da rayuwar Bahaushe a cikin kowa ma na iya yin abin da ya yi?
gaya masa ya ce da shi, “Ka nuna xin kenan, ya riga ya narkar. babban tasirin da zai yi. Sannan na labari. To, ra’ayi dai ba gaba ba ne,
gwaninta a fassarar ka kamar yadda Inda ma ya fi fitowa sosai shi biyu, akwai wani abu da mutane Ba yadda za a yi ka karanta ko? Kowa na da nasa ra’ayin.
wanda ka ke fassarowa daga shi shi ne “Labarin Wani Mutum Da da yawa wataqila ba su fahimta ‘Magana Jari Ce’ ka ce daga Jamus Kuma ra’ayi riga ce, kowa nasa zai
ma ya nuna gwaninta a yaren sa.” Sa”. A qarshen labarin na ainihin, ba ko kuma ba su sani ba: babu aka xauko labarin ma, ko daga sa. Tabbas, akwai masu wannan
wani basarake ne ya samu matar wani littafi na Bahaushe da ya yi Indiya ko daga }asar Larabawa. tunanin cewa ai babu wani abu da
To amma Farfesa, waxanne sa ya yi mata dukan tsiya. Amma kamar ‘Magana Jari Ce’. Ko za ka ce Yanzu misali, ita kan ta akun ya yi abin da ake kira original, wato
ne daga cikin waxannan labarai a yadda Abubakar Imam ya fassara gaskiya ne abin, wato qirqira ne, ko kuturun daga Indiya aka xauko ta! qirqirar kan sa, kawai an dai xauka
tara? Ko za a iya faxa mana wasu shi ko kuma ya baddala shi, sai ya baddalawa ne ko ma dai menene, Kuma shi ma yadda ya tsara labarin ne an ba shi ya yi. To, amma ba fa
daga ciki saboda masu sauraren zamanto cewa duk wani magana babu littafin adabin Bahaushe aku xin, da farko ta zamanto kamar fassara ya yi ba. Sauran al’ummatan
mu waxanda su ka karanta na cin zarafin mata ya fitar da shi, da ya ke da tasirin da ya yi kamar a ce ita ce matashiyar labarin, haka da mu ka yi nazari da su a St.
littafin? ya watsar da shi. Saboda haka idan ‘Magana Jari Ce’ wajen nuna sarrafa aka xauko a wancan labarin da ake Andrews University su fassara aka
Akwai “Kwaxayi Mabuxin ka duba za ka ga cewa Abubakar labari da wajen kuma nuna aqidar kiran sa ‘Tutinama’, shi ma haka aka yi kai-tsaye, kalma da kalma aka
Wahala”, akwai “Labarin Manomi Imam ya fi kyautata wa mata Bahaushe. xauko labarin akun. Kuma ita ma xauka aka fassara zuwa wani yare.
Da San Sa Da Kuma Jakin sa”, da saboda a cikin labarin ma bai Kuma a yanzu haka wannan sihirtacciya ce; wato enchanted su Saboda in da zai xauki na gasken
kuma “Babu Wahalalle Sai Mai ma xauki matar ya kawo ta cikin littafin, ‘Magana Jari Ce’, shi ne ke cewa, saboda ta na magana, ta da da yawa daga cikin abubuwan
Kwaxayi”, da kuma “Alheri Danqo labarin ba. Amma a na ainihin a kaxai a iya sani na littafin da aka na komai da komai. To, a }arshen da ya fassara ba za su fassaru ba a
Ne, Ba Ya Faxuwa Qasa Banza”. qarshe maigida ne ya samu matar fassara shi zuwa Larabci, aka labarin Tutinama xin, wanda aka rayuwar al’ummar Hausawa, ba
Waxannan su ne kaxan daga cikin sa ya kakkarya ta, ya yi mata fassara shi zuwa Polishanci. Saboda yi amfani da aku, sai ita akun ta riga su fahimci darussan da su ke ciki
waxanda ya xauko guda tara. dukan tsiya, saboda wani zakara a yanzu haka a Egypt, a University ta tashi ta yi sama ta vace. ba. Wanda yake ka tuna fa tun a
ne ya ce da shi, “Ni ko in da ni ke of Cairo, an samu wani tsohon To, amma ka ga a ‘Magana Jari shekarar 1937 aka yi wannan. To,
Shin akwai bambancin da wannan matar, dukan tsiya zan Farfesa ya xauki littafin ‘Magana Ce’, da aku kuturu namu na Kano ya wannan shekarun da ka yi wannan
narkarwa da ake magana da yi mata,” kuma ya yarda ya xauka Jari Ce’, tun daga littafi na 1 har na 3, yi nasara, sai aka maida shi Waziri. kusan za a ce shekara tamanin
kuma kamar yadda akan ce an xin, ya yi mata dukan tsiyan. To, duk labaran ya fassara su. To, ka ga To, ka ga yadda ya dire labarin; har kenan, a lokacin aka yi wannan.
