You are on page 1of 43

Auren Mace fiye da Xaya da Hukunce-

hukuncensa a Musulunci

Farfesa Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmān


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jami’ar Ahmadu Bello, Zaria
08026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

26/09/1442 (08/05/2021)
Muqaddima [a]
• Aure aya ce daga ayoyin Allah, kuma ni’ima ce daga cikin
ni’imominSa.
ِ ِ ِ ‫• وِمن آَيتِِه أَ ْن خلَق لَ ُكم ِمن أَنْ ُف ِس ُكم أَزو‬
َ ‫] َولََق ْد أ َْر َسلَْنا ُر ُسالً ِّمن قَ ْبل‬Ruum, 21[ ... ‫اجا لَت ْس ُكنُوا إِلَْْ ََا‬
‫ك‬ ً َْ ْ ْ ْ َ َ َ ْ َ
[Ra’aad, 38] ‫َو َج َع ْلَنا ََلُْم أ َْزَواجاً َوذُِِّريًَّة‬
• A matsayinsa na ginshiqin gina al’umma, matuqar an yi shi da
kyakkyawar manufa kuma an xora shi bisa turbar qauna da soyayya
da girmamawa da mutunta juna, sannan aka gudanar da rayuwarsa
bisa kyautatawa, aure yana bada kariya ga kowane vangare na iyali;
ya kyautata wa mutum tsarin rayuwa; ya haifar wa mutum da kamala;
kuma ya bada damar biyan buqatar sha’awa ta xabi’a.

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 2


Muqaddima [b]
• Wannan yasa Musulunci ya shar’anta aure a matsayin halastacciyar
hanyar hayayyafa da yawaita al’umma, tare da tabbatar da xorewar
jinsin xan Adam; ya girmama al’amarin aure; ya qarfafe shi; ya
kwaxaitar da shi; kuma ya hana xabi’ar qin yin aure da sunan ibada,
sannan ya tsawatar game da qyamar aure.
‫ني ِم ْن‬ ِ ‫الص‬
ِ‫اِل‬ َّ ‫و‬ ‫م‬ ‫ك‬ُ ‫ن‬ ِ ‫َنكحوا األََيمى‬
‫م‬ ِ ‫] وأ‬Nisaa, 4:3[ ...‫ث ورَبع‬ ‫ال‬
َ ‫ث‬
ُ‫و‬ ‫َن‬ ‫ث‬
ْ ‫م‬ ‫اء‬ ‫س‬ ِ‫انكحواْ ما طَاب لَ ُكم ِمن الن‬
ِّ ِ َ‫• ف‬
َ َْ ََ ُ َ َ َُ َ َ َ َ َ َ َ ِّ َ َ ُ
[Nuur, 32] ‫اد ُك ْم َوإَِمائِ ُك ْم‬ ِ ‫ِعب‬
َ
‫ فَِإِِّّن ُم َكاثٌِر‬،‫ود الَْولُوَد‬ ‫د‬‫و‬ ‫ل‬
ْ ‫ا‬ ‫ا‬
‫و‬ ‫ج‬‫و‬
َّ‫ز‬ ‫ت‬ [Bukhari; Muslim] ‫ج‬‫و‬َّ‫ز‬ ‫ت‬ ْ ‫ل‬
ْ َ‫ف‬ ‫ة‬
َ ‫اء‬ ‫الب‬ ‫م‬ ‫ك‬ُ ‫ن‬
ْ ِ
‫م‬ ‫اع‬ ‫ط‬
َ ‫ت‬ ‫اس‬ ‫ن‬ِ ‫م‬ ِ ‫• َي م ْع َشر الشَّب‬
‫اب‬
َ ُ َ ُ ََ َ
ْ ََ ََ ُ َ َ ْ َ َ َ َ َ
‫َّص َارى‬ ‫ن‬ ‫ال‬ َِِّْ‫ وال تَ ُكونُوا َكرهبان‬،‫[ تَ زَّوجوا فَِإِّن م َكاثِر بِ ُكم األُمم‬Abu Daawud; Nasaa’i] ‫بِ ُكم‬
‫ة‬
َ َْ َ َ َ َ ُ ٌ ُ ِّ ُ َ ُ
ِ ِ‫ص‬ ِ ِ ِ ِ ِ ِ
[Baihaqi] ‫ف الَْباقي‬ ْ ِّ‫ف ديْنه فَ ْلَْ تَّ ِق هللاَ ِِف الن‬ ُ ‫ص‬ْ ‫اسَت ْك َم َل ن‬ ْ ‫د‬ ‫ق‬
َ ‫ف‬
َ ‫د‬
ُ ‫ب‬
ْ َ َ َ ‫] إ‬Baihaqi[
‫ع‬ْ‫ل‬‫ا‬ ‫ج‬ ‫و‬
َّ‫ز‬ ‫ت‬
َ ‫ا‬‫ذ‬
َ

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 3


‫]‪Manufofi da Hikimomin Aure a Musulunci [a‬‬
‫)‪1‬‬ ‫‪Yaxuwa da xorewar jinsin xan Adam‬‬
‫اء‬ ‫س‬ ‫ث ِمْن َما ِرج ًاال َكثِريا ونِ‬ ‫َّ‬ ‫ب‬‫و‬ ‫ا‬ ‫َ‬ ‫ج‬‫و‬ ‫ز‬ ‫ا‬ ‫َ‬ ‫ن‬
‫ْ‬ ‫م‬‫• َيأَيَُّا َالناس اتَّ ُقوا ربَّ ُكم الذى خَل َق ُكم ِمن نَ ْفس و ِاح َدة وخَلق ِ‬
‫ً َ ًَ‬ ‫َُ َ‬ ‫َ َ َ َ َ ْ َ َ ََ‬ ‫َ‬ ‫َ ْ ْ‬ ‫َ ْ‬ ‫ُ‬ ‫َ َ‬
‫ِ‬ ‫ِ‬ ‫ِ‬ ‫]‪ [Nisaa, 1‬والل جعل لَ ُكم ِمن أَن ُف ِ‬
‫ني َو َح َف َد ًة ]‪[Nahl, 72‬‬ ‫اجا َو َج َع َل لَ ُكم ِّم ْن أ َْزَواج ُكم بَن َ‬ ‫و‬
‫ْ ًَ‬‫َز‬
‫ْ‬ ‫أ‬ ‫م‬ ‫ك‬
‫ُ‬ ‫س‬ ‫ِّ ْ‬ ‫َ ُِّ َ َ َ‬
‫ود‪ ،‬فَِإِِّّن ُم َكاثٌِر بِ ُك ُم ]‪[Abu Daawud; Nasaa’i‬‬ ‫• تَ َزَّو ُجوا الَْو ُد َ‬
‫ود الَْولُ َ‬
‫‪2) Kamewa daga zina da kuma samun damar biyan buqatar sha’awa ta‬‬
‫‪xabi’a ta hanyar da Shari’ah ta halasta‬‬
‫لص ْوِم‬
‫ص ُن لِلْ َف ْرِج َوَم ْن َلْ يَ ْسَت ِط ْع فَ َعلَْْ ِه َِب َّ‬ ‫َح‬ ‫و‬
‫أ‬
‫ََ َ ْ َ‬ ‫ر‬‫ِ‬ ‫ص‬ ‫ب‬ ‫ل‬
‫ْ‬ ‫ض لِ‬
‫ُّ‬ ‫غ‬
‫َ‬ ‫َ‬
‫أ‬ ‫ه‬‫َّ‬
‫ن‬ ‫ِ‬
‫إ‬‫َ‬‫ف‬ ‫ج‬
‫ُ ََ ََ ْ ُ‬‫و‬
‫َّ‬‫ز‬ ‫ت‬
‫َ‬ ‫ْ‬ ‫ل‬
‫ْ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫ة‬
‫َ‬ ‫اء‬ ‫ب‬‫ْ‬‫ل‬‫ا‬ ‫م‬ ‫ك‬
‫ُ‬ ‫ن‬
‫ْ‬ ‫م‬‫اب م ِن استطَاع ِ‬
‫َ‬ ‫َ‬ ‫ِ‬
‫• ََي َم ْع َشَر الشََّب َ ْ‬
‫فَِإنَّه لَه ِوجاء ]‪ [Muslim‬أََيِْت أَح ُد َن َشَوَته وي ُكو ُن َله فَِْا أَجر؟ ]‪ [Muslim‬ثََالثَةٌ حق عَلى َِّ‬
‫الل َع ْونُ َُ ُم‬ ‫َ َ‬ ‫ُ َ ٌْ‬ ‫ْ َ ُ ََ‬ ‫َ َ‬ ‫ُ ُ ٌَ‬
‫ِ‬ ‫الل والْم َكاتَ ِ‬ ‫اه ُد ِِف سبِ ِْل َِّ‬ ‫الْمج ِ‬
‫اف ]‪[Tirmidhi‬‬ ‫يد الْ َع َف َ‬‫يد ْاأل ََد َاء َوالنَّاكِ ُ الَّذي يُِر ُ‬ ‫ب الَّذي يُِر ُ‬ ‫َ ُ ُ‬ ‫َ‬ ‫َُ‬
‫‪3) Samun natsuwa da sukuni da kwanciyar hankali‬‬
‫اجا لَِت ْس ُكنُوا إِلَْْ ََا ]‪ُ [Ruum, 30:21‬ه َو الَّ ِذي َخلَ َق ُكم ِِّمن نَّ ْفس‬ ‫و‬
‫ْ ًَ‬ ‫َز‬
‫ْ‬ ‫أ‬ ‫م‬ ‫ك‬
‫ُ‬ ‫س‬‫• وِمن آَيتِِه أَ ْن خَلق لَ ُكم ِمن أَنْ ُف ِ‬
‫َ َ ْ ْ‬ ‫َ ْ َ‬
‫َو ِاح َدة َو َج َع َل ِمْن ََا َزْو َج ََا لَِْ ْس ُك َن إِلَْْ ََا ]‪[A’araaf, 7:189‬‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪4‬‬
‫]‪Manufofi da Hikimomin Aure a Musulunci [b‬‬
‫)‪4‬‬ ‫‪Raya Sunnar Manzon Allah SAW‬‬
‫الص َال ِة ]‪ [Nasaa’i; Ahmad‬أ َْربَ ٌع ِم ْن ُسَن ِن‬ ‫ْب َو ُجعِ َل قُ َّرةُ َعْْ ِن ِِف َّ‬ ‫النساء وال ِ‬
‫ط‬
‫ِّ‬ ‫ل ِمن الدُّنْْا ِ‬
‫ِّ‬ ‫َّ‬ ‫َ‬ ‫• ُحبِِّب إِ‬
‫ََُ ُ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫َ‬
‫ِ‬
‫س م ِِّن‬ ‫ْ‬ ‫ل‬
‫َ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫َِّت‬ ‫ِ‬
‫اح م ْن ُسن َِِّت‪ ،‬فَ َم ْن َلْ يَ ْع َم ْل بِ ُسن ِ‬ ‫ك‬‫َ‬ ‫ِ‬
‫الن‬
‫ِّ‬ ‫]‪[Ahmad‬‬ ‫اء‬ ‫ْ‬ ‫ِل‬
‫ْ‬ ‫ا‬‫و‬ ‫اك‬
‫ُ‬ ‫و‬ ‫ِ‬
‫الس‬‫و‬ ‫اح‬ ‫ك‬
‫َ‬ ‫ِ‬
‫ن‬
‫ِّ‬ ‫و‬
‫ال‬ ‫ر‬‫ني التَّ َعطُّ‬ ‫ِ‬
‫ل‬ ‫س‬ ‫ر‬ ‫م‬ ‫ل‬
‫ْ‬ ‫ا‬
‫َ‬ ‫ْ‬ ‫ُ‬ ‫ُ‬ ‫َ‬‫َ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫ِّ‬ ‫َ‬ ‫ُ‬ ‫َ‬ ‫ُ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫ْ‬ ‫ُ‬
‫ِ‬ ‫ِ‬ ‫ِف أُسوةٌ حسَنةٌ! فَ و َِّ‬ ‫الرهبانِ‬
‫َخ َشا ُك ْم َّلل‪،‬‬ ‫أل‬ ‫ّن‬ ‫ِ‬‫ِ‬
‫إ‬
‫ْ َ َ َ َ ِّ ْ‬ ‫الل‬ ‫َّ‬ ‫ِ‬ ‫]‪ََ [Ibn Maajah‬ي ُعثْ َما ُن‪" ،‬إِ َّن َّ ْ َ ْ َ ْ َ ْ َ َ‬
‫ك‬ ‫ل‬
‫َ‬ ‫ا‬ ‫م‬ ‫َ‬
‫أ‬ ‫ا‪،‬‬ ‫ن‬
‫َ‬ ‫ْ‬ ‫ل‬
‫َ‬ ‫ع‬ ‫ب‬‫ت‬ ‫ك‬
‫ْ‬ ‫ت‬
‫ُ‬ ‫ل‬
‫َ‬ ‫ة‬
‫َ‬ ‫ْ‬
‫َّ‬
‫ود ِه ]‪[Ibn Hibbaan‬‬ ‫وأَح َفظُ ُكم ِِل ُد ِ‬
‫َ ْ ْ ُ‬
‫)‪5‬‬ ‫‪Jin daxin duniya‬‬
‫الص ِ‬
‫اِلَةُ ]‪[Muslim‬‬ ‫اع َو َخْْ ُر َمَت ِاع الدُّنَْْا الْ َم ْرأَةُ َّ‬
‫• الدُّنَْْا َمَت ٌ‬
‫)‪6‬‬ ‫‪Qarin matsayi da muhimmanci a cikin al’umma‬‬
‫• قال اإلمام أمحد ِف رواية املروذي‪" :‬من دعاك إىل غري التزويج فقد دعاك إىل غري اإلسالم ولو تزوج بشر(اِلاِف)‬
‫كان قد مت أمره“‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪5‬‬
Manufofi da Hikimomin Aure a Musulunci [b]

