You are on page 1of 2

TAMBAYOYI

SASHE NA A:
ABUBUWAN DA SUKA SHAFI RAYUWAR MAI BADA AMSA

LAMBA
TAMBAYA AMSA TSALLAKE

1. Namiji
1. Mene ne jinsin ka/ki? 2. Mace

2. Nawa ne shekarun ka/ki?


1. SS1
3. Mene ne matakin karatu ko ajin ka/ki? 2. SS2
3. SS3
1. Musulunci
4. Mene ne addinin ka/ki?
2. Kiristanci
1. Hausa
2. Yoruba
5. Mene ne yarenka/ki?
3. Igbo
4. Da sauransu
1. Eh
6. Kana/kina aiki?
2. A’a
1. Uwa kadai ke da rai
2. Uba kadai ke da rai
7. Shin iyayen ka/ki suna da rai?
3. Duk suna da rai
4. Duk basu da rai
1. Iyaye
8. Dawa kake/kike zaune? 2. ‘Yanuwa (Dangi)
3. Da sauransu
1. Ina da aure
9. Kana/kina da aure?
2. Bani da aure
1. Eh
Ka/kin taba zuwa party inda maza suke 2. A’a
10.
cakuduwa da mata?

1. Koda yaushe
Yaye kake/kike zuwa irin wadancan 2. Kullum
11.
wuraren? 3. Ba koda yaushe ba
4. A’a
1. Eh

12. Ka taba ko kin taba shan kayan maye? 2. A’a

SASHE B:
HALAYEN JIMA'I DA YADDA SUKE FARUWA
13. Kana da budurwa ko kina da saurayi? 1. Eh
2. A’a
Ka taba yin alaka da wata ko kin taba yin 1. Eh
14.
alaka da wani? 2. A’a

Wani ya taba yunkurin yi miki fyade ko cin 1. Eh


15.
zarafi? 2. A’a

Kana/kina da labari akan halayen jima'i masu 1. Eh


16.
hadari? 2. A’a

Kin taba ko ka taba samun labari akan cuta 1. Eh


17. 2. A’a
mai karya garkuwar jiki

Ta yaya mutum ke samun cuta mai karya 1. Ta hanyar saduwa


18. 2. Wasu hanyoyin
garkuwar jiki?
1. Eh
Kana da labari ko kina da labarin kayan
19. 2. A’a
tazarar iyali?

1. Kwayoyi
2. Allura
20. Wane kayan tazarar iyali kika sani ko ka sani
3. IUCD
4. Kwararon roba
1. Ta hanyar kauracewa alaka
Ta wane hanyoyi kake gani za’a iya kare cuta kafin aure
21. mai karya garkuwar jiki ko kuma samun juna 2. Ta hanyar amfani da
biyu a tsakanin matasa? kayan tazarar iyali?
3. Wasu hanyoyin
SASHE C:
ABUBUWAN DA SUKE TATTARE DA HALAYEN JIMA'I MASU HADARI

1. Shaye-Shaye
2. Abokai
Wane abubuwa ne ke jefa matasa a cikin
22. 3. Kallon Fina-finan tsiraici
halayen jima'i masu hadari?
4. Rashin kulawar iyaye
5. Jahilci
1. Eh
23. Ka taba ko kin taba kallon finafinan tsiraici? 2. A’a

Ka taba ko kin taba ziyarar shafin yanar gizo 1. Eh


24. wanda ke bayyana hotuna da bidiyo na 2. A’a
tsiraici?
1. Koda yaushe
Sau nawa kake ko kike ziyartar irin wadancan 2. Kullum
25.
shafukan? 3. Ba koda yaushe ba
4. A’a
1. Ta hanyar shawarwari daga
iyaye
Ta wane hanyoyi kake tunanin za’a iya kare 2. Shirye-shirye a makaranta
26.
matasa daga halayen jima'i masu hadari? 3. Fadakarwa ta gidan rediyo da
talabijin
4. Wasu hanyoyin

You might also like