baddala labari? Ko duk abu xaya ka ga ya nuna an wulaqanta mata, abin mamaki shi ne, kamar wannan ya haihu ya samu xa, sannan aka ci Kuma duk abin da ya rubuta a
ne? ba a ba su mutuncin su ba. Amma labaran da mu ka yi magana daga gaba da labarin. lokacin, duk abin da aka baddala
E to,ai baddalawa ne. Saboda an shi Abubakar Imam bai kawo ma Larabci su ka taho, su ka shigo a lokacin za ka ga cewa babu wani
juya shi, an canja masa nau’in shi wannan ba. To, ka ga ya baddala Hausa, yanzu sai su ka sake ficewa Farfesa, ga shi ka na magana bambanci da wancan lokacin da
daga yadda ya fito a da, an dawo labarin daban da na gaskiyar. su ka koma Larabcin! game da batun irin gwaninta da wannan lokacin. Babu wani abu da
da shi wani nau’i na daban. Misali, shi marigayi Abubakar Imam ya ya faxa a wannan lokacin wanda
yadda za ka xauka ka canja shi, ka To, kamar shi wannan littafi A Hausa xin na san an yi nuna a wurin rubuta wannan ya ke ba rayuwar Hausawa ba ce.
canja sunayen, ka canja wuraren, ka na ‘Dare Dubu Da Xaya’ ko ‘Alfu finafinai a kan shi. littafi, amma sai na ji wasu na Kuma babu wani abu da ya xauko a
canja aqidar, ka canja kuma qarshen Laila Wa Laila’, wane irin tasiri E, an yi wasan kwaikwayo. suka, su na cewa waxannan cikin baddalawar tasa ya nuna cewa
labarin, ka canja manufar labarin, kenan za a ce ya yi a adabi na Kuma an yi ma na rediyo. Ko mu labarai ba qirqirar sa ba ce, kawai akwai wani abu na qishin-qishin na
jigon labarin, farawar labarin da Bahaushe? na so, ko ba mu so, ko an yarda ko dai shi kamar fassarawa ya yi. wata al’umma in ba Hausawa ba.