Muhimmancin aure wajen Abdullah Ibn Mas’uud (RA)

Idan ba abin da
ya rage mani a ‫لو ل يبق من الدهر إال‬
rayuwa sai dare ‫لْلة ألحببت أن يكون‬
xaya, zan so a ‫ل ىف تلك اللْل ِة امرأة‬
ce na yi aure
kafin mutuwa

Ibn Abi Shaybah a cikin Musannaf


26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 6
‫]‪Auren Mace fiye da Xaya [a‬‬
‫‪• Ya halasta ga Musulmi ya kasance akwai mace xaya zuwa huxu a‬‬
‫‪qarqashinsa a lokaci xaya.‬‬
‫)‪1‬‬ ‫‪Shar’ancin auren mace fiye da xaya ya zo cikin Alqur’ani da Sunnah, da‬‬
‫‪Ijma’i kamar yadda Sahabbai (RA) suka fahimta kuma suka aiwatar.‬‬
‫ك أ َْد َن أَال تَ ُعولُوا‬ ‫احد ًة أَو ما ملَ َكت أَْْيانُ ُكم َذلِ‬‫ِ‬ ‫و‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫ا‬‫و‬ ‫ل‬
‫ُ‬ ‫• فَانْكِحوا ما طَاب لَ ُكم ِمن النِِّس ِاء مث َن وثُالث ورَبع فَإِ ْن ِخ ْفت م أَال تَ ع ِ‬
‫د‬
‫َ َ ْ َ َ ْ َ ْ َ‬ ‫ْ‬ ‫ُْ‬ ‫َ ْ َ َ َْ َ َ َ ََُ َ‬ ‫ُ َ‬
‫حوا َوتَتَّ ُقوا‬ ‫]‪ [Nisaa, 4:3‬ولَن تَست ِطْعوا أَ ْن تَع ِدلُوا ب ني النِِّس ِاء ولَو حرصتم فَال ََتِْلُوا ُكل اْلمْ ِل فَت َذروها َكاْلمعلَّ َق ِة وإِ ْن تُصلِ‬
‫َّ َ ْ َ ُ َ ُ َ َ ْ ُ‬ ‫ْ َْ َ َ َ ْ ََ ُْْ‬ ‫َ ْ َْ ُ‬
‫ورا َرِح ًْما ]‪[Nisaa, 4:129‬‬ ‫فَإِ َّن َّ‬
‫اللَ َكا َن َغ ُف ً‬
‫َّب‬
‫ك للن ِِّ‬ ‫ِ‬ ‫اِلارث رضي هللا عنه قال‪ :‬أسلَمت وعندي ِ‬ ‫ِ‬ ‫ِ‬ ‫ِ‬ ‫ِ‬ ‫• عن قَ ِ‬
‫ْس ب ِن‬
‫كرت ذل َ‬‫ُ‬ ‫ذ‬‫َ‬ ‫ف‬ ‫‪،‬‬ ‫نسوة‬ ‫مثان‬ ‫ُ‬ ‫ُ ُ‬ ‫ن‬ ‫ب‬ ‫ْس‬ ‫َ‬‫ق‬ ‫عن‬ ‫‪:‬‬ ‫قال‬ ‫عنه‬
‫ُ ُ‬ ‫هللا‬ ‫رضي‬ ‫اِلارث‬
‫الل ِ‬ ‫الل علْ ِ‬
‫اخت مْنَ َّن أر ًبعا ]‪[Abu Daawud‬‬ ‫علْه وسلَّم‪َ :‬‬ ‫ُ ْ‬ ‫َّ‬ ‫ى‬ ‫َّ‬
‫ل‬ ‫ص‬ ‫َّب‬
‫ُّ‬ ‫ن‬‫ال‬ ‫فقال‬
‫َ‬ ‫م‪،‬‬ ‫َّ‬
‫ل‬ ‫وس‬ ‫ه‬ ‫صلَّى َُّ ْ‬
‫دل على ذلك أيضاً إمجاع املسلمني"‪.‬‬ ‫الزَيدة علَْا‪ ،‬كما َّ‬ ‫الشنقْطي ‪ -‬رمحه هللا ِف أضواء البْان‪" :‬جيوز نكاح أربع‪ ،‬وحي ِرم ِِّ‬ ‫• قال َّ‬
‫اح َدة‪َ :‬جائِز؛ إذا‬ ‫قدة و ِ‬
‫َ‬ ‫َ‬ ‫ع‬
‫ُ‬ ‫ِف‬‫ذكرن‪ِ ،‬‬
‫َ‬ ‫ا‬ ‫م‬
‫َ‬ ‫ك‬
‫َ‬ ‫َقل‪،‬‬
‫أ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫ع‪،‬‬‫َ‬‫ب‬
‫َر‬
‫ْ‬ ‫أل‬ ‫اح‬ ‫ك‬‫َ‬ ‫َمجعوا أن عقد النِِّ‬
‫قال ابن حزم ‪ -‬رمحه هللا ‪ِ -‬ف "مراتب اإلمجاع"‪َ " :‬وأ ْ ُ‬
‫اقَا َوِِف عقود ُمتَ َفِِّرقَة‪"...‬‬ ‫د‬
‫َ‬ ‫ص‬ ‫ن‬
‫َّ‬ ‫َ‬ ‫ن‬
‫ْ‬ ‫م‬‫اح َدة ِ‬‫ذكر لكل و ِ‬
‫ُ َ َ‬ ‫َ‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪7‬‬
Auren Mace fiye da Xaya [b]
2) A cikin Old Testament na littafin Bible, an bada labarin cewa xaya daga cikin
jikokin Annabi Aadam mai suna Lamech, shi ne farkon wanda ya fara auren
mace fiye da xaya [Genesis 4:19]; haka kuma an ambaci wasu daga cikin
Annabawa waxanda suka auri mace fiye da xaya: Annabi Ibraahim [Genesis
16:1-3]; Annabi Ya’aqub [Genesis, 30:9-13]; Annabi Daawud [1 Samuel 25:43,
27:3, 30:5, 30:18 da 2 Samuel 2:2, 3:2-5, 5:13-16]; Annabi Sulaiman [I Kings
11:3]
3) A cikin New Testament na Bible, babu wajen da aka haramta auren mace fiye da
xaya; maimakon haka, kasancewar ayar Matthew 5:17 ta tabbatar cewa Annabi
Isa (AS) bai zo don ya rusa dokokin da suka gabace shi ba, kuma a 1 Timothy
3:2, 3:12 da Titus 1:6 an umurci malaman/shugabannin addinin Kirista da auren
mace xaya kawai wanda ke nuna waninsu yana da damar ya auri fiye da xaya,
za mu iya tabbatar da cewa auren mace fiye da xaya, halas ne a Kiristanci.
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 8
Hukuncin Auren Mace fiye da Xaya
• Malamai sun yi ittifaqi akan auren mace fiye da xaya halas (‫اإلَبحة‬/‫ )اجلواز‬ne,
kuma wannan shi ne hukunci na asali a mas’alar.
• Waxansu Malamai sun ce auren mace fiye da xaya yana iya zama:
o Mustahabbi ga wanda yake da buqatar qari kuma yake da wadatar qara auren,
amma ko da bai yi ba, zai kange kansa daga zina;
o Wajibi ga wanda yake tsoron aukawa cikin zina idan bai yi qari ba, kuma yana da
halin yin qari;
o Makruhi ga wanda ba shi da buqatar qara aure kuma ba shi da wadatar da zai yi;
Haramun ga wanda ba ya tsoron faxawa cikin haram kuma ba shi da buqatar qara
o
aure, kuma ba shi da wadatar qarawa, sannan kuma zai kasa aiwatar da wajibinsa
ga wacce take gida idan ya qara aure.
ِ ‫فإن خْ ر‬
[Bukhaari] .ً‫هذه األ َُّمةِ أ ْكثَ ُرَها نِ َساء‬ َّ ‫ج‬‫و‬
َّ‫ز‬ ‫ت‬ ‫ف‬
َ : ‫قال‬
َ ، ‫ال‬
َ : ‫لت‬ُ‫ق‬ ‫؟‬‫ت‬ ‫ج‬‫و‬
َّ‫ز‬ ‫ت‬
َ ‫هل‬ : ‫اس‬ ‫ب‬
َّ ‫ع‬ ‫ابن‬ ‫ل‬ ‫قال‬
َ : ‫ال‬
َ َ‫ق‬ ، ‫ري‬ ‫ب‬ ‫ج‬ ِ
‫ن‬ ‫ب‬ ِ ِ‫ عن سع‬o
‫ْد‬
َْ َ ْ َ َ ُ َ ْ َ ْ َ ُ ْ َُ ْ َ ْ َ
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 9
Dalilai da Hikimomin Auren Mace fiye da Xaya [a]
• Auren mace fiye da xaya na da dalilai da hikimomi masu yawa:
 Matsalar jinin al’ada ko jinin haihuwa da ke sabbaba wa waxansu majaze takura;
 Bincike ya nuna mata na fin maza yawa a duniya musamman a lokutan yaqi ko wasu
fitintinu waxanda ke sa maza su mutu su bar mata, haka kuma a qarshen zamani mata
za su fi maza yawa;
 Kowace macen da ta balaga tana shirye da yin aure da zarar ta samu miji, savanin maza,
kasancewar namiji sai yayi shiri da tanadi na musamman kafin yayi aure;
 Larurar rashin haihuwa idan matsalar ta kasance daga vangaren matar ce;
 Yawan tafiye-tafiye saboda aiki ko sana’a ko kuma zama a garin da ba nan ne iyali suke
ba, kuma kai-kawo tare da iyali zai yi wahala;
 Wani lokaci, ana qara aure don a sadar da zumuntar ‘yar uwa wacce mijinta ya rasu ya
barta da ‘ya’ya qanana ko kuma don qulla zumunta tsakanin abokan arziqi;
 Buqatar wasu mazaje ta kan wuce ta mace xaya, haka kuma wasu na son ‘ya’ya da
yawa.
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 10
‫]‪Dalilai da Hikimomin Auren Mace fiye da Xaya [b‬‬
‫• يقول نصر الزهراّن ِف قصْدة‪:‬‬
‫مع امرأة تقاسي ما تقاسي‬ ‫أترضى أن تعْش وأنت شَم‬
‫وإن نفست فأنت أخو النفاس‬ ‫إذاحاضت فأنت حتْض معَا‬
‫فنحن أُولو التجارب واملَِر ِ‬
‫اس‬ ‫تزوج َبثنت ِ‬
‫ني وال تبال‬

‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪11‬‬


‫]‪Dalilai da Hikimomin Auren Mace fiye da Xaya [c‬‬
‫• قال شاعر ل يذكر امسه ‪ -‬قْل خوفاً من زوجته‪:‬‬
‫َوَال ََتْ َشى أَ ًذى أَِِّم العَِْ ِال‬ ‫ني َوَال تَُب ِال‬ ‫تَ َزِّو ْج َِبِثَْن َت ْ ِ‬
‫الس َوِر ال ِطَِّو ِال‬
‫اء ِِف ُّ‬ ‫اب َرِِّب‬ ‫وطَبِِّ ْق ما أَتَى بِ ِكَت ِ‬
‫َوَما قَ ْد َج َ‬ ‫َ َ‬
‫ءان ََتِل‬‫إِ َذا ما ُكنت لِل ُقر ِ‬ ‫صاً‬‫ءان نَ ًّ‬ ‫ف تَ راه ِِف ال ُقر ِ‬
‫َ ْ‬ ‫َ‬ ‫ْ‬ ‫فَ َس ْو َ َ ُ‬
‫ت إِ َىل اِلََال ِل‬ ‫ك قَ ْد َس َعْْ َ‬ ‫ِِبَنَّ َ‬ ‫َوطَبِِّق ُسنَّ َة امل ْخَتا ِر َوأ َْعلَ ْم‬
‫ُ‬
‫ات َم ِال‬ ‫صاب بِ َذ ِ‬ ‫اب إِ َىل ثََالث‬
‫ت النِّ َّ َ‬ ‫َوأَ ْك َم ْل َ‬ ‫ص َ‬ ‫ت النِّ َّ‬ ‫َوإِ ْن ِزْد َ‬
‫الدَال ِل‬
‫ان ِّ‬ ‫ضِ‬ ‫َح َ‬ ‫َوُْحتَْا بَ َْ‬
‫ني أ ْ‬ ‫ادةَ ُمطْ َمئِنًّا‬ ‫الس َع َ‬
‫فَ َق ْد ُح ْزت َّ‬
‫ض ِال‬ ‫َّاس َكالد ِ‬ ‫ت ِِف الن ِ‬ ‫وس َة ِِف بَِالد‬
‫َُ‬ ‫الع‬ ‫َّاء‬ ‫َغ َد ْ‬ ‫العنُ َ‬‫ت َ‬ ‫َوقَ لَّلْ َ‬
‫صت ِس َواهُ ِم َن اخلَِال ِل‬ ‫ات ِديْن‬ ‫وَال تَ رضى بِ َغ ِري َذو ِ‬
‫َوإِ ْن نَ َق ْ‬ ‫َ َْ ْ َ‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪12‬‬
‫]‪Sharuxxan Auren Mace fiye da Xaya [a‬‬
‫‪• Sharuxxan auren mace fiye da xaya:‬‬
‫)‪1‬‬ ‫‪Adalci a tsakaninsu cikin abubuwan da Shari’ah ta wajabta yin adalci‬‬
‫)‪(ciyarwa da tufatarwa da wajen zama da rabon kwana‬‬
‫صتُ ْم فَال ََتِْلُوا ُك َّل الْ َمْْ ِل‬ ‫ر‬ ‫ح‬ ‫و‬‫ل‬
‫َ‬‫و‬ ‫• فَإِ ْن ِخ ْفتم أََّال تَع ِدلُوا فَو ِاحدةً ]‪ [Nisaa, 3‬ولَن تَست ِطْعوا أَ ْن تَع ِدلُوا ب ني النِسا ِ‬
‫ء‬
‫ْ َ ْ َ ِّ َ َ ْ َ َ ْ‬ ‫َ ْ َْ ُ‬ ‫َ َ‬ ‫ْ‬ ‫ُْ‬
‫وها َكالْ ُم َعلَّ َق ِة ]‪[Nisaa, 129‬‬ ‫فََت َذ ُر َ‬
‫اُهَا َج َاء يَ ْوَم الْ ِقَْ َام ِة َو ِش ُّقهُ َمائِ ٌل“ ]‪[Abu Daawud‬‬ ‫ت لَهُ ْامَرأَ ََت ِن فَ َم َ‬
‫ال إِ َىل إِ ْح َد ُ‬ ‫• " َم ْن َكانَ ْ‬
‫• قال الشافعي رمحه هللا‪" :‬ودلت سنة رسول هللا صلى هللا علْه وسلم‪ ،‬وما علْه عوام علماء املسلمني أن على الرجل أن‬
‫يقسم لنسائه بعدد األَيم واللْال‪ ،‬وأن علْه أن يعدل ِف ذلك‪[ “...‬األم (‪ ])5/158‬قال شْخ اإلسالم ابن تْمْة رمحه‬
‫هللا ِف جمموع الفتاوى (‪" :) 32/269‬جيب علْه العدل بني الزوجتني َبتفاق املسلمني‪ ،‬وِف السنن األربعة عن أب هريرة‬
‫عن النب صلى هللا علْه وسلم قال "من كانت له امرأَتن‪ "..‬فعلْه أن يعدل ِف ال َقسم فإذا َبت عندها لْلة أو لْلتني أو‬
‫ثالاث‪َ :‬بت عند األخرى بقدر ذلك ال يفضل إحداُها ِف ال َقسم"‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪13‬‬
Sharuxxan Auren Mace fiye da Xaya [b]
2) Ikon ciyarwa.
[Nuur, 33] ‫ضلِ ِه‬َ‫ف‬ ‫ن‬ ِ
‫م‬ ‫الل‬
َّ ‫م‬ َ ِْ
‫ن‬
ْ ْ ُ ُ ُ َ ُْ َ ً‫غ‬ ‫ي‬ ‫ّت‬
َّ ‫ح‬ ‫ا‬‫اح‬‫ك‬َ ِ
‫ن‬ ‫ن‬
َ ‫و‬‫د‬ُ ِ
‫جي‬
َ ‫ال‬
َ ‫ين‬
َ ‫ذ‬ِ َّ
‫ل‬ ‫ا‬ ِ
‫ف‬ ِ
‫ف‬ ‫• َولَْْ ْستَ ْع‬
3) Rashin wuce mata huxu a lokaci xaya ko haxa ‘yan uwa shaqiqai ko
li’abbai ko li’umami ko kuma mace da guggonta ko innarta a lokaci xaya.
‫• وقد أمجع الصحابة واألئمة األربعة وسائر أهل السنة واجلماعة قوالً وعمالً على انه ال جيوز للرجل أن جيمع ِف عصمته‬
]‫أكثر من أربع زوجات إال النب صلي هللا علْه وسلم [اللجنة الدائمة للبحوث العلمْة واإلفتاء‬
[Nisaa, 22] ‫ف‬ َ َ‫ني إَِّال َما قَ ْد َسل‬ِ ْ ‫ُخَت‬ َ ْ َ‫• َوأَ ْن ََْت َمعُوا ب‬
ْ ‫ني ْاأل‬
[Bukhaari da Muslim] ‫ني اْل َم ْرأَةِ َو َخالَتِ ََا‬ ‫ب‬ ‫و‬
‫ال‬
َ ،‫ا‬ َ ِ‫• َال ُجيمع ب ني اْلمرأَةِ وع َّمت‬
َ َْ َ َ َ َ ْ َ َ َْ ُ َ ْ
4) Ikon kare mutuncinsu da katangesu daga zina gwargwadon buqatarsu
kuma gwargwadon qarfinsa, ta yadda ba zai cutar da lafiyarsa ba ko ya
shagala daga neman abinci saboda qoqarin biyan musu buqata, sannan
kuma ba zai kasa tavukawar da za ta kange su daga zina ba.
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 14
Wasu daga Hukunce-hukuncen Auren Mace fiye da Xaya [a]
1) Miji ba ya buqatar yarda ko amincewar matarsa kafin ya qara aure.
Toh, amma idan mace ta sharxanta wa miji kada yayi mata kishiya a
lokacin aurensu, sai kuma daga baya ya qara aure fa?
 Magana mafi inganci ita ce idan ya auro wata, auren ya inganta, amma kuma
wacce ke gida tana da damar ta warware aurenta (‫ )فسخ‬da shi, kuma ba za a ce ta
nemi haramta masa halas ba. Idan ta haqura, shikenan, sai su ci gaba da zama.
ِِ ِِ ِ
[Bukhaari; Muslim] ‫وج‬ ْ ‫َح ُّق الشُُّروط أَ ْن تُوفُوا به َما‬
َ ‫استَ ْحلَْلتُ ْم به اْل ُفُر‬ َ‫ أ‬
2) Idan wacce za a yi wa kishiya ba ta yarda su zauna gida xaya ba fa?
 Fuqahaa’u sun yi ittifaqi akan ba a haxa mace da kishiyarta a gida xaya sai da
yardarsu domin asali shi ne kowace mace ta zamanto tana da mazauninta daban.
[Ahzaab, 53] ‫َّب إَِّال أَن يُ ْؤ َذ َن لَ ُك ْم‬
ِِّ ِ‫وت الن‬ ِ َّ‫ َي أَيَُّا ال‬
َ ُُْ‫ين َآمنُوا َال تَ ْد ُخلُوا ب‬
َ ‫ذ‬ َ َ
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 15
Wasu daga Hukunce-hukuncen Auren Mace fiye da Xaya [b]
3) Shin wajibi ne a kan wanda yake da mace fiye da xaya ya daidaita su
wajen soyayya ko yawan jimaa’i?
 Ba a wajabta daidaito wajen soyayya ko yawan jimaa’i ba kasancewar soyayya
a zuci take kuma mutum ba shi da iko da zuciyarsa, haka kuma jimaa’i yana da
alaqa ce da sha’awar rai da yawan soyayya da qauna.
ِ‫سول هللا‬
ِ ‫بر‬ ُّ ‫ح‬ ‫و‬ ،‫ا‬ َ ‫ن‬ ‫س‬ ‫ح‬ ‫ا‬ َ ‫ب‬ ‫ج‬ ‫َع‬‫أ‬ ‫د‬
ْ ‫ق‬ ‫ِت‬ ِ ‫ك‬
َّ‫هذه ال‬ ِ َّ‫ ال ي غَُّرن‬،‫ َي ب نَ َّْ ُة‬:‫ قال عمر رضي هللا عنه ِلفصة زوج النب صلي هللا علْه وسلم‬
َ َُ ْ ُ َ َ ُ َ َ ْ َ ُ
ِ‫ ي ِر ُيد عائ‬- ‫الل علْه وسلَّم َّإَيها‬
‫ب‬ُّ ‫َح‬
َ ‫أ‬ ِ
‫َّاس‬
‫ن‬ ‫ال‬ ‫َي‬
ُّ ‫أ‬" : ‫وسلم‬ ‫علْه‬ ‫هللا‬ ‫صلي‬ ‫النب‬ ‫سئل‬ [Bukhaari; Muslim] ‫ة‬
َ ‫ش‬
َ َ ُ َ َ َُّ ‫صلَّى‬
َ
[Muslim] “‫وها‬ َ ُ‫ "أَب‬:‫ال‬ ِِّ ‫ ِمن‬:‫ت‬
َ ‫ فَ َق‬،‫الر َج ِال؟‬ ُ ‫ل‬
ْ ‫ق‬
ُ ‫ف‬
َ ، " ‫ة‬ ‫ش‬
َ
ِ‫ "عائ‬:‫ال‬
َ َ ‫ق‬
َ ‫؟‬‫ك‬َ ْ
َْ‫ل‬ِ‫إ‬
َ
4) Rabon kwana tsakanin mata bisa adalci wajibi ne, har da wacce ke da
larurar da ba za a iya saduwa da ita ba matuqar ba ta cutarwa, sai dai
wacce ta saryar da haqqin rabonta na kwana bisa zavin kanta ko kuma
ta kyautar da shi ga kishiyarta, ko ta kyautar da shi ga mijin.
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 16
Wasu daga Hukunce-hukuncen Auren Mace fiye da Xaya [c]
5) Wajibi ne miji yayi rabon kwana ga matansa ko da yana cikin rashin
lafiya matuqar ba su ne suka xauke masa ba, ta hanyar ba shi zavin ya
zauna a inda yake so. Haka kuma, idan mutum yana son yayi tafiya da
xaya daga cikin matansa (don neman ilimi ko magani ko waninsa) ba
tare da yayi quri’a a tsakaninsu ba, dole ne ya nemi iznin sauran; idan
ba su amince ba, dole yayi quri’a.
َ ‫ات فِْهِ يَ ُق‬
"‫ "أَيْ َن أََن غَ ًدا أَيْ َن أَ َن غَ ًدا‬:‫ول‬ ِ ِِ
َ ‫الل صلى هللا علْه وسلم َكا َن يَ ْسأَ ُل ِِف َمَرضه الَّذي َم‬
َِّ ‫ول‬ َّ ‫ َع ْن َعائِ َش َة رضى هللا عنَا أ‬
َ ‫َن َر ُس‬
[Bukhaari] ‫ات عِْن َد َها‬ ‫م‬ ‫ّت‬
َّ ‫ح‬ ‫ة‬
َ ‫ش‬ ِ‫ت عائ‬ ِ ْ ‫ فَ َكا َن ِِف ب‬،‫ فَأَ ِذ َن لَه أَزواجه ي ُكو ُن حْث شاء‬،‫ي ِريد ي وم عائِش َة‬
َ َ َ َ َ َْ َ َ ُ َْ َ ُ ُ َْ ُ َ َ َ َْ ُ ُ
6) Idan wata ba ta da lafiya kuma babu mai jinyarta, ya halasta miji yayi
jinyarta har ta warke; amma daga baya zai rama wa sauran matansa
kwanakin. Idan ta rasu a rashin lafiyar, babu ramako garesu. Idan mace
ta yi tafiya ko ta zauna a asibiti tare da mai jinya, babu ramako gareta.
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 17
Wasu daga Hukunce-hukuncen Auren Mace fiye da Xaya [d]
7) Ya halasta miji ya shiga xakin matar da ba kwananta ba ne kuma ya
halasta ya kusance ta, amma kada ya daxe sosai.
‫ َوَكا َن قَ َّل يَ ْوٌم إَِّال‬،‫ ِم ْن ُم ْكثِهِ عِْن َد َن‬،‫ضنَا َعلَى بَ ْعض ِِف اْل َق ْس ِم‬ ‫ع‬ ‫ب‬ ‫ض‬ِ ‫الل علَْهِ وسلَّم َال ي َف‬ َّ ‫ص‬ ِ‫الل‬ ُ ‫ " َكا َن َر ُس‬:‫ت َعائِ َش ُة‬
‫ل‬
َ ْ َ ُ ِّ ُ َ َ َ ْ َ ُ َّ ‫ى‬ ‫ل‬ َ َّ ‫ول‬ ْ َ‫ قَال‬
[Abu Daawud] ‫ْت عِْن َد َها‬ ِ ِ ِ ِ
َ ِ‫ َح َّّت يَْب لُ َغ إِ َىل الَِِّت ُه َو يَ ْوُم ََا فَ َْب‬،‫ فَ َْ ْدنُو م ْن ُك ِِّل ْامَرأَة م ْن غَ ِْري َمسْس‬،‫وف َعلَْْ نَا َمج ًْعا‬
ُ ُ‫َوُه َو يَط‬
 Idan da dare ne, ba zai shiga ba sai da larura
 Bisa la’akari da Hadisin Nana A’isha RA wanda Abu Daawud ya ruwaito, shin
zai halasta ga miji ya sadu da matarsa a ranar da ba kwananta ba, a
gidanta/xakinta ko kuma ma a gidan/xakin wacce ke da kwana? Kuma shin zai
halasta gare shi ya sadu da wacce ke da rabon kwana amma a xakin wacce ba
kwananta ba?
ِ ‫ف علَى نِسائِهِ ِِف اللَّْ لَةِ الْو‬
‫ َولَهُ يَ ْوَمئِذ تِ ْس ُع‬،ِ‫اح َدة‬ ِ‫الل‬ ِ َّ ِ‫َن أَنَس بن مال‬
َ ْ َ َ ُ ‫و‬‫ط‬
ُ ‫ي‬
َ ‫ن‬
َ ‫ا‬‫ك‬َ ‫وسلم‬ ‫ه‬ ْ‫عل‬ ‫هللا‬ ‫صلى‬ َّ ‫ب‬
َّ ‫ن‬
َ ‫َن‬ ‫أ‬ ‫م‬ََ‫َّث‬
ُْ َ‫د‬ ‫ح‬ ، ‫ك‬ َ َ ْ َ َّ ‫ أ‬،َ‫ َع ْن قَ تَ َادة‬
[Bukhari] .‫نِ ْس َوة‬
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 18
Wasu daga Hukunce-hukuncen Auren Mace fiye da Xaya [e]
8) Idan miji yayi tafiya da wata daga cikin matansa ba tare da yayi quri’a a
tsakaninsu ba, wajibi ne ya rama wa sauran matansa adadin kwanakin
da yayi da ita bayan ya dawo. Haka kuma, idan yayi tafiya tare da wata
daga cikinsu saboda buqatarta (wato, ya raka ta), zai rama wa sauran
matansa adadin kwanakin da suka yi bayan ya dawo.
9) Idan mace ta kyautar da rabon kwananta (dindindin ko na wucin gadi)
ga wata daga kishiyoyinta; idan mijin bai yarda ba, zai ci gaba da rabon
kwana da ita. Idan ya amince, dole ne ya bada kwanan ga wacce aka ba.
10)Idan mace ta kyautar da rabon kwananta ga miji (na dindindin ko na
wucin gadi), yana da damar ya ba wacce ya ga dama. Idan ma ya so, zai
iya ba waccan a wani lokaci, kuma ya ba wata daban a wani lokaci.
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 19
Qalubalen Auren Mace fiye da Xaya (1): Rashin Tabbas
game da Lafiyar Wacce za a Aura