direwar sa. Duk wannan abin da To, babban tasirin sa dai shi ne ba a yarda ba ya zama abin da ake Amma kuma ga shi ka nuna ba Wannan gwanintar kaxai ma ya
Alhaji Abubakar Imam ya yi ne, ya nuna gwanintar yadda ake baddala ce wa classic, wato zakaran gwajin fassarawa ya yi ba. Me za ka ce ga isa a sara masa. Zamu ci gaba

FACEBOOK: National Open University of Nigeria (@OpenUniversityNigeria)


Ibrahim Sheme, Director TWITTER: @noun_media INSTAGRAM: nounmedia
MA’AIKATA Ibrahim Kabru Sule, Reporter SOCIAL MEDIA HANDLES & EMAIL YOUTUBE: OpenUniversityNigeria EMAIL: nounmedia1@gmail.com
Kehinde Johnson, Photographer. PHONE NUMBER: +2348175576829
AMINIYA
Juma’a, 10 ga Nuwamba, 2017 TALLA 11
FARFAJIYAR NOUN
Wadda Buxaxxiyar Jami’ar Nijeriya Ta Xauki Nauyi
Tare da Ahmed Garba Mohammed

Yadda Abubakar Imam ya narkar da labaran


‘Dare Dubu Da Xaya’ - Farfesa Abdalla Uba Adamu (2)
A ranar 31 ga Agusta, 2017, a garin Saint Andrews na yankin Sukotland a qasar Birtaniya, an gudanar da wani taro a kan
tasirin labaran shararren littafin nan mai suna ‘Dare Dubu Da Xaya’ ga al’ummar duniya. Taron ya tara manazarta daga
sassa na duniya, waxanda su ka haxa da gabatar da maqaloli. Farfesa Abdalla Uba Adamu, Shugababan (Vice-Chancellor)
Buxaxxiyar Jami’ar Nijeriya, (National Open University of Nigeria, NOUN), wanda fitaccen masanin adabin Hausa ne, shi ne
kaxai manazarcin da ya halarci taron daga nahiyar Afrika. Ya gabatar da maqala a taron mai taken “We Are Not in Baghdad
Anymore”. Bayan taron, AHMED ABBA ABDULLAHI na Sashen Hausa na gidan rediyon BBC ya yi hira da shi a Landan a
ranar 4 ga Satumba, inda Farfesan ya bayyana masa gudunmawar da ya bayar a taron.

F
arfesa, me ya sa duk da Edgar shi tatsuniyoyi
waxannan labarai tara da ya ke nema, ya
Abubakar Imam ya tsakuro tattaro tatsuniyoyi,
daga wannan littafi, akwai sauran wurin shekarar
labarai kamar irin su “Ali Baba and 1911 ya ke tattaro
the Forty Thieves” da su “Aladdin’s tatsuniyoyi, sai a
Wonderful Lamp” da sauran cikin tatsuniyoyin
abubuwa, ban sani ba kamar shi da ya ke tattarowa
Ali Baba da varayi arba’in da fitila, sai ya ga wasu ba
me ya sa wasu ba su xauko irin na Hausa ba ne ma,
waxannan labaran su yi koyi da shi ya ga qarara ba su
marigayi Abubakar Imam ba, su ci maganar rayuwar
gaba daga inda ya tsaya ba? Hausawa, sai ya
To, ai wanda su ke cewa ba abin ce, “Waxannan
da ya yi su kuma sai su yi mu gani, ko tatsuniyoyin daga
ba haka ba? In sun ce ba abin da ya yi, ina ku ka same su?”
bai iya ba, yanzu an ba su dama, ka Farfesa Abdallah Uba Adamu ne kaxai aka gayyato daga Nahiyar Sai su ka ce, “Daga
ba su qalubale, sai su xauko wancan Afirka da ya gabatar da lacca ‘Alfu Laila Wa Laila’.”
labarin! Amma shi ya zauna ya xauki To, sai ya ware su
labaran da ya ke ganin cewa su na fassara ne. Ai waqa ce, ba wai labari Dubu Da Xaya’, da har yanzu ya daban, sai ya fassara
da wani darasi mai muhimmanci ba ne ma! Waqa ce ta wani jarumin samu karvuwa a ko’ina a duniya? su; ana gaya masa, ya
ga rayuwa. Kar ka manta, a lokacin su, ana kiran shi Ilya Muromets. Wato idan ka ce ga wanda ya na fassara su, a haka
ana neman littattafan da za a ba wa To, Farfesa, ban sani ba a rubuta shi zai yi wahala. An yi ya tattara ya yi abin
mutane su karanta a makarantun wurin wannan taro da ka gabatar ittifaqin cewa labarai ne aka tattaro da ke cewa polio
firamare da sakandire, saboda bokon da wannan maqala taka, yaya su su, aka harhaxo su, amma dai aka - rubutun hannu -
bai yawaita ba, ana neman abubuwan ka karvi wannan yunquri da shi samu wani wanda har yanzu ba a san na duk waxannan
da za a karanta. Saboda haka dole a Abubakar Imam ya yi? Su na ganin sunan shi ba ya haxa su wuri xaya, labaran na ‘Alfu Laila
samo labarai masu hikaya, labarai ya vata labarin ne ko kuma ya gyara har su ka zama ‘Dare Dubu Da Xaya’. Wa Laila’ xin. Da aka
masu nuna riqon addini, labarai shi? ‘Dare Dubu Da Xaya’ labari wanda buga na 1 da na 2, a
masu nuna kyakkyawar rayuwa. Shi A’a, ai su na ganin ya inganta ya ke kowane dare ana bada labari lokacin ko wane abu
ya sa ya tsamo waxannan. Yanzu in labarin, ya bada wani fanni, wanda guda xaya. Saboda kafin gari ya waye Bangon littafin Magana Jari Ce ne ya faru? bai ci
ka ce za ka bada labarin “Alibaba da ya ke duk cikin mahalarta taron a ce za a kashe matar da ta ke bada gaba da na 3 da na
Varayi Arba’in”, ba a so a ji labarin babu wani wanda ya kalli wannan ba shi labari. Haka tai ta ta yi, wanda 4 da na 5 ba, sai Malam Mamman
labarin. Kamar yadda kowa ya sani,
varawo qwaya xaya, ina kuma fannin ko kaxan. Hasali ma shi mai sai ta kai wani matsayi da ya ke ya son Kano ya ci gaba da na 3, na 4 da na 5.
akwai Sarki da in ya auri mace, bayan
arba’in? Ka ga shi ya sa bai ma kula bada jawabin farko - wani Farfesa ya ji me ya faru sai ta ce, “Sai gobe.” To amma kuma daga na xayan har na
ya sadu da ita, sai ya kashe ta. Haka
da wannan ba. ne, wani Bajamushe, kuma wanda a Sai ya ce to a bari sai gobe. Har aka yi 5 xin an tsaya ne a dare na 169. Kuma
ya riqa yi har sai da ya kashe duk ’yan
Kuma ba wai na ‘Dare Dubu Da yanzu haka dai a duniya shi ne kan kwana dubu da xaya! Kwana dubu ne Hausar da aka yi, irin Hausa ce ta da,
matan garin. Sai ya gaya wa Wazirin
Xaya’ kawai ya tsaya a kai ba, a’a, gaba wajen nazari a kan ‘Dare Dubu dai, amma a nasa da xaya ne, saboda wacce ba ta da tsari yadda aka dai san
sa a je a nemo, to shi Wazirin ya na da
ya xauko na Turawa ma da yawa Da Xaya’ - wallahi ya yaba. Ya ce akwai na farko wanda ba a juya shi Hausa a yanzu.
’ya’ya guda biyu mata, ya na ta tsoron
daga Jamus, duk su ma ya baddala bai tava jin cewa an yi irin wannan a cikin labarin da ita ta bayar ba. A A shekarar 2013 Farfesa Ibrahim
ya faxa wa Sarki ya na da ’ya’ya guda
su. Misali, kamar labarin “Kalala baddalawar na ‘Dare Dubu Da Xaya’ qarshe, ta ce, “Ni fa na zo qarshen Malumfashi, wanda gaba xayan
biyu, ya san kashe su za a yi. To sai
Da Kalalatu” ai labarin Jamus ne. ba. Gaba xaya rayuwar sa a kan ‘Dare duk labaran da na ke da su.” Saboda digirin sa na uku a kan ‘Magana Jari
xaya daga cikin su, Shaharazad, ta
“Labarin Sarkin Busa” shi ma daga Dubu Da Xaya’ ta ke. Amma bai san haka ta saduda sai abin da ya yi. To, Ce’ da kuma irin yadda Abubakar
ce, “Kai ni wurin shi. Kar ka damu.