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 20


Nau’o’in Gwaje-gwajen Lafiya Kafin Aure
1) Gwaji don tabbatar da kuvuta daga cututtukan da ke qetare mai shi zuwa waninsa
a dalilin mu’amala ta jima’i (Sexually Transmittable Diseases – STDs), kamar
HIV, da hepatitis B, da hepatitis C, da gonorrhoea, da syphilis.
2) Gwaji don gane rukunin jini: ‘A’, ‘B’, ‘O’ ko ‘AB’, da danginsa na Rhesus factor
(positive, ‘+’ ko negative, ‘-‘).
3) Gwaji don tabbatar da rashin aibobin da ke sa a iya raba aure tsakanin miji da
mata, kamar cututtukan da ke iya jawo rashin haihuwa, da kuturta, da wasu
nau’o’in cutar daji (cancer) masu haxari, da cutar qoda.
4) Gwaji game da cututtukan da ke bin hanyoyin jini wajen yin naso da shafar
abokin zama saboda alaqarsu da qwayoyin halitta (genes) ko ya shafi ‘ya’yan da
za a haifa, kamar Anaemia (sickle cell).
5) Gwaji game da cututtukan da a ke gado, waxanda aka ce a yanzu adadinsu ya kai
8000. Irin waxannan cututtuka sun haxa da ciwon hauka.
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 21
Hukuncin Gwaje-gwajen Lafiya Kafin Aure
• Bayan ittifaqi a kan muhimmancin gwajin lafiya kafin aure, malamai
sun yi savani game da wajabcinsa a kan waxanda ke son yin aure:
wasu na ganin wajibi ne, wasu kuma na ganin kawai a bar mutane su
zavi abin da suke so.
 Daga cikin Malamai da ke ganin wajabcin gudanar da gwaje-gwajen lafiya
kafin aure akwai: Muhammad Az-Zuhailiy, da Naasir Al-Maimaan, da
Usaamah Al-Ashqar.
 Malamai da ke ganin halascin gudanar da gwaje-gwaje kafin aure, amma ba
tare da an wajabta ba sun haxa da: Ibn Baaz, da Abdullah ibn Jebreen, da
Abdulkareem Zaydaan, da Muhammad Ra’afat Uthmaan.
• Bayan bibiyar dalilan da kowane vangare ya kawo, ni na gamsu da:

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 22


Hukuncin Gwaje-gwajen Lafiya Kafin Aure
1. Wajibi ne a gudanar da gwaji don tabbatar da kuvuta daga cututtukan da ke qetare mai shi
zuwa waninsa a dalilin mu’amala ta jima’i, kamar HIV da hepatitis B da hepatitis C idan
akwai yiwuwar samuwarsu, ko akwai rashin kwanciyar hankali idan ba a yi ba.
2. Ba laifi a gudanar da gwaji game da aibobin da ke iya jawo raba aure tsakanin miji da mata
kafin a yi aure. Malamai sun ce duk wani aibi da ke sa xayan ma’aura ya guje wa abokin
zama ko ya qaurace masa gaba xaya, ko ya hana jima’i, ko gamsuwa wajen jima’i, za a ba
da zavin rabuwa ko ci gaba da zaman aure, idan ba a san da shi ba kafin auren.
3. Akwai matuqar muhimmanci a gudanar da gwaji game da yanayin qwayoyin halitta
waxanda ke da alaqa da cututtukan da ke bin hanyoyin jini wajen yin naso da shafar abokin
zama ko ‘ya’yan da za a haifa, kamar Anaemia (sickle cell).
4. Ba dole sai an yi gwaji game da cututtukan da ake gado ba kafin aure sai dai idan akwai
yiwuwar an yo gadonsu duk da cewa ba su bayyana ba qarara, kuma bai dace a lazimta wa
mutane yinsa ba, kasancewar masana sun tabbatar da cewa har yanzu, ba a gama fahimtar
yanayin qwayoyin halittar mutum ba (genes), kamar yadda ba a sallama wa sakamakon
binciken da aka yi ba game da tasirin qwayoyin halitta wajen gadon cututtuka.
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 23
Qalubalen Auren Mace fiye da Xaya (2): Rikita-rikitar
Kishi tsakanin mata

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 24


‫]‪Kishi a Tsakanin Mata [a‬‬
‫‪• Kishi a tsakanin mata xabi’a ce da aka halicce su da ita.‬‬
‫بعضَن من بعض فتلك لْس مأموراً هبا‪ ،‬لكنَا من‬‫َّ‬ ‫• قال ابن تْمْة – رمحه هللا تعاىل‪ -‬ىف االس تقامة‪" :‬و َّأم ا غرية النساء‬
‫أمور ال ِطِّباع‪ ،‬كاِلزن على املصائب“‪ .‬قال ابن حجر ىف فت الباري‪" :‬جيري على عادة الضرائر من الغرية فإهنا مركبة ِف‬
‫النفس حبْث ال يُقدر على دفعَا“‬
‫‪• Kasancewa kishi xabi’a ce ta mata, ba a zarginsu a kan wannan xabi’a‬‬
‫‪matuqar ba sun zafafa ba ne ko kuma sun wuce gona da iri.‬‬
‫الل صلى هللا علْه وسلم َخَر َج ِم ْن ِعْن ِد َها لَْْالً‪.‬‬ ‫ول َِّ‬ ‫َّب صلى هللا علْه وسلم َحدَّثَْتهُ أَ َّن َر ُس َ‬ ‫َن َعائِ َش َة َزْو َج النِ ِِّ‬
‫• عن ُع ْرَوَة أ َّ‬
‫ِِ‬ ‫ِِ‬ ‫ك َي عائِ َشةُ أ َِغر ِ‬ ‫ِ‬ ‫قَالَت فَغِرت علَْ ِ‬
‫ك فَ َق َال‬‫ت َوَما ِل الَ يَ َغ ُار مثْلي َعلَى مثْل َ‬ ‫ُ‬ ‫ل‬
‫ْ‬ ‫ق‬
‫ُ‬ ‫َ‬‫ف‬ ‫‪.‬‬ ‫"‬‫ت‬ ‫ْ‬ ‫َ َ‬ ‫ل‬
‫َ‬ ‫ا‬ ‫م‬
‫َ‬ ‫"‬ ‫ال‬
‫َ‬ ‫ق‬‫َ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫ع‬ ‫ن‬
‫َ‬ ‫َص‬ ‫أ‬ ‫ا‬ ‫م‬ ‫َى‬
‫ْ ْ ُ َْ َ َ َ َ ْ ُ‬ ‫ر‬
‫أ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫اء‬ ‫ج‬ ‫َ‬‫ف‬ ‫ه‬
‫ت َوَم َع ُك ِِّل‬ ‫ل‬
‫ْ‬ ‫ق‬
‫ُ‬ ‫‪.‬‬‫"‬ ‫م‬ ‫ع‬ ‫ن‬
‫َ‬ ‫"‬ ‫ال‬
‫َ‬ ‫َ‬‫ق‬ ‫ن‬
‫ٌ‬ ‫ا‬‫َ‬‫ط‬ ‫ْ‬ ‫ش‬ ‫ي‬ ‫ِ‬
‫ع‬ ‫م‬ ‫َو‬‫أ‬ ‫ِ‬
‫الل‬
‫َّ‬ ‫ول‬
‫َ‬ ‫س‬ ‫ر‬ ‫َي‬ ‫ت‬ ‫ل‬
‫َ‬‫ا‬ ‫ق‬
‫َ‬ ‫‪.‬‬‫"‬‫ك‬‫ِ‬ ‫ن‬ ‫ا‬‫َ‬‫ط‬ ‫ْ‬
‫ْ َ َ َْ ُ‬‫ش‬ ‫ِ‬
‫ك‬ ‫اء‬ ‫ج‬ ‫د‬ ‫ق‬
‫َ‬ ‫َ‬
‫أ‬ ‫"‬ ‫وسلم‬ ‫علْه‬ ‫هللا‬ ‫صلى‬ ‫ِ‬
‫الل‬
‫ول َّ‬ ‫َر ُس ُ‬
‫ُ‬ ‫َ‬ ‫ََ َ َْ‬ ‫ْ َ َُ‬
‫الل قَ َال "نَعم ولَ ِكن رِب أَعانَِن عَلْ ِ‬ ‫ول َِّ‬
‫َسَل َم" ]‪ . [Muslim‬جاء ىف‬ ‫أ‬ ‫ّت‬
‫َّ‬ ‫ح‬ ‫ه‬
‫َ ْ َ ْ َ ِّ َ َ ْ َ ْ‬ ‫ك ََي َر ُس َ‬ ‫ت َوَم َع َ‬ ‫إِنْ َسان قَ َال "نَ َع ْم"‪ .‬قُ ْل ُ‬
‫الغريةُ َم َس ِام ٌ للنساء فَْا ال عقوبة علَْن فَْا‬ ‫شرح النووي على مسلم‪ :‬قال القاضي قال املصري وغريه من العلماء‪َ :‬‬
‫ملا ُجبِلْن علْه من ذلك‪ ،‬وَلذا ل تُزجر عائشة عنَا‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪25‬‬
Kishi a Tsakanin Mata [b]
• A mafi yawan lokaci, mace ta kan yi kishin ganin mijinta bai qara aure ba
saboda: rashin tabbas game da halin wacce za a auro; ko gudun kada a
ture ta daga matsayin da take da shi a wajen miji; ko tsoron juya baya da
wulaqanci daga miji saboda yayi sabon aure; ko tsoron rashin adalci a
tsakaninta da amarya; ko tsoron kada rauninta da gajiyawarta ko cutarwar
da take yi wa mijinta ta bayyana; ko kuma don gudun kada qawaye ko
‘yan uwa suyi mata dariyar cewa ba ta mallaki mijinta ba ko kuma ba ta
gamsar da shi, shi yasa ya qaro aure.
• Bayan namiji ya yi nasarar qaro aure, kishi na ci gaba da aukuwa a
tsakanin mata saboda dalilai masu yawa, waxanda suka haxa da:

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 26


‫]‪Kishi a Tsakanin Mata [c‬‬
‫‪1) Bayyanar alamomin yawan so da qaunar da miji yake yi wa wata daga cikinsu saboda‬‬
‫‪farin cikin da take sanya masa a rai da kwantar masa da hankali da take yi ta hanyar‬‬
‫‪biyayya ko kyautatawa ko iya mu’amala, kamar yadda ya faru a tsakanin Nana A’isha‬‬
‫‪da sauran matan Manzon Allah (SAW).‬‬
‫صلَّى‬ ‫اللِ‬ ‫الل عَلَْهِ وسلَّم إِ َىل رس ِ‬ ‫َّ‬ ‫اللِ‬ ‫ت رس ِ‬ ‫ِ‬ ‫الل علَْهِ وسلَّم فَ ِ‬
‫َ‬ ‫َّ‬ ‫ول‬ ‫ُ ْ َ َ َ َُ‬ ‫َّ‬ ‫ى‬ ‫ل‬ ‫ص‬
‫َ‬ ‫َّ‬ ‫ول‬ ‫صلَّى َُّ َ ْ َ َ َ َ َ َ ُ‬
‫ن‬
‫ْ‬ ‫ب‬ ‫ة‬
‫َ‬ ‫م‬ ‫اط‬ ‫اج النِ ِ‬
‫َّب َ‬
‫ِّ‬ ‫• عن عائشة رضي هللا عنَا قالت‪" :‬أ َْر َس َل أ َْزَو ُ‬
‫ك اْل َع ْد َل‬ ‫ك يَ ْسأَْلنَ َ‬ ‫ك أ َْر َس ْلنَِن إِلَْْ َ‬ ‫اج َ‬ ‫و‬‫َز‬ ‫أ‬ ‫َّ‬
‫ن‬ ‫اللِ‪ ،‬إِ‬
‫َّ‬ ‫ول‬
‫َ‬ ‫س‬‫ر‬ ‫َي‬ ‫‪:‬‬ ‫ت‬ ‫ل‬
‫َ‬‫ا‬ ‫ق‬ ‫ف‬ ‫ا‬ ‫َل‬
‫َ‬ ‫ن‬ ‫الل علَْهِ وسلَّم‪ ،‬فَاستأْ َذنت علَْهِ وهو مضطَ ِجع معِي ِِف ِمر ِطي‪ ،‬فَأَ ِ‬
‫ذ‬
‫ََ‬ ‫ْ‬ ‫َ َُ‬ ‫ْ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫ْ‬ ‫َُّ َ ْ َ َ َ ْ َ َ ْ َ ْ َ ُ َ ُ ْ ٌ َ‬
‫ت ُِحتبِني ما أ ِ‬ ‫الل علَْهِ وسلَّم‪" :‬أَي ب نَ َّْةُ‪ ،‬أَلَس ِ‬ ‫َّ‬ ‫اللِ‬ ‫ِِف اب نةِ أَِب قُحافَ َة؟ وأََن ساكِ‬
‫ال‪:‬‬ ‫ت بَلَى!! قَ َ‬ ‫ب؟"‪ .‬فَ َقالَ ْ‬ ‫ُح ُّ‬ ‫ِّ َ‬ ‫َ‬ ‫ْ‬ ‫ََ َ ْ ُ‬ ‫ْ‬ ‫َ‬ ‫ُ‬‫َّ‬ ‫ى‬ ‫ل‬ ‫ص‬
‫َ‬ ‫َّ‬ ‫ول‬
‫ُ‬ ‫س‬
‫َُ‬ ‫ر‬ ‫ا‬
‫َ‬‫َل‬
‫َ‬ ‫ل‬
‫َ‬ ‫ا‬ ‫ق‬
‫َ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫‪:‬‬ ‫ت‬‫ْ‬ ‫ل‬
‫َ‬‫ا‬‫َ‬‫ق‬ ‫‪.‬‬‫ة‬
‫ٌ‬ ‫ت‬
‫َ‬ ‫َ َ َ‬ ‫َْ‬
‫"فَأَ ِحِِّب َه ِذهِ"‪[Muslim] .‬‬
‫َّاس يَتَ َحَّرْو َن‬ ‫ن‬ ‫ال‬ ‫َّ‬
‫ن‬ ‫احب ِات إِ َىل أُِِّم سلَم َة فَ ُقلْن‪َ :‬ي أ َُّم سلَمةَ إِ‬ ‫• عن عائِش َة‪ ،‬قَالَت‪َ :‬كا َن النَّاس ي تَحَّرو َن ِهب َداَيهم ي وم عائِش َة‪ ،‬قَالَت‪ :‬فَاجتَمع صو ِ‬
‫َ‬ ‫َ َ ََ‬ ‫ََ‬ ‫ْ ْ َ َ ََ َ‬ ‫ُ َ َ ْ َ َ ُ ْ َْ َ َ َ‬ ‫ْ‬ ‫َْ َ َ‬
‫ت‬ ‫ر‬‫ك‬‫َ‬ ‫ذ‬
‫َ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫‪،‬‬ ‫ن‬
‫َ‬ ‫ا‬ ‫ك‬‫َ‬ ‫ا‬ ‫م‬ ‫ن‬ ‫َي‬‫أ‬ ‫الل علَْهِ وسلَّم َيْم ِر النَّاس ي َ ُدو َن إِلَْهِ‬ ‫َّ‬ ‫ى‬ ‫َّ‬
‫ل‬ ‫ص‬ ‫اللِ‬
‫َّ‬ ‫ِ‬
‫ول‬ ‫س‬ ‫ر‬ ‫ِهبداَيهم ي وم عائِش َة وإِ َّن نُِريد اخلْ ر َكما تُ ِريد عائِش ُة‪ ،‬فَ ُق ِول لِ‬
‫َْ‬ ‫ْ َْ َ‬ ‫َ ُْ‬ ‫ُ َ ْ َ َ َ َُ‬ ‫َ‬ ‫َُ‬ ‫ُ َْ َ َ ُ َ َ‬ ‫ََ َ ُ ْ َْ َ َ َ َ‬
‫اس يَتَ َحَّرْو َن ِهبََد َاَي ُه ْم يَ ْوَم‬ ‫َّ‬
‫ن‬ ‫ال‬ ‫َّ‬
‫َن‬ ‫أ‬ ‫ن‬
‫َ‬ ‫ر‬ ‫ك‬
‫َ‬ ‫ذ‬
‫َ‬ ‫د‬
‫ْ‬ ‫ق‬
‫َ‬ ‫ات‬‫ِ‬ ‫ب‬ ‫اللِ إِ َّن صو ِ‬
‫اح‬ ‫َّ‬ ‫ول‬
‫َ‬ ‫س‬ ‫ر‬ ‫َي‬ ‫‪:‬‬ ‫ت‬ ‫ل‬
‫َ‬‫ا‬ ‫ق‬
‫َ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫‪،‬‬ ‫م‬ ‫ال‬ ‫َ‬ ‫ك‬
‫َ‬ ‫ال‬ ‫ت‬ ‫َذلِك أُمُّ سلَم َة فَأَ ْعرض عْنَا‪ُ ،‬ثَّ عاد إِلَْ َا فَأَعاد ِ‬
‫َ‬ ‫ْ‬ ‫َ َ‬ ‫َ‬ ‫َ َُ‬ ‫ْ‬ ‫َ‬ ‫َ َ َْ َ َ‬ ‫َ ََ َ َ ََ‬
‫الو ْح ُي َوأََن‬ ‫ي‬ ‫ل‬
‫َ‬ ‫ع‬ ‫ل‬‫َ‬ ‫ِ‬
‫ز‬ ‫ن‬
‫ْ‬‫ُ‬‫أ‬ ‫ا‬ ‫م‬ ‫ه‬ ‫َّ‬
‫ن‬ ‫ِ‬
‫إ‬ ‫َ‬‫ف‬ ‫‪،‬‬ ‫ة‬
‫َ‬ ‫ش‬‫َ‬ ‫ال‪َ" :‬ي أُمَّ سلَم َة َال تُ ْؤِذ ِين ِِف عائِ‬ ‫َ‬ ‫ق‬
‫َ‬ ‫‪.‬‬ ‫ك‬
‫َ‬
‫ت الثَّالِثة قَالَت ذَلِ‬
‫ُ‬ ‫َ‬ ‫عائِ َشةَ فَأْم ِر النَّاس ي َ ُدو َن أَي نَما ُكْنت‪ ،‬فَ لَ َّما َكانَ ِ‬
‫َ‬ ‫َّ‬ ‫َ‬ ‫َُ‬ ‫َ‬ ‫َ ََ‬ ‫ْ‬ ‫َ‬ ‫َْ‬ ‫َ ُْ‬ ‫ُ‬ ‫َ‬
‫اف ْامَرأَة ِمْن ُك َّن َغ ِْريَها“ ]‪[Bukhari‬‬ ‫ِِف ِِل ِ‬
‫َ‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪27‬‬
Kishi a Tsakanin Mata [d]
2) Karkatar miji ga ‘ya‘yan wata daga cikinsu ko kuma nuna qauna ga wacce ke da
‘ya‘ya a kan wacce ba ta da su, kamar yadda ya auku a tsakanin Nana Saaratu da
Nana Haajara matan Annabi Ibrahim (AS).
3) Yawaitar kyakkyawan ambaton kishiya a gaban wata, ko yawan bada misali da ita,
kamar yadda Nana A’isha (RA) ta riqa kishin Nana Khadijah (RA) saboda yawan
kyakkyawan ambato da Manzon Allah (SAW) yake mata duk da cewa Nana A’isha
(RA) ba ta ma santa ba, ballantana ma su zauna tare a matsayin kishiyoyi.
ِ ‫ لِ َكْث رِة ِذ ْك ِر رس‬،‫ت عَلَى َخ ِدجي َة‬
‫ول هللا‬ ‫ر‬ ِ‫ول هللا صلى هللا علْه وسلم َكما غ‬ ِ ‫ت عَلَى امرأة لِرس‬ ‫ر‬ ِ‫ ما غ‬:‫• عن عائِشةَ ر ِضي هللا عْن َا أنََّا قَالَت‬
َُ َ َ ُ ْ َ َُ َ ْ ُ ْ َ ْ َ َ َ ُ َ َ َ َ َْ
[Bukhari da Muslim] ‫صلى هللا علْه وسلم إِ ََّي َها َوثَنَائِهِ َعلَْْ ََا‬
‫ ولكن كان‬،‫ وما رأيْ تَُا‬،‫رت على خدجي َة‬ ِ ‫ "ما غِرت على أحد من‬:‫• عن عائشة رضي هللا عنَا قالت‬
ِ‫نساء النب صلَّى هللا علْه وسلَّم ما غ‬
ُ ُ ُ
‫ كأنهُ ل ي ُكن ِف‬:‫ فرمبا قُ ْلت له‬،‫صدائِِق خدجيَ َة‬ ‫ِف‬ ‫َا‬‫ث‬ ‫ع‬ ‫ب‬ ‫ي‬ ‫ث‬
َُّ ، ‫ضاء‬‫أع‬ ‫َا‬‫ع‬ ِ
‫ط‬
ِّ ‫ق‬ ‫ي‬ ‫ث‬ ، ‫ة‬
َ ‫الشا‬ ‫ذب‬ ‫مبا‬‫ر‬‫و‬ ،‫ها‬‫كر‬ِ ‫النب صلَّى هللا علْه وسلَّم يكثر‬
‫ذ‬
َ َُ ْ َ ً ْ ُ ُ َ َ ُ ُ ُ ُّ
[Bukhari] “‫ وكان ل منَا ول ٌد‬،‫ وكانت‬،‫ «إهنا كانت‬:‫ فْقول‬،‫الدنْا امرأةٌ إال خدجي ُة‬
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 28
‫]‪Kishi a Tsakanin Mata [e‬‬
‫‪4) Tsoron kada a wuce gabanta wajen burge miji da kyautata masa, ko a qwace mata‬‬
‫‪matsayi a wajensa, kamar yadda ya auku a tsakanin Nana A’isha (RA) da Nana‬‬
‫‪Hafsah (RA) da Nana Zainab (RA), da kuma abinda ya auku a tsakanin Nana A’isha‬‬
‫‪(RA) da wata daga cikin abokan zamanta (RA).‬‬
‫فضَربْت لَ ُه ِخبَاءً – أي‬ ‫ضا َن‪َ ،‬‬
‫ِ ِ‬
‫الع ْش ِر األََواخ ِر م ْن َرَم َ‬ ‫ف ِِف َ‬
‫ِ‬
‫َّب ‪-‬صلى هللا علْه وسلم‪ -‬كان يَ ْعتَك ُ‬ ‫أن النِ َّ‬‫• عن عائشة ‪-‬رضي هللا عنَا‪َّ -‬‬
‫ب ابْنَ ُة َج ْحش‬ ‫ن‬ ‫ي‬
‫ز‬ ‫ه‬ ‫ت‬
‫ْ‬‫َ‬‫أ‬
‫ر‬ ‫ا‬ ‫م‬
‫َّ‬ ‫ل‬
‫َ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫‪.‬‬‫اء‬ ‫ب‬ ‫ِ‬
‫خ‬ ‫ت‬ ‫ب‬
‫ر‬ ‫ض‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫ا‪،‬‬ ‫َل‬
‫َ‬ ‫ت‬ ‫ن‬
‫َ‬ ‫الصب ُثَّ يدخلُه‪ ،‬فَاستأْ َذنَت ح ْفص ُة عائِشةَ أَ ْن تض ِرب ِخباء‪ ،‬فَأَ ِ‬
‫ذ‬ ‫ُّ‬ ‫ي‬ ‫خْمة‪ ،-‬فَ ْصلِِّ‬
‫َ ُ َْ َ ُ‬ ‫ْ َ َ ََ ْ َ ً‬ ‫ْ َ ًَ‬ ‫َ‬ ‫ْ َ َ ُ ُ َْ ْ َ َ َ َ‬ ‫ْ‬ ‫َُ‬
‫ال" ‪َ :‬ما َه َذا؟ "فَأُ ْخِ َِب‪ ،‬فَ َق َ‬ ‫َخبَِْ َة‪ ،‬فَ َق َ‬ ‫ضرب ِ‬
‫َّب ‪-‬صلى هللا علْه وسلم‪-‬‬ ‫ال النِ ُّ‬ ‫َّب ‪-‬صلى هللا علْه وسلم‪َ -‬رأَى األ ْ‬ ‫َصبَ َ النِ ُّ‬
‫آخَر‪ ،‬فَ لَ َّما أ ْ‬ ‫ت خبَاءً َ‬ ‫َ ََ ْ‬
‫ف َع ْشًرا ِم ْن َش َّوال‪ [Bukhari] .‬قال اِلافظ ابن حجر ‪-‬رمحه هللا‪ -‬ىف‬ ‫‪" :‬آلِْ َِّب أَرد َن ِهب َذا؟" فَ ت رَك ِاالعتِ َكاف َذلِ‬
‫َََّر‪ُ ،‬ثَّ ْاعتَ َك َ‬ ‫ْ‬ ‫الش‬ ‫ك‬‫َ‬ ‫ْ َ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫َْ َ‬
‫َجلِهِ"‪.‬‬ ‫ضي إِ َىل تَرِك ْاألَْفض ِل ِ‬
‫أل‬ ‫يث شؤم الْغريةِ؛ ِألَنََّا َن ِشئ ٌة ع ِن ا ِْلس ِد‪ ،‬الْم ْف ِ‬ ‫الفت ‪ِِ" :‬ف ا ِْل ِد ِ‬
‫ْ‬ ‫َ‬ ‫ْ‬ ‫ََ ُ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫ُ َ َ‬ ‫َ‬ ‫ْ‬ ‫ُ‬ ‫َ‬
‫ص ْح َفة فِ ََْا طََع ٌام‪،‬‬ ‫ِ‬
‫ب‬
‫ُ َ َ‬‫ني‬‫ات امل ْؤِمنِ‬‫ض نِسائِهِ‪ ،‬فَأرسلَت إِح َدى َّأمَ ِ‬
‫َ‬ ‫ْ‬ ‫ْ‬ ‫َْ‬ ‫َ‬
‫ِ‬ ‫ع‬‫َْ‬‫ب‬ ‫د‬
‫َ‬ ‫ن‬
‫ْ‬ ‫ال‪َ :‬كا َن النَِّب صلى هللا علْه وسلم عِ‬
‫ُّ‬ ‫َ‬ ‫ق‬
‫َ‬ ‫ه‬ ‫ن‬
‫ْ‬ ‫ع‬
‫َ‬
‫َ َ ُ ُ‬ ‫هللا‬ ‫ي‬ ‫• عن أنَس ر ِ‬
‫ض‬ ‫َْ‬
‫َّب صلى هللا علْه وسلم فِلَ َق َّ‬
‫الص ْح َفةِ ُثَّ‬ ‫ِ‬ ‫ن‬ ‫ال‬
‫ْ َ َ َ ُّ‬‫ع‬ ‫م‬ ‫ج‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫‪،‬‬ ‫ت‬ ‫ق‬‫َ‬ ‫ل‬
‫َ‬ ‫ف‬‫َ‬ ‫ان‬
‫ْ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫ة‬
‫ُ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫ح‬
‫ْ‬ ‫الص‬
‫َّ‬ ‫ت‬‫ت الَِِّت النَِّب صلى هللا علْه وسلم ِِف ب ْتَِا يد اخل ِادِم‪ ،‬فَس َقطَ ِ‬
‫َ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫ْ‬ ‫َ‬ ‫ُّ‬
‫فَضرب ِ‬
‫َ ََ‬
‫ت ُّأم ُك ْم" ]‪[Bukhari‬‬ ‫ول‪َ " :‬غ َار ْ‬ ‫َج َع َل َْجي َم ُع فِ ََْا الطََّع َام الَّ ِذي َكا َن ِِف َّ‬
‫الص ْح َفةِ‪َ ،‬ويَ ُق ُ‬

‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪29‬‬


‫]‪Kishi a Tsakanin Mata [f‬‬
‫‪5) Tunanin an shiga haqqinta ko da kuwa ba haka ba ne, kamar yadda ya faru‬‬
‫‪tsakanin Nana A’isha (RA) da Nana Zainab (RA), da kuma abin da ya faru a‬‬
‫‪tsakanin Nana A’isha (RA) da Nana Hafsah (RA).‬‬
‫اللُ َعلَْْهِ َو َسلَّ َم تِ ْس ُع نِ ْس َوة فَ َكا َن إِ َذا قَ َس َم بَْْ نَ َُ َّن َال يَْن تَ َِي إِ َىل الْ َمْرأَةِ ْاأل َ‬
‫ُوىل إَِّال ِِف‬ ‫صلَّى َّ‬ ‫َّب‬
‫ِ‬ ‫ِ‬ ‫ن‬ ‫ل‬ ‫• عن أنس رضي هللا عنه قال‪َ " :‬كا َن لِ‬
‫ِّ َ‬
‫ف‬ ‫ب‪ .‬فَ َك َّ‬ ‫ن‬ ‫ز‬
‫ي‬ ‫ِ‬
‫ه‬ ‫ِ‬
‫ذ‬ ‫ه‬ ‫‪:‬‬ ‫ت‬ ‫َ‬‫ل‬‫ا‬ ‫ق‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫ا‬ ‫َ‬ ‫ْ‬‫َ‬‫ل‬‫ِ‬
‫إ‬ ‫ه‬‫د‬ ‫ي‬ ‫د‬
‫َّ‬ ‫م‬‫َ‬‫ف‬ ‫ب‬ ‫ن‬ ‫ي‬‫ز‬ ‫ت‬ ‫اء‬ ‫ج‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫ة‬ ‫ش‬ ‫ِ‬
‫ائ‬ ‫ع‬ ‫ت‬ ‫ِ‬ ‫ْ‬ ‫ب‬ ‫ِف‬ ‫ِ‬ ‫ن‬‫َ‬ ‫ا‬ ‫ك‬‫َ‬ ‫ف‬
‫َ‬ ‫ا‪،‬‬ ‫َْ‬‫ِ‬‫ت‬‫ْ‬‫َي‬ ‫ِت‬‫ِ‬ ‫َّ‬
‫ل‬ ‫ا‬ ‫ت‬ ‫تِسع‪ ،‬فَ ُك َّن َجيتَ ِمعن ُك َّل لَْ لَة ِِف ب ْ ِ‬
‫َ‬
‫َ ْ ُ‬ ‫َ‬ ‫ْ‬ ‫َ‬ ‫َ‬
‫َ َ ْ ُ َ َ ُ َْ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫ْ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫َ‬ ‫َْ‬ ‫َ َ‬ ‫َْ‬ ‫ْ‬ ‫ْ َْ‬ ‫ْ‬
‫النَِّب صلَّى َّ ِ‬
‫استَ َخبَ تَا ]‪[Muslim‬‬ ‫اللُ َعلَْْه َو َسلَّ َم يَ َد ُه‪ ،‬فَ تَ َق َاولَتَا َح َّّت ْ‬ ‫ُّ َ‬
‫ص ِر َد َخ َل عَلَى نِ َسائِهِ‪ ،‬فَ َْ ْدنُو ِم ْن إِ ْح َد ُاه َّن‪ ،‬فَ َد َخ َل‬ ‫الع ْ‬
‫ف م َن َ‬
‫ول هللا صلى هللا علْه وسلم إِ َذا انْصر َ ِ‬
‫ََ‬ ‫ضي هللاُ َع ْنَا َكا َن َر ُس ُ‬ ‫َ‬ ‫ر‬
‫َ‬ ‫ة‬
‫َ‬ ‫ش‬
‫َ‬
‫• عن عائِ‬
‫َْ َ‬
‫احتَ بس أ ْكثَ ر ِِمَّا َكا َن َْحيتَبِ‬
‫س ]‪[Bukhari da Muslim‬‬ ‫ُ‬ ‫ص َة‪ ،‬فَ ْ َ َ َ‬ ‫َعلَى َح ْف َ‬

‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪30‬‬


Ladubban Kishi a Tsakanin Mata [a]
• A taqaice dai, kishi kumallon mata ne; zai iya dacewa da Shari’ah ko ya
zamanto bai dace ba.
• Ibn Hajar ya ce:
‫ت ِم ْن َزْوج ََا ِِف اِْرتِ َكاب َُُم َّرم؛ إِ َّما َِب ِِّلزَن‬ ْ ‫ "الْ َم ْرأَة إذا َغ َار‬:‫أيضا‬ ً ‫ "وقال‬: ‫ ىف الفت‬-‫رمحه هللا‬- ‫• قال اِلافظ ابن حجر‬
‫ فَ َِ َي َغْْ َرٌة‬،‫ك أ َْو ظَ َََر ِت الَْقَرائِ ُن فِ ِْه‬ ِ‫ فَِإ َذا َحت َّق َقت َذل‬،‫ وجوِره عَلْ َا لِض َّرِِتَا وإِيثا ِرها عَلَْا‬،‫ص ح ِّقَا‬
َ ْ َ َ ْ َ َ َ َ َ َ ْ َ ْ َ َ َ َ ِ ‫ َوإِ َّما بَِن ْق‬،‫َمثًَال‬
."‫ فَ َِ َي الْ َغْْ َرة ِِف َغ ْري ِر َيبة‬،‫ك ِمبُ َج َّرِد التَّ َوُّهم َع ْن َغ ْري َدلِْل‬ِ‫ ولَو وقَع َذل‬،‫م ْشروعة‬
َ ََ ْ َ ُ َ
• Abinda ake so shi ne kishi a tsakanin mata ya zamanto mai tsafta, wanda
za a gina a bisa asasin qoqarin burge miji, ba wanda zai kai ga qulla
makirci ko haifar da gaba ba a tsakanin kishiyoyi.
• A nasa vangaren, miji yayi qoqarin ganin bai jawo tsananin kishi ba a
tsakanin matansa ta hanyar yadda yake mu’amala da su.
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 31
Ladubban Kishi a Tsakanin Mata [b]
• Ya kamata mace ta kasance ‘yar tsaka-tsaki a cikin kishinta, kasancewa
tsananin kishi na jawo wa miji quncin rai da rashin kwanciyar hankali, kuma
hakan kan sanya masa qin wacce ke da zafin kishin ko ma ya kai ga sakinta.
‫الغريَة فإهنا مفتاح‬
‫و‬ ِ
‫وإَيك‬ :‫املعمرون‬
‫و‬ ‫الوصاَي‬ ‫ىف‬ ‫جستاّن‬ ِ
‫الس‬
َ ِّ ‫• قال أبو األسود الدُّؤل البنته لْلة زفافَا كما نقل أبو حامت‬
‫الطالق‬
• Ya kamata mace ta riqa tuna cewa kishiya ‘yar uwa ce a Musulunci kuma
maqwabciya ce; don haka akwai haqqoqin ‘yan uwantaka da maqwaftaka.
• Idan kuma kishi ya tsananta ga mace, toh, ta roqi Allah Ya yaye mata zafin
kishi, kamar yadda Manzon Allah (SAW) yayi wa Ummu Salamah (RA)
addu’a lokacin da ta sanar da shi cewa ita mai tsananin kishi ce.

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 32


Qalubalen Auren Mace fiye da Xaya (3): Rashin Haxin kai
tsakanin ‘Ya’yan Kishiyoyi

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 33


Hassada da Qiyayya tsakanin ‘Ya’ya [a]
• Shaixan ya kan yi qoqarin shiga tsakanin ‘yan’uwa da dangi don haifar
da hassada da qiyayya.
[Yuusuf, 5] ‫ني‬ ِ
‫ب‬ ‫م‬
ُّ ‫و‬ ‫د‬‫ع‬ ِ
‫ان‬ ‫نس‬ ِ
‫إل‬ِ‫• قَ َال َي ب ن الَ تَ ْقصص رْؤَي َك عَلى إِخوتِك فَ ْ ِكْدواْ لَك َكْدا إِ َّن الشَّْطَا َن ل‬
ٌ َُ َ ْ ًْ َ ُ َ َ َْ َ َ ُ ْ ُ َّ َ ُ َ
[Ibnul ‘Arabiy] ‫• فْه حكم َبلعادة أن األخوة والقرابة حيسدون‬
• Zafin kishi da tsananin hassada tsakanin ‘yan’uwa na iya kai wa ga
xaukar matakai na cutarwa ta hanyar qulla makirci da kaidi, ko ma ya
kai ga kisa, kamar yadda ya faru a tsakanin ‘ya`yan Annabi Aadam
guda biyu, har ta kai ga xayansu ya kashe xayan; haka kuma ‘yan’uwan
Annabi Yuusuf (AS) sun shirya yadda za su kashe shi ko su vatar da shi.
ً‫وه أ َْرضا‬ ‫ح‬‫ر‬ْ‫ط‬ ‫ا‬ ِ
‫و‬ َ
‫أ‬ ‫ف‬ ‫وس‬‫ي‬ ‫ا‬
‫و‬
ْ ‫ل‬
ُ ‫ت‬ ‫اق‬
ْ [Maa’idah, 30] ‫ين‬
‫ر‬ِ ِ ‫َخ ِْه فَ َقت َله فَأَص ب ِمن ٱ ْخخل‬
‫س‬ ِ ‫• فَطَ َّوعت َلهۥ نَ ْفسه قَ ْتل أ‬
ُ َُ َ ُ ُ ُ َ َ َ َ َْ ُ َ َ ُُ ُ ْ َ
[Yuusuf, 8]
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 34
Hassada da Qiyayya tsakanin ‘Ya’ya [b]
• Auren mace fiye da xaya na iya haifar da qiyayya tsakanin kishiyoyi,
kuma hakan na iya kai wa ga ‘ya`yansu, da gangan ko bisa rashin sani.
1) ‘Ya`yan xaki daban-daban ko ‘ya’yan xaki xaya na iya jin haushin
wanda/waxanda suke ganin ana nuna an fi son shi/su
[Yuusuf, 8] ...‫ب إِ َىل أَبِْنَا ِمنَّا‬ َ ‫وه أ‬
ُّ ‫َح‬ ُ ‫ف َوأ‬
ُ ‫َخ‬ ُ ‫وس‬ ِ
ُ َُْ‫• إ ْذ قَالُواْ ل‬
2) Haka kuma, ‘ya’yan xaki xaya na iya yin alfahari da yawansu ko qarfinsu ko
kasancewar su ne manya, kuma su xauka cewa ya kamata waxannan abubuwa
su jawo masu fifiko a kan sauran ‘yan`uwansu.
ِ
[Yuusuf, 8] ‫ضالل ُّمبِني‬ َ ‫صبٌَة إِ َّن أ َََب َن لَفي‬
ْ ‫ َوََْن ُن ُع‬... •
3) Bayan wannan, mace za ta iya fakewa da savanin da ke tsakaninta da miji ko
kuma kishiya, ta harzuqa ‘ya’yanta suyi qiyayya da gaba da sauran
‘yan’uwansu kuma hakan na iya ci gaba har bayan ‘ya’yan sun girma.
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 35
Hassada da Qiyayya tsakanin ‘Ya’ya [c]
• Haihuwa dai arziqi ce, kuma ni’ima ce wacce ta dace da xabi’a, da
kuma yanayin xan Adam; don haka wajibi ne iyaye su bada kulawa ta
musamman ga ‘ya`yansu don ganin sun samu tarbiyya, kuma su xauki
dukkan matakan da suka dace wajen ganin ‘ya’yansu ba su taso da
zafin kishi ko hassada ba a tsakaninsu, da sunan ‘yan uba ko kuma
qiyayyar ‘yan xaki xaya.
• A cikin ‫ دروس مستفادة من سورة يوسف‬, As-Sa’adiy yace:
‫ سلط‬،‫ وإال دخل الشْطان بْنَم‬،‫ وال يسم أن ينشأ فَْم داء اِلسد‬،‫• على كل والد أن حيرص على أوالده‬
[As-Sa’adiy] ‫بعضَم على بعض‬

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 36


Hassada da Qiyayya tsakanin ‘Ya’ya [d]
• Duk da cewa mutum ba shi da ikon hana zuciyarsa karkata ga wani,
saboda kyautatawar da yake masa, ko kuma saboda tausayin wancan da
yake ji, wajibi ne iyaye su guji karkata gaba xaya ga wasu daga cikin
‘ya’yansu, kuma su yi qoqarin ganin ba su bayyana soyayyarsu ga
wasu ‘ya’yan ba a fili qarara ta yadda za su haifar da gaba tsakaninsu.
‫دالئل العشق ال َتفى على أحد * كحامل املسك ال خيلو من العبق‬
‫ واملريض حّت يِبأ ]ابن‬،‫يقدم‬
َ ‫ والغائب حّت‬،‫ الصغري حّت يكِب‬:‫ أي بنْك أحب إلْك؟ قالت‬:‫• قْل البنة اِلسن‬
[‫عطْة ىف "احملرر الوجْز‬
• Ya kamata iyaye su dage da addu’a da kuma xaukar matakan da suka
dace don ganin ba a samu varaka a tsakanin ‘ya’yansu ba.