Jamus aka xauko shi. an baddala ba saboda babu wanda ya a lokacin shi kuma soyayya ta shiga Imam ya fassara labaran, da shi da
Babu abin da zai faru.” To, daren
Ka ga waxannan abubuwa ne tava fitowa a taron duniya ya ce ga zuciyar sa, sai ya ce, “Ai zan aure ki.” wani ana kiran sa Bukar Mada da
farko kafin a kai ta wurin shi xin sai
waxanda idan ba irin ku masana abin da Abubakar Imam ya ke yi. Ana Shi kenan, ka ji yadda abin ya qare.” kuma wani Haruna Xanladi, su uku
shi uban nata, Waziri, sai ya ba ta
da su ka yi bincike a kai ba, da yawa ta yin maganganu a kan Abubakar Babu wanda zai ce da kai ga su ka haxu a Facebook su ka ga cewa
labari, ya ce, “Ba na son rayuwar ki ta
wasu za su xauka labarai ne kawai Imam, amma duk maganganun da wanda ya rubuta littafin nan. Amma kamata ya yi littafin nan na shi Frank
yi kamar matar da ta ke cikin wannan
shi ya zauna ya rubuta, kuma ba hirarrakin a cikin mu ne a nan Kano, tasirin sa a duniya ya na da yawa. Edgar xin a sake maimaita fassarar,
labarin.” Wannan labarin shi ne na
wai daga wasu wuraren ya aro ya Zariya ne, Kaduna ne, a Nijeriya dai Ba na jin akwai littafin da ya ke da wato a ingantacciyar fassara. Su ka
wani xan kasuwa da jaki da kuma san
baddala ya maida su nashi ba. mu ke yi. Amma wannan shi ne karo tasiri kamar sa. Har encyclopaedia haxu dai su ka samu kuxaxen da za su
sa, wanda shi ma Abubakar Imam
Shi ma bai faxi haka ba sai da na farko da aka fitar da abin aka kai aka yi masa, ‘Encyclopaedia of One samu, sai su ka fassara su zuwa dare na
ya xauko shi a matsayin labari na
aka zo za a rubuta tarihin rayuwar shi wata duniya aka haxu da sauran Thousand and One Nights’. Saboda 35, sai su ka yi sabon littafin, mujalladi
farko, wanda Waziri Aku kafin ya
sa. Amma tunda daga lokacin da ya mutane da su ma sun yi irin wannan haka ya na da tasiri, ba za ka iya ce na farko. Yanzu sun fito da shi, ya na
zama Waziri ya gaya wa Musa, ya na
rubuta, har ya gama rubutun sa bai a al’ummatan su. Sai aka ga ashe shi ga wane, ga wane wanda ya yi shi ba. kasuwa ana saida shi. Ka ga ‘Dare
shirin ya fita, ya hana shi fita yaqi.
bayyana ina ya samo abin ba. Bayan Abubakar Imam tashi gwanintar ta Kuma kar ka manta, a qasar Hausa Dubu Da Xayan’ an sake yin shi. To,
Shi kuma uban wannan yarinya ya
shi ma akwai waxanda su ka yi irin xara ta kowa. xin ai Abubakar Imam ba shi ne ya amma shi Abubakar Imam a lokacin
yi mata nasiha ne da cewa, “Akwai fa
wannan. Kamar misali labarin ‘Iliya Farfesa, zan maida mu baya fara fassara shi ba, in ma fassarawa ka da ya ke aiki a kan ‘Magana Jari Ce’, bai
wani abu da zai faru gare ki idan fa
Xan Maiqarfi’, shi ma ba labarin kaxan. Shin wanene ainihin ce. Akwai wani mutum ana kiran sa ma waigi fassarar da Frank Edgar ya
ki ka je wurin mutumin nan.” To shi
Hausa ba ne. Amma shi wannan ba wanda ya rubuta wannan littafi ko Frank Edgar, da shi da wani wai shi yi ba. Shi daga na Larabcin ya fassara,
ne fa daren farko. A dare na biyu aka
ma baddalawa ba ne, shi kai-tsaye ya qirqiro wannan labari na ‘Dare Malam Mamman Kano. To, Frank saboda ya iya Larabcin.
kai ta wurin sa. Dare na yi sai ta hau

FACEBOOK: National Open University of Nigeria (@OpenUniversityNigeria)


Ibrahim Sheme, Director TWITTER: @noun_media INSTAGRAM: nounmedia
MA’AIKATA Ibrahim Kabru Sule, Reporter SOCIAL MEDIA HANDLES & EMAIL YOUTUBE: OpenUniversityNigeria EMAIL: nounmedia1@gmail.com
Kehinde Johnson, Photographer. PHONE NUMBER: +2348175576829

You might also like