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 37


‫]‪Tajriba game da Zamantakewa tare da Mace fiye da Xaya [a‬‬
‫‪1) Wannan bai ji daxin auren mace fiye da xaya ba:‬‬
‫علي القال‪" :‬قْل ألعراب‪ :‬من ل يتزوج امرأتني ل يذق حالوة العْش‪.‬‬ ‫• القصْدة املشَورة الواردة ِف أمال ألب ِّ‬
‫فتزوج امرأتني‪ ،‬ث ندم‪ ،‬فأنشأ يقول‪:‬‬
‫وج اثْنت ِ‬ ‫ِ‬ ‫ِ‬ ‫ِ‬ ‫ِ‬ ‫ت اثنت ِ‬
‫ني‬ ‫َ ُ‬ ‫ز‬ ‫به‬ ‫ى‬ ‫ق‬ ‫ش‬‫ي‬
‫َ َ َْ‬ ‫ا‬ ‫مب‬ ‫ي‬ ‫ل‬ ‫ني ل َ ْ َ ْ‬
‫َ‬ ‫ج‬ ‫ط‬ ‫ر‬ ‫ف‬ ‫تَ َزَّو ْج ُ‬
‫أُنَ َّعم بني أَ ْكرِم نَ ْع َجَت ْ ِ‬
‫ني‬ ‫أصري بْنَما خروفًا‬
‫َ‬ ‫ُ‬ ‫فقلت ُ‬ ‫ُ‬
‫ث ِذئَْب َت ْ ِ‬
‫ني‬ ‫تُ َداوُل بني أَخب ِ‬
‫َ َ َْ‬ ‫ض ِحي وَتُْ ِسي‬ ‫ت َكَن ْع َجة تُ ْ‬ ‫ِ‬
‫فص ْر ُ‬
‫الس ْخطََت ْ ِ‬
‫ني‬ ‫اح َدى ُّ‬ ‫ن‬ ‫فَما أَعرى ِ‬
‫م‬ ‫ي‬ ‫ِرضا ه ِذي ي َِْج سخ َط ه ِ‬
‫ذ‬
‫َ َْ َ ْ‬ ‫َ َ ُ َ ِّ ُ ُ ْ َ‬
‫الض َّرتَ ْ ِ‬ ‫اك‬ ‫ِ‬ ‫ِ‬
‫ني‬ ‫بني َّ‬ ‫َ‬ ‫ر‬
‫ُّ‬ ‫الض‬
‫ُّ‬ ‫ذ‬‫َ‬ ‫ك‬‫َ‬ ‫وأَلَْقى ِف املعْ َ َّ ُ ِّ‬
‫ر‬ ‫ض‬ ‫ل‬ ‫ك‬
‫ُ‬ ‫ة‬ ‫ش‬ ‫ْ‬
‫اب َدائِم ِف اللْلََت ْ ِ‬
‫ني‬ ‫ت‬ ‫ِ‬
‫ع‬ ‫ُخرى‬
‫ٌ ٌ‬ ‫َ‬ ‫لتلك أ ْ‬
‫َلذي لْلةٌ و َ‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪38‬‬
‫]‪Tajriba game da Zamantakewa tare da Mace fiye da Xaya [b‬‬
‫‪2) Wannan kuwa, yayi sa’a; auren mace fiye da xaya yayi masa kyau:‬‬
‫زوج اثنتني‬ ‫ه‬ ‫ب‬ ‫و‬ ‫يسل‬ ‫ا‬ ‫مب‬ ‫ي‬ ‫تزوجت اثنتني ِلسن ح ِ‬
‫ظ‬
‫ِّ‬
‫ُ‬ ‫ْ‬ ‫ْ ُ‬
‫س رور ح ِ‬
‫اص ٌل ِف اللْلتني‬ ‫َلذي لْل ةٌ ولتلك أخرى‬
‫ٌ‬
‫فأَحظَ ى َبلسع ادة م رتني‬ ‫حيس ُن فِ ْعل هذي‬ ‫رضا هذي ِ‬
‫ِّ‬
‫أنع ُم بني ألْط ف زوجتني‬ ‫َّ‬ ‫فعشت مدلَّالً ِ‬
‫َبلود أبقى‬
‫ِّ‬ ‫ُ‬
‫ِ‬
‫ف زه رًة من زهرتني‬ ‫ألقط َ‬ ‫ت على ُهَْام‬ ‫سافرت ع ْد ُ‬
‫ُ‬ ‫فإ ْن‬
‫نور اِلْ اة ِوم ْلءُ عْن‬ ‫ا‬ ‫ُه‬
‫ُ‬ ‫ي‬ ‫فء عْ ِ‬
‫ش‬ ‫ْ‬ ‫ُُها س َكن الفؤاد ِ‬
‫ود‬
‫َ ُ‬ ‫ُ َْ‬ ‫َ َ ُ‬
‫أصل ودي ِن‬
‫طاب من ْ‬
‫مبا قد َ‬ ‫شر ٌ‬
‫ع‬ ‫فأم ُر هللا َبإلنكاح ْ‬
‫ْ‬
‫وعن د هللا نْ ُل اِلُ ْسنْني‬ ‫فذلك كلُّه خري وأبقى‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪39‬‬
‫]‪Tajriba game da Zamantakewa tare da Mace fiye da Xaya [c‬‬
‫• جاء ِف كتاب هبجة اجملالس وأنس اجملالس البن عبد الِب‪ :‬دخل أعراب على اِلجاج فسمعه يقول‪ :‬ال تكمل النعمة على‬
‫املرء حّت ينك أربع نسوة جيتمعن عنده‪ ،‬فانصرف األعراب فباع متاع بْته‪ ،‬وتزوج أربع نسوة‪ ،‬فلم توافقه منَن واحدة‪...‬‬
‫ج‬
‫ُ‬ ‫أتزو‬
‫َّ‬ ‫أكن‬ ‫ل‬ ‫أّن‬
‫ِّ‬ ‫لْت‬
‫َ‬ ‫فْا‬ ‫عا‬ ‫ب‬‫ر‬ ‫أ‬ ‫ِ‬
‫تزوجت أبغي قُ ِّرَة الع َ‬
‫ني‬ ‫ُ‬
‫تزوجت‪ ،‬بل َي لْت أّن ُُمَد ُ‬
‫َّج‬ ‫ُ‬ ‫أصم ول أ ُك ْن‬ ‫وَي لْتن أ َْع َمى َّ‬
‫ج‬
‫حر ُ‬
‫وال ما التُّ َقى تدري َوال ما التَّ ُّ‬ ‫تعرف هللا رَّهبا‬
‫فواحدةٌ ال ُ‬
‫تتِب ُ‬
‫ج‬ ‫مذكرة مشَورة َّ‬ ‫ِّ‬ ‫تقر ببْتَا‬‫واثنْةٌ ما إن َّ‬
‫فكل الذي أتت من األمر ُ‬
‫أعوج‬ ‫واثلثة محقاءُ َر ْعَنا سخْفةٌ‬
‫فلْست هبا نفسي َم َدى الدهر تُْب ََ ُج‬ ‫ة‬ ‫ر‬‫َّ‬ ‫ورابعةٌ مفروكةٌ ذات ِ‬
‫ش‬
‫ْ‬ ‫ُ‬
‫فاس ََ ُدوا ال تَ َل ْجَل ُجو‬ ‫اث‬
‫ً‬ ‫ثال‬ ‫اث‬
‫ً‬ ‫ثال‬ ‫ائن‬ ‫و‬ ‫ب‬ ‫ن‬‫َ‬ ‫ُّ‬
‫ل‬ ‫ك‬ ‫الق‬
‫ٌ‬ ‫ط‬‫فَن ِ‬
‫َّ‬
‫ْ‬ ‫ُ‬ ‫ُ‬
‫مَورهن؟ قال‪ :‬أربعة آالف درهم‪ .‬فأمر له بثمانْة آالف‬ ‫ِّ‬ ‫• فضحك اِلجاج حّت كاد يسقط من سريره‪ ،‬ث قال له‪ :‬كم‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬
‫درهم‪.‬‬
‫‪40‬‬
‫]‪Tajriba game da Zamantakewa tare da Mace fiye da Xaya [d‬‬
‫• قال أبو ُرواحة املوري‪:‬‬
‫ت ُهومي والذي كان يزع ج‬ ‫وولَّ ْ‬ ‫تزوجت من أوىل فكانت سعادت‬ ‫ُ‬
‫أهنج‬
‫ُ‬ ‫كنت‬
‫ُ‬ ‫ا‬ ‫مب‬ ‫ل‬ ‫د‬‫ْ‬ ‫ع‬ ‫منزل‬
‫َ‬ ‫على‬ ‫كا‬ ‫َّ‬
‫رت ِمل‬ ‫َّْت َبألخرى فص ُ‬ ‫فثن ُ‬
‫أهبج‬ ‫العْش‬ ‫و‬ ‫ك‬ ‫ل‬
‫ْ‬ ‫امل‬ ‫اع‬ ‫اتس‬ ‫اد‬ ‫ز‬‫و‬ ‫ِت‬ ‫ام‬ ‫و‬ ‫فثلَّثت َبألخرى فزادت قِ‬
‫ُ‬ ‫ُ‬ ‫ُ‬
‫ج‬
‫در ُ‬
‫للع لى يت َّ‬ ‫ش ُ‬ ‫ِبنع م ُع ِّ‬ ‫عت والت ربْع عْش ة رات ع‬ ‫فربَّ ُ‬
‫‪XXXXXXXXXXXX‬‬
‫َبلذ ْك ر هلل تلَ ج‬ ‫ق د اتصفت ِِّ‬ ‫فواح دة كم تتق ي هللاَ رَّهب ا‬
‫ْ‬
‫تبعل وفَْ ا تغنُّج‬ ‫حبُ ْس ن ُّ‬ ‫َتدد ما مضى‬ ‫واثنْ ة ج اءت ِِّ‬
‫ج‬ ‫وتبق ى بع ْق ر ال دار ال َّ‬
‫تتِب ُ‬ ‫واثلث ة ِت وى العل وم ون ْشَرها‬
‫للص در تُثلِ ُج‬
‫تؤانسن حقًا و َّ‬ ‫أعطت ك رمي خص اَل ا‬ ‫ْ‬ ‫ورابعة‬
‫بَج‬
‫ُ‬ ‫ُ‬‫العْش والقل ب ي‬ ‫ُ‬ ‫يطْب‬
‫ُ‬ ‫هبن‬
‫َّ‬ ‫ايب‬
‫ٌ‬ ‫أط‬ ‫ن‬‫َّ‬ ‫َ‬‫ُّ‬
‫الل كل‬
‫فَ َّن ح ٌ‬
‫‪26/09/1442 - 08/05/2021‬‬ ‫‪Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria‬‬ ‫‪41‬‬
Tajriba game da Zamantakewa tare da Mace fiye da Xaya [e]
• A taqaice dai, auren mace fiye da xaya halas ne.
• Auren mace fiye da xaya abu ne mai daxi da lagwada da morewa ga
wanda Allah SWT Yayi masa muwafaqa.
• Duk da alherin da ke cikin auren mace fiye da xaya, bai kamata
Musulmi ya xauka cewa zama da mace fiye da xaya abu ne na yayi ko
burgewa ko nuna isa ko nuna wa abokai ko sa’o’i cewa shi ma fa zai
iya qara aure tunda ba a fi qarfinsa a gida ba.
• Kamata ya yi kowa ya kalli kansa, ya yi karatun ta natsu, kafin ya
yanke shawarar qara aure.
• An ce: idan wani ya yi rawa an ba shi kuxi; wani idan ya yi…
26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 42
Allah Yasa mu dace

26/09/1442 - 08/05/2021 Professor A. B. Dogarawa, ABU, Zaria 43

You might